PART THIRTY SIX 36

768 33 24
                                    

                   ZURIA

        MUMBAI_INDIA 🇮🇪:
              ********
            ZURAH NASIR
    
Zurah ta'koma India tare da sabbin iyayen'ta.
  
Suna kula da ita sosai da sosai. Momy Anisa ta zama tamkar uwarta a yayinda Papa ke gudanar da duk hakkokin sa na uba.  
     
Zurah takara kyau ga gashi gakuma hasken fata ba'a rabata da y'an India domin a yenzu komai nasu iri d'aya ka'ma daga dressing, magana dadei sauran su.

        Tashiga wani British school a chan Mumbai d'in mai suna; Blossom_international_school,  suna kashe kud'i sosai kan Zurah domin kud'in makaranta ma kadei yafi bachkaro rupee

Ups! Gambar ini tidak mengikuti Pedoman Konten kami. Untuk melanjutkan publikasi, hapuslah gambar ini atau unggah gambar lain.

       
Tashiga wani British school a chan Mumbai d'in mai suna; Blossom_international_school,  suna kashe kud'i sosai kan Zurah domin kud'in makaranta ma kadei yafi bachkaro rupee.... (50_million)

Sedei har ila yau Zurah bata manta da Momin'taba domin tana kewarta sosai,
      
Ako'da yaushe take baiwa Momy Anisa labarinta seta sinewa Nasir domin a tunaninta Nasir d'an ta'adda ne kuma mara imani.    
               ***
Zurah tana missing na Nigeria sosai, amma Momy Anisa da Papa sun mata alkawarin cewa idon sun rufe makaranta zasu dawo Nigeria before makarantar tasake bud'ewa.....
   
Zurah ta'yi matukar farin_ciki da wannan albishir dasuka mata, sedei zatayi missing na indian actors dakuma friends😞😞.
        *****

      KAMEELA POV
              
Daren jiya banyi barci ba, idanuna biyu har zuwa sanyin safiya. Tunanin da ya mamaye zuciyata shine kad'a in kaiwa Dr Farees wannan wasikar yayi wasi dani, domin nasan Asibiti zayyi sabuwar bakuwa

Cikin wannan tunanin, na'filoli dakuma damuwa nake har sany'in asuba. Dakai'na ina mamakin wannan damuwar da nashiga domin a tunanina Soyayya nishad'i ce kawai kuma a koda yaushe zaki iya chanza masoyi.
       
Dr Farees makaranta ne awaje'na domin a had'uwata dashi ne Nasan fassarar soyayya dakuma ire_irenta....
                ***
Na tashi nayi sallar asuba, Na gyara wajen kwanciyata sannan nafito parlour..
    
Cikin sanyin jiki nagaishe su duka sannan namike daniyar komawa d'aki....
      
"Kameela me'yasameki ne kwana biyu kaman baki da lafiya".  Cewar momy..
     
Nace: bakomai momy, gajiya ce dakuma tunanin graduation.
   
Mommy tagirgiza kai cikin dariya tace: Haba Kameela tunanin graduation din ne haka.
   
Nayi murmushin karfin hali sannan nashigo d'akin Azima, na tsameta cikin kwanciyar hankali tana chatting.  
Yayinda nashigo cikin sallama muka gaisa sannan nasheda mata cewa: Zata rakani gidan Farees anjuma kad'an.
     
Fuskar'ta cike da mamaki a yayinda tace: kameela gidan Dr Farees fa kikace.
     Na gyada kai: Aee nasan yaya bazai bashi invitation card d'inba so dakai na zan kaimasa tareda wata Sako.
    
Aziza ta tabe baki tanacewa: toh
          
         KANO NIGERIA
                 *****
          AMEERA POV
Abi ya had'amu duka a palour'n sa, yabamu mumunar labarin Fad'uwar Farees a competition.
  
Hawaye ya cika idanuna sosai amma ba'nason tasauka domin bansan fassarar'da zasuyima hawayen ba.
     
Zuciyata na bala'in ko'nawa yayinda natashi nabar palourn, Fitowata keda wuya hawaye tafara zuba a idanuna kamar mutuwa akakawomin.
      
Da gudu nakoma 6angare'mu, nayi alwala daker nayi sallah cikin kuka naroki Allah yasa Farees baya cikin damuwa, Domin aduk duniya babu wanda nakeso irin sa, kuma babu wanda nake bukatar zama kusa dashi irin Farees Farid Sudaiz...😭😭😭....

A HAUSA STORY (ZURI'A)Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang