Coleslaw

426 13 0
                                    

*COLESLAW*

ki nemi vegies dinki iya wanda kike so ko kuma wanda gareki.

Ki wanke su sosai sannan ki yanka kanana.

Ki zuba vineger sannan ki zuba salad crean wanda kike so.

Ki dafa kwai ki yayyanka a kai sannan ki motse.

Princess Amrah✍🏼

AMRAH'S KITCHENWhere stories live. Discover now