*VEGETABLE NOODLE*
Ki yanka vegies dinki ki wanke.
Ki zuba mai kadan a pan sannan ki zuba vegies din a kai ki motsa.
Ki zuba maggi da curry yanda zasu ji sannan ki sake motsewa sosai.
Idan sun yi soft sai ki zuba taliyarki wadda kika yi perboiling dinta a ciki.
Ki cigaba da juyawa ahankali har sai komai ya shiga jikinta. Sannan ki bata kamar minti shida zuwa bakwai ki sauke.
Princess Amrah✍🏼
YOU ARE READING
AMRAH'S KITCHEN
Short StoryNice and amazing dishes. follow me and have an idea on many recipes