61

1.4K 37 1
                                    

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
      💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

             ~NA~

*AYSHA  A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN

*Assalamu alaikum*
🤝🤝🤝🤝

*Makaranta sai ka aureni dole ina may sanar daku  anan zan dakata da rubuta novel dina sai ka aureni dole  har sai allahu ya kaimu xuwa byn sallah, inshaallahu zan daura daga inda na tsaya ina wa daukacin masoya wannan litattafin nawa murna da shiga wannan watan mai alfarma da albarka Allah yasadamu da rahma da alkhairun dake cikin watan ameen*

       *Tunatarwa garemu gbdy Yana da kyau a garemu da muji tsoron Allah mu gyara halayemu mu shiga cikin watan Ramadan muna masu aminta da tasbihi Ga Allah (swa) ,lokacin Ramadan Allah na daure shidanu sannan km ana bude kofofin aljanna a kulle na wuta  sbd haka in muna shaidanci cikin wannan wata me alfarma, to mune shaidanun kanmu sannan yakamata ace mun tsaya tsayin daka akan ibada acikin wannan wata may zuwa wato watan ramadan*

*zuciyoyinmu suke yaudaramu ,sannan da kanmu muke yaudarar kanmu Allah ma daukakin sarki yace ya'ayyuhallazina amanu,to anan Allah Yana magana ne akan mutane   wa,enda sukayi imani da Allah, mu kau da kasala da lalaci mu rage bacci hira banza da surutun da basu dace ba da sauransu, domin mu tsarkake ibadarmu Sosai. duk inda Allah yace ya ayyuhan nasu to Allah Yana nufin dukkan mutane walau musulimi ko kafiri azumi ibada ce da Allah kadai yasan adadin ladansa Ga duk wanda yaji tsoronsa  km ya yi shi da iklasi, azumi ibadace may falalar Lada wanda Allah kadai yasa iyakacin ladansa ga wanda ya azuminsa da iklasi. to munga ashe muminai kadai suke bautar Allah da gaskiya, idan munyi sallah da sauran ibadodi domin  mutane su Gani suce munyi to azumi fa na Allah ne shi Yana kallonki inma kinyi ko bakiyi , duk ibadar da mukeyi don ace muyi ko wani abu mukeyin riya don wasu suce munyi to musani muna afkawa cikin babbar kuskure ne munayi riya bamu da Lada ko kadan riya na daga cikin manya manya kabairan zunubai don haka mukiyaye muji tsoron Allah karmu bata ayyukanmu na alkhari  da riya .musa hankali da kyau watanni goma shadaya muna cin muna sha ,muna  yin duk abinda ranmu keso ,Sai wata daya ne zai gagaremu mu tsaya mu azumce shi dayin ibadu acikinsa wannan shine watan da akwai daren wanda yake da  tarin falala ,mai tarin yawa muyi kokari mu riski wannan dare muna masu kiyamullai, allah  yasa mu dace da wannan daren ameen summa ameen*🤝🤝🤝🤝🤝

page 61

sai yaji dif babu wani  ala'mun motsi ko nishi dayajiyo kmr farkon saukowarsa parlour 'n naunayen ajiyar zuciya ya  sauke da karfin gaske tare da dafe daidai saitin zuciyarsa dayaji yana bugawa, ahankali ahankali ya dinga fidda numfashi .

yayinda ita  kuwa zeey dake kwance cikin dakinta   numfashi take saukewa ahankali ahankali idanunta na runtse , ga injin din poping acikin gindinta tana rike dashi da iyakacin karfinta, yan tsirarun gashin kanta da basu kai sun kawo ba duk sun gama bajewa   tsabar cin kanta datayi.
ita kai tasan halin datake jin kanta a wannan lokacin datagama cin kanta da kanta..

"zeey tasamu wannan salon  iskan ne tasanadin wani group da sha'awa kawarta tabari akayi adding dinta, so daga ciki wannan group din datake ciki aka turo wani link irin na manya  mata sunan group din *yadda ake koyar da kwanciyar aure cikin sauki*,take batare da wani bata lokaci ba zeey tayi join din group , kwanata daya cikin group din aka turo poping na tsiyarwa  tunda zeey taga wannan poping din hankalinta ya sake tashi feeling dinta ya kai kololuwar gurin motsawa har ta kai ga bin  wace ta turo poping din pc ta tmbyeta me akeyi dashi take akamata bayani poping ne wanda ba lallai sai nmj ya sadu da kai da kanshi ba, kaima karan kanka zaka iya gamsar da kanka dashi ,shi wannan poping din yana nan exactly kmr yadda gaban nmj yake tun daga wannan lokacin zeey ta kudircewa ranta sai ta mallakeshi takowani hali, wata rana kawarta bj tazo kawo mata ziyara take bata labarin tana cikin damuwa.

SAI KA AURENI DOLEWhere stories live. Discover now