💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:*
*hakkul Muslimi alal muslimi khamsu, raddussalam, wa'i yadatulmariyd,wattiba'iljana'iz,wa'ijabatuddu'i,watashimiytul'aatis**Allah's messages (s. a. w) said every Muslim has five right's over another Muslim 1to return the greetings 2to visit the sick 3 to accompany funeral processions4to accept an invitation 5torespond to the sneeze*
Page 12
Ya nemi guri ya zauna hade da daukar remut ya canza channel receive. ahankali AK ya dago mayatattun idanunshi ya kalli Zeey dashi yana murmushi yace ammi hkn nan sai Ki baiwa wannan yarinyar kanki ta miki kitso.
wannan abar ina ta wani iya kitso?AI sai dai ta yamutse miki gashi Zeey Ta dago idanunta Tana masa fari sannan Ta hararesa cike da shaukin kauna.
ammi tace AI ta iya sai dai idan so kake Ka tsokaneta .
ta nan ne dai babu ruwana Zeey tace ammi rabu dashi ai daman shi komai zanyi sai ya kusheni tai mgnr tare da turo masa baki .
Ni da kai ne yau zaka san Wace zata baka abinci.AK yace aa karki min hk man sister kisaka sausauci cikin Lamarin. kiyi min hkr fadar mgnrsa yayi daidai dagama kitson da takewa ammi. Ta gyara zaman opposite dinsa suna fuskantar juna. Tsura masa idanu tayi tana kallonsa kmr zata cinyeshi, yayinda ilahiri jikinta ke macewa akan shaukin kaunarsa.. Tanasonshi bata son rasa shi komai nashi yayi mata irin kalar nmj dake bege da muradin samu ne...
AK ya langwabar da Kai tare da wani yanayi na siffar rarrashi pls sister kinyi min abinci me dadi danace kimin?
Ban Yi ba tabashi amsa idanunta cikin nashi batare data kawar dasu ba.
ya km langwabewa. muryarsa cike da sautin shagwaba Haba my special sweet sister .... wannan yanayi nasa yasaka zuciyarta shiga cikin farinciki da jin dadi mara iyaka domin dan hk ta sake narkar da idanunta cikin nashi sosai.. sannan tace kayi sa'a domin kuwa da ka Kai dare daba zakazo katarar dashi ..
Aa kiyi hkr gashi ban ka dare ba.
Ammi tayi murmushin jin dadi.
Aranta tace bazasu sha wuya gurin hadasu aure ba.
Da alamun suna matsanancin son juna.
Zeey Ta mike ta nufi kitchen taje ta hado masa duk abinda tasan zai bukata gun cin abinci Ta kawo masa.Zeey tana kitchen tare da ammi suna aiki hada abinci har iman lokaci lokaci suna Taba hira Amman ita Zeey gabadaya tunaninta da hankalinta da zuciyarta ya tafi ne akan AK, wanda ke zaune a parlour yana harakar gabansa.
Dan hk yau dai kam tasha alwashin sai Ta amayar masa da sirrin dake daskare da zuciyarta Ta dade Tana boye da wani sirri dake makale a tsakankanin kirjinta .
tabbas lokacin bayyana shi wannan sirri yayi sbd son AK yayi mata wani irin mahaukacin kamu Wanda ya sanya har take jin muddin bata sameshi arayuwarta ba Tana jin tkmr zata rasa rayuwarta ne bata Ankara ba sai jin radadin zafin wuka taji ahannuta ta wanke Dan yatsanta.Tayi saurin yin wurgi da wukar tana yarfe hannunta tare da kiran washhhhh Allah ammi tai saurin juyowa gareta a rude tana cewa lfy zainab ?
Hannuna na yanke tayi mgnr cike da shagwaba ammi tace AI kece na lura tun dazu hankalinki baya tare dake ko tunanin me kike?Yara kanana daku Amman sai ku zama kuna wani dogon tunani na bai gaira ba dalili .
Zeey tayi murmushi Ta nufi gun tap ta wanke hannuta dake tsiyayar jini ammi Ta umarci data ajiye wukar iman takarasa yanka kubewar. iman tayi mata sannu tana me kokarin Amsar wukar hannun Zeey .
Amman tace aa iman Ki yi zamnki kawai auta nakarasa..Da daddare Zeey Ta sha kwaliya ta fitar hankali tmkr me shirin xuwa turakar miji cikin wata hadaddiyar doguwar rigar Ta atamfa me Zane Hrt tayi wani irin kyau matuka sai Kyalli da kamshi turare take zubawa .
Ammi ta dinga satar kallonta cike da mamaki wannnan kwaliyar da Zeey Ta sheka sai kace wata me miji .
Ko me shirin xuwa zance Amman dai taja bakinta tayi shr tana me kau da idanunta kanta.Ta bangaren Zeey kuwa wannan kwaliyar bata kowa bace Illa tayita ne domin son ta birge AK domin ko a yau tayi alkwarin isar da sokon zuciyarta gareshi.
zata bayyana masa abinda ke cikin ranta game da soyyarsa wacce tai mata kamun kazar kuku shekara da shekaru.Ak Wanda shigowarsa Kennan ya daura idanunshi akan Zeey yace wowwwwww wannan special makeup din hk sai kace Wace zata zaben saurauniyar kyau Ta duniya gabadaya.?
Zeey Ta kallishi tana dan girgiza body da nufin gyara zama tare da lumshe masa idanunta kmr tace masa ai kwaliyarsa ce Amman sai kawai ta share tayi murmushi ya zauna kusa da kujerar datake zaune.
muryarta a sanyaye tace in kawo maka abinci?
Ya girgiza. Mata kai alamun aa... Kana nufin bazaka ci ba Kennan eh na koshi daga gidansu Malik nike a can mukaci abinci sai dai ki kawo min drinks kadai ya isheni .
Zeey Ta tashi tsaye Ta fara bada step din tafiya cikin takunta na girgiza jiki AK yabi Bynta da wani irin mayataccen kallo shi kam a yau gani yake Zeey dinsa gabadaya Ta canza masa.
bai kai ga gama tunani ba Zeey Ta dawo hannuta dauke da drinks ta zuba masa acikin glass cup ta mika masa...Ta koma ta zauna gefenshi tana zuba kamshi na fitina da yamutsa lisafin Wanda ya shaka.
Dukkaninsu suka Yi shr babu wanda yasake cewa dan'uwansa komai acikinsu.
Yayinda kowane da abinda yake tunani acikin zuciyarsa daga karshe Zeey tai karfin halin kiran sunanshi cikin wata irin sauti me kashe Sansar jiki.
Da sakawa jikin Wanda akayi shi kasala .yaya abdulkabir.....
Sai km tayi shr tana me sunkuyar da kanta kasa tana Wasa da yatsun hannuwanta..
Uhmmmmm ina sauraronki.Ta dago idanunta ahankali karaf Suka tsarke cikin idanun juna take zuciyarta tashiga dukan uku uku.
Kallon indanun junansu suke batare datayi yunkurin cewa dashi komai ba.
Dan hk ya dauke idanunshi akanta yacigaba da abinda yake sai dai hankalinsa na gareta.Sunanshi ta sake kira zuciyarta na mata maysanancin kuwa da gargadi yaya abdulkabir... dan Allah ina son yin wata mgn da kai..... Abdulkabir ya sake juyo gefen datake zaune sosai ya sake tsura mata mayatattun idanunshi for 3 second sannan yace uhmmmmm ina saurarenki.. Zeey Ta Dan yi jim kadan tana rausayar da idanunta zuciyarta na matsanancin bugawa da sauri da Sauri akan abinda take son furtawa din gareshi.
da kyar tasamu tasayawa jikinta jarumta tace ya AK a gskiya bazan cuci kaina ba.....
Sai km tayi shr tana jin mummunar faduwar gaban da kirjinta keyi.
AK yana jin hk yayi saurin tashi daga kan kujerar dayake zaune ya janyo wata kamara stood dake can gefe ya zauna gabanta sosai suna fuskantar juna ta inda har suna iya jiyo numfashin junansu.a rude yake tmbyrta me faru da ita?
Me kike son gaya min Zeey?
Pls say whatever you want tel me Now?
Ta tsuru masa idanunta na tsayin lokaci tana sake nazarin abinda zatace sannan daga bisani km ta janye Idanunta cikin nashi tare da sunkuyar da kanta kasa Sosai .
Hkn da AK ya gani ne yasanya shi bude bakinsa ahankali cike da natsuwa ya kira sunanta Zainab... Ta dago ahankali
idanunta ta zube cikin nashi batare da tace masa komai ba.
Sosai shima yake kallon cikin kwayar idanunta abubuwa dayawa yake hango cikinsu masu kama da rudani da tashin hankali da kyar yace pls Ki fada min meke damunki?
Zeey Ta km meida idanunta Kasa tace uhm uhm daman ya AK..... Takasa karasa mgnrta ya dafe kanshi da hannushi oh my God, Zeey kiyi min mgn mana tun Kafin kisa zuciyata Ta buga.
gabadaya kinsa zuciyata cikin rudani da rashin sanin takamaiman abinda ke damunki.
Ta langwabe kanta muryarta can kasa kasa tace ni dai ya Ak ina ....ina sonka.....AK yaja numfashi da karfin gaske yana lumshe maytattun idanunshi kana yayi shr zuciyarsa na beating.
Cike da fargaba zeey tace baka sona ko AK?
Ya girgiza kanshi alamun aa, sai dai zuciyarsa na tsananta bugawa akan mgnr tana sonshi din Data furta masa. gabadaya wani iri yake jin mgnrta abinda yakamata ace namiji ne ya zaunar daita yake fayace mata wannan sirri ... sai gashi amatsayinta na diya Mace diyar bahausa Ta zubar da ajinta da kimarta ta diya mace Ta zauna tana gayawa "da" mijin kalmar so..... Take gabanshi ya bada rassss
mgnr akil ne yazo masa yashiga Yi masa kuwa cikin kunnesa yana dawo masa daki daki itace tasoma nemansa......
Mmn sudais ce

YOU ARE READING
SAI KA AURENI DOLE
Romancesai ka aureni dole all talk about betrayal of consent, love involves sacrifice, disagree with destiny, following witcraft.