41

804 31 0
                                    

💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
      💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

             ~NA~

*AYSHA  A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
*admin of admins hayatu baba zubair (yaya hayat)*

*wishing you so happy birthday and many more years returns ! we hope you will make it to a hundred years. so fell free  its ur day enjoy your day and share  the happiness*

*qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam: alkhamru ummulkhaba'is*

*Allah's messenger saw said :wine is the root of all evils*

page 41

wani irin yanayin na tsinci kaina ciki me wuyar misaltawa sakamakon gashin fuskarsa dayake ta faman gogomin atawa fuska ,wanda yasa gbdy kofofin gashin dake kwance ajikina suka mike tsaye. fitowar murayarsa naji ahankali kmr ta me koyan mgn
kece min wani abu man zuciyata na kwadayin jin sake jin sautin muryaki...
so nake bude baki nayi mgn amman bakina ya kasa buduwa balle na furta wani abun daya bukaci ji dagangareni.
   ki saki jikin dani babu abinda zan miki amman ina son jin  sautin muryarki kawai dan Allah kice min wani ba tun kafin tunani ya birkice akanki .
bakina na rawa muryata cike da in.. inna..  nace ni ni gida zani mamana tace kar na dade..  fine naji sautin muryar dana fi so.. yacigaba
zaki tafi gida  amman kafin ki tafi sai kin ce min wani abu wanda zai dawomun da natsuwata .
   kmr na saka masa kuka hk naji idanuna suka cicciko da ruwan hawaye narasa yadda zanyi dashi nace bansan abinda zance maka bane..
me kike cewa samarinki ?
hawayen dake makale da idanuna suka soma gangarowa nasoma jan naunauyen ajiyar zuciya da numfashi na sauke atare kana nace ni ai banida wani saurayi.... shiru yayi tare da tsaya cak da abinda yake min ya tsura min kyawawan idanunsa yana kallon bakina wayyohhly dadi kasheni yayi mgnr cikin ranshi.
ahankali naji yana xura hannuwansa cike hijab din dake sanye da jikina yasoma  tafiya da hanunshi a sansar jikina yana shafawa yana kokarin hade bakinmu  .
na kawar da kaina dumin jikina daya ratsa tafin hannunsa yabashi damar zare hijab dina..
tsayawa yayi yana karewa jikina kallo babu komai ajikina sai bra da Whit singlet ta shan iska da dagon wando jeans kamkame jikina nayi tsuru ina kokarin amsar hijab dina.
yanxu hk kike fito salemat..?
yayi mgnr yana kai fuskarsa kirjina yana shinshinani tare da hikimomi gashin fuskarsa, inda naji wani irin mahaukacin bugu zuciya me tsinga jijiyon jiki, bansa sanda na sakar masa kuka ba .....
a frigice ya tsaya batare da ya cigaba ba.
so yake ya bayyana min burin xuciyarsa akaina amman ganin yanayin firgicin danake ciki ya kasa.
ya mikar dani tsaye bisa kafafuna sannan  shima ya mike .
da sauri na bar kusa dashi na dauko hijab dina sanya har kasa na fito da hannuwana waje ina shirin barin office din ya dakatar dani tsayani muje ..
  "cak natsaya amman na kasa juyowa yayinda har lokacin jikina rawa yake kmr mazari.

atare muka daga office din nasoma daga kafufuna cikin hanzari bai yi min mgn ba amman yayi kokarin kamoni muka jera tare dashi har zuwa harabar makarantar.
  " batare da kowannemu yayi kokarin cewa dan'uwansa wani abu ba.
kai tsaye ya zarce inda motarsa take nima nasoma kokarin wucewa inda tawa motar  take naji ya kira sunana saleemat ...na dawo na tsaya ina jiran naji me zaice min amman naji yayi shiru sai motarsa danaga  yashiga ya zauna amazaunin direba tare da yiwa motar key .
ya kalloni ya tsura min kyawawan idanunsa yana kare min kallo wanda bansa meyasa yake yawon kallona hk ba.
yayinda  nima km gbdy a tsorace nake dashi dan hk na meida kallona gefe sai dai zuciyata cike take da aika masa kallo na musamman.
" ahankali naji sautin zazzakar muryarsa ta doki cikin kunnuwa zagayo ki shigo .
   nace uhmmm nima nazo da motata  ,ke.. banson salo nace ki shigo yayi mgnr a dake sannan fuskarsa a daure. wanda yasa har naji zuciyata na kokarin bugawa .
waige waige nasoma ko zanga wanda nasani domin banason wani ido yagan ni nashiga motarsa.
  ganin banga wulgawar kowa ba yasa nazagaya dayan bangare wanda oready ya bude min kofar  nashiga na zauna.
"  jikina ya sake yin sanyi muryarta a matukar sanyaye nace yanzu wazai kai min motata gida?
banza yayi min ya miko tafin hannunsa batare da ya juyo inda nake zaune ba  yace bani key din motar.
babu mutsu na mika masa, yaja motar daidai inda motocin dalibai suke ya tsaya ina motartaki ?
na nuna masa sai da juyo ya kalleni ganin irin motar danake hawa ,sbd a wannan lokacin sai wane da wane ke hawanta, sannan ya fige motar muka bar cikin makaranta.
" ina jiran naji ya tmbyeni  unguwar da nake ko ya dauki hanyar zuwa cikin gari kawai naga ya dauki hanyar dazata kai mutun zuwa sayme border.
ina ganin hk nayi saurin waigowa inda yake zaune fuskar nan tasa a hade tuki kawai yake yana cin magani.
tsorace nace ina zamuje ne hk?
batare da ya kallo inda nake ba.
kiyi shr kawai kicigaba da zama, na sake tsorata ka gaya min ina zaka kai ni.. ...
dan Allah ka gaya min ina zamu ,ina jin zuciyata na min wani iri shiiiiiiii banason yawon tmby ni dai kagaya min ina zamuje... wani irin wawan burki yaja da karfi sannan ya kalloni ransa a matukar harzuke.
a fusace yace saukar min daga cikin mota muryata na rawa  nace wayyohhly me faru? sauka nace meyasa kace na sauka anan alhalin hayar cike take da tsoro?
  nace ki sauka na daukeki zuciya pal da gsky sai wani tmby kike ina zan kaiki ina zamuje..ina zamuje kmr zan  cinyeki banason irin hk jikina na kirrrm hk na fito daga cikin motar na tsaya na juyar da fuskata gefe titi tare da rungume hannuwana duka akirji.
" ki tsaya  anan ....
nan minti 5 ina zuwa yaja motar a guje ya bar gurin ni km ya barni zuciyata cike da matsanancin tsoro fiyye da lokacin danake cikin motarsa. byn motar na juyo nabi da kallo har ya karya kwana, take jikina yasoma rawa rawa tsoron dake boye cikin zuciyata ya bayyana idanuna suka cicciko da ruwan hawaye wannan shine lokaci na farko dana tsinci kaina a irin wuraren nan.
ban taba xuwa ba  asalima bana fita koina daga gida sai school ko gidan dangi dan ko islamiyya bana zuwa tun tasowata sai dai malami yazo har gida yakoyar dani .
ahankali na furta wayyo..hhly..
Allah kasa ba barina yayi anan ba ?
idan hk takasance yaya zanyi gashi komai nawa yana cikin motata hatta wayata ban riko ba hawaye ne suka soma sintiri akan kuncina na juya gabas na duba yamma babu kowa sai tsirarrun motoci dake kai kawo .
na sake kai dubana ga hanyar daya bi nace idan bai dawo nan da minti biyar Allah Allah kasa motarsa tayi bindiga na fadi mgnr ina kuka komai na tuna alokacin sai km nayi saurin cewa Allah bazai sa  motar tayi bindiga ba take km zuciyata tashiga yi masa adduar dawowa lfy sbd a ganin zuciyata taufeek wani bangarnta ce km abar sonta ce bai kamata tayi mata mugun fata ba. sannan shi din alokacin wani bangarene na rayuwata ina tabbatar miki ban taba jin abinda nake so aduniya byn iyayena da sukayi sanadiyar zuwana duniya ba sai taufeek har yanzu sonshi na nan acikin raina.....
  tunda na tsurawa hanyar dayabi da mota ido ban dauke idanuna ba sannan ban motsa ba byn kmr minti goma sai gashi ya dawo  wanda zuwa lokacin har na soma yunkurin tsaida motoci da hannuna batare da idanuna na kansu ba.
yana karasowa inda nake yashiga zabga min harara me kike kokarin yi?
nayi saurin girgiza masa kai ala'mun babu komai. ai sai ki shiga mu tafi ina shiga yaja motar ahankali  batare da yayi mugun gudu ba sannan km bai ce min komai ba hanyar komawa cikin gari ya dauka .
ina  ganin hk nayi saurin sauke naunauyen ajiyar zuciya  har ya juyo ya dan kalleni kadan ya dauke kanshi  .
wata hanyar ya dauka nayi saurin cewa ba nan ne hayar gidanmu ba.
ya min banza ,na rasa yadda zanyi da rayuwa kai tsaye gidan gona naga ya nufa dani nan fa cikina ya sake durar ruwa gbdy atsorace nake dashi duk da irin matsanancin son danake masa .
banason kebancewarmu dashi.
muna isowa ya faka motarsa yace na fito nace barni anan kaje ka dawo . ke.. fito karki batamin lokaci.
na fito naga ya dauki hanyar daji km yace na biyo shi  tafiya mukayi sosai ina biye dashi abaya ,amman ilahirin jikina babu inda baya rawa ji nake jikina kmr banawa bane kafufuwana kuwa daga su kawai nake ina isowa wajen wasu korayen bishiyoyi masu shege tsawo wanda yanayinsa yayi kmr bukka naga yasoma waige waige ni kuwa  tini ina can nesa kadan dashi sai daya gama waiwaigawa ya sauke kyawawan idanunsa akaina yana karemin kallo sama da kasa sannan yace min tawo mushiga cikin daji muyi wata mgn .
"lokace ne hankali yayi matukar tashi duk inda muka baro bai isa ayi mgn ba sai atsakiyar daji wayyohhly nashiga uku na furta cikin raina nashiga aika masa da kallon tuhuma ni salema meyasa nabiyo shi?
meyasa tun a makaranta ban tsare masa ba koda kuwa ta hanyar guduwa ce?
me ma ya dawo dani makaranta a irin wannan lokacin  ?
hk nayita jerawa kaina tmbayoyi  muje ko ya sake maimaitawa byn ya tsareni da idanunsa masu firgitarwa tare da juyawa yasoma tafiya muryata cike da matsanancin tsoro  nace uhmm ni gsky... yayi saurin juyowa da sauri ya  kafe  da ido, nayi saurin sunkuyar da kaina kasa sbd yadda yake kallona idanunsa zasu iya karyar min da zuciya.
gsky me.....?  ya tbmy ni still idanunsa na kaina nace agida ance min idan samari suka ce mushiga daji muyi mgn kada na sake na yarda inji mama na karasa mgnr ina kamkame jikina da hijabina dake sanye ajikina ..
uhmmmmm to ni mamata tace na dauki budurwa acikin motata ne?
araina nace kai kasa kanka wannan wahalar muje babu abinda zan miki mgnr da zangaya miki me mahimmace ina bukatar natsuwarki sannan  irin wuraren   na saka   natsuwa cikin zuciya da farinciki ki natsu ki saki jikin babu abinda zai faru.

SAI KA AURENI DOLEOù les histoires vivent. Découvrez maintenant