*AMRAH'S KITCHEN🍷*
*1, 2, & 3**SALLAH DISHES*
🍕🍔🍟🌮🌯🍝🍖_Zamu yi *SINASIR* yanzu. Duk da shima din ba ko ina aka sanshi ba, bai yawaita sosai kaman yanda masa ta yawaita ba. Wanda basu sani ba, sai su sanshi yanzu._
Abubuwan da zaki bukata
1- Shinkafar tuwo gwangwani biyu
2- yeast 1 t spn
3- baking powder 1 t spn
4- youghurt ko nono half cup
5 sugar 2 table spoons
6- pinch of salt
7- palm oilInstruction.
1- ki jika shinkafar tuwo ya kwana a cikin ruwa.
2- ki markada sosai.
3- ki zuba all ingredients din a ciki sannan ki kara ruwa, ana so yafi na masa ruwa.
4- ki barshi ya tashi.
5- ki nemi non stick pan dinki. Ki zuba mai kadan.
6- idan yayi zafi sai ki zuba kullun da fadi.
7- ki nemi marfin glass ki rufe da shi sannan ki rage karfin wutar.
8- idan yayi baa juyawa, sai ki cire ki sake zuba wani. Da haka har ki gama.
*Duk miyar da kika ci masa da ita to shima zaki iya cinsa da ita.*
Princess Amrah✍🏼
YOU ARE READING
AMRAH'S KITCHEN
Short StoryNice and amazing dishes. follow me and have an idea on many recipes