*AMRAH'S IFTAR KITCHEN🍷*
*DUBARUN GIRKI*
_Akwai matan da duka spoons dinsu suke hadesu a girki._
_Taka-mai-mai basu da wani tea spoon, table spoon or serving spoon._
_Duka kawai ake hadewa._
_Baa damu ba wannan cokalin da aka kada kwai ne kuma a sha tea da shi. Ko kuma na shan tea ne ake cin abinci dashi._
_Kar ki yi wannan gangancin. Babu wuya cokali ya kamu da karnin kwai kuma ki ringa serving da shi. Baa haka ko kadan._
Princess Amrah✍🏼
YOU ARE READING
AMRAH'S KITCHEN
Short StoryNice and amazing dishes. follow me and have an idea on many recipes