86

1.1K 33 0
                                    

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
       💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

*AYSHA  A BAGUDO*

    dedicated to
hauwa A Usman
          jiddar

YA' ADL

THE JUST

page 86

Ahankali ya had'e hanunwanta duka ya maida saman k'irjinta domin yasamu damar son aikata abinda yake buk'ata  ,cikin sanyi jiki  ya zarce da hannuwansa zuwa k'asan mararta sannan ya kai bakinsa gefen wuyanta yashiga shinshin wuyanta yana goggo mata gashin fuskarsa ,saurin d'auke numfashita  tayi wanda hakan ya haddasawa d'an cikinta motsawa da sauri .

yashiga  juyawa ahankali ala'mun yana cikin koshin lafiya.

shi kansa ajiyar zuciya ya sauke sai a lokacin yasamu natsuwar dayake bukata  jin tudun cikinta dan duk yadda yaso yagani a dazu da suke falo bai samu damar hkn ba  tsawon minti goma suna tsaye haka yana shafa cikinta tare da kissing every part of her ,gaba d'aya yanayi jikinta ya sauya ta kasa jurewa wannan salon dayake mata ta juyo da sauri ta fuskanceshi fuskokinsu ta hade guri d'aya hannunta daya saidai saitin zuciyarsa dake bugawa da k'arfi ,atare suka sauke naunayen ajiyar zuciya ta bala'in tsura masa fararen idanunta  tana kallon kwayar idanunsa da suka gama kankacewa, shi din ma ita yake kallo yana jin wani abu na fixgarsa gareta.

ahankali kafafunsu suka k'asa daukarsu, tsayuwa yasoma neman gagararsu,take jikinta ya d'auki kirrma, yasoma moving da ita har zuwa bakin gadon suka zauna ahankali still jikinta rawa rawa yake yi ya kafeta da mayatattun idanunsa "a duniya baya jin akwai abinda yake matsanancin so kmrta, idanunsa dake yawo ajikinta ya kara kashe mata sansar jiki ta dinga jin wani iri ajikinta wanda hkn yasa tashige jikinsa  "tayi missing dinsa sosai har batasan yadda zata fasalta hakan ba.

" wannan abun ya haddasawa jikinsa d'aukar kirma yasoma tsima take tunaninsa akan yasoma sauyawa yashinga kissing dinta   tun daga wunyata har zuwa kan brast dinta bakinsa ya kai yana lasar skin dinta yana k'ok'ari rabata da rigar jikinta dan har ya balle bra dinta ta rike masa hannu "uhm  Abdul... ..
"please heart beat kibarni karki hanani ta'ba jikinki babu abinda  zan miki  iya abinda kikagani d'in nan bazan dara hakan ba.

"ni dai kabari nasan bazaka tsaya iya yadda kace ba,
"kema da ala'mun kina son na d'ara akan yadda nace ko?

ta runtse idanunta batare da tace masa komai ba duk yadda yaso tabashi hadin kai yashiga duniyar daya fi kauna, taki yarda har aka kira sallar azahar  suna manne da juna yana romancing dinta ,yaki barinta sai kusan la'asar  sannan yasoma kokarin fitowa daga cikin d'akin  yana gyara ma'ballin rigarsa yace "kishirya kayanki dan tare zamu wuce ."

"ina kenan zamu wuce tare?
ta tambayesa tana lumshe idanunta  dan gaba d'aya ya dagula mata lisafi  ilahirin gangar jikinta yagama mutuwa.

ya d'an juyo ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kallonta sannan yace "inda kika fi wayo dan bazan d'aga k'afata na barinki ba  kafata k'afarki zan bar kasar nan.

"yanzu ina fita zan sanarwa mamma ... "ni dai karka sanar mata plz dan ban shirya binka koina ba ina nan har zuwa wani lokaci. 

idan har zai fahimci zanceta so take ta zauna har sai ta haihu shi kuma abinda bazai yarda dashi ba kenan, kallonta yacigaba dayi sannan ya matso kusa daita sosai har suna iya jiyo hucin numfashin junansu.

"karki min haka heart beat  ki duba halin da zan shiga a sanadin rashinki,
kusa dani," wallahi na horu iya horuwa a sanadin nisan da zuciyoyinmu sukayi please don't say no...

"ki yarda ki amince min  zaki bini mu tafi mucigaba da rayuwarmu.

yadda yayi mgnr yana karyar da wuya da marairaicewa yasa tace "naji shikenan amman ba yau ba, yayi saurin kamo tafukan hannuta cikin nasa yana massaging dinsu ahankali ahankali yana cigaba da dubanta tare da jin wani sauyi na daban agabadaya ilahirin sansar jikinsa.

SAI KA AURENI DOLEWhere stories live. Discover now