💗💗💗💗💗💗
SAI KA AURENI DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARHYA AZIM
THE GRAND
page 89
a shagwa'be ta d'aga masa kai tana me lumshe fararen idanunta.
"ai ko yarinya karyarki tasha karya "ai babu abinda yafi dacewa sama da wannan abinda kikaji ina miki "laifi nayi kinga dole na nemi masalaha da sanyi idanuna, kuma nasan babu inda zanyi saurin shawo kanki dashi sai ta wannan hanyar... yanakarasa fad'ar hk yacigaba da shan shaninsa , yana zuba ihun dadi, iita kuma sai faman kuka take "karabu dani abdul banason abinda kake min ,dame kake son naji?
da wulakanta min uwa dakayi ko da wannan muguntar?
duk maganganunta nashiga kunnuwansa amman ina yaki barinta ya dinga murzata son ranshi, sai daya tabbatar data murzu iya murzuwa sannan ya sarara mata, bayan komai ya natsa atsakaninsu ya barta ya mike tsaye yana kallonta yana girgiza kai ya janyo towel ajikin kofar bayi ya d'aura ya nufi cikin bathroom .ita kuwa a matukar fusace ta sauko daga kan gad'on tana jan tsaki tare da tattara kayanta tabar d'akin tana banko masa kofar tana sake jan wani dogon tsaki.
ya fito da sauri daga cikin bayin
yabi bayanta yana kiranta" ummul ihsan ni kikewa yiwa tsaki akan hakina?tayi masa bazan taki juyowa tacigaba da tafiyarta cikin sarsarfa tabiyo bynta abinka ga karfafan nmj taku daya biyu zuwa uku yayi sai gashi daf daita har yana kokarin cafkota ta goce da sauri tayi d'akinta aguje tana shiga ta banko kofar tasanya key, ta tsaya tana sauke numfashi sama sama. tsayawa yayi yana
kallon kofar yana murmushi mugunta aransa yace "kya yi fushinki ki gama, amman bazan yarda da zaman yarana a hannun wasu ba, suma idan yara suke so su haifi nasu period ya dawo d'akinsa yashige bathroom domin tsarkake jikinsa ..su'ad ta d'auki fushi me tsanani da ak akan abinda yayiwa mahaifiyarta, dan gbdy ta tattarasa ta watsar dashi .
"tsakaninta dashi ido ne kawai sai sannu da zuwa idan ya dawo daga aiki shima tanayi saboda idanun yaranta da me aikinta, idan kuwa basanan ko kallon arziki bai isheta ba, sai km abinda ya danganci abinci tanayi kodan yaranta, aikin gida ne dai bilki ce keyi ,idan kaji motsinta to ita da yaranta ne zakajisu ,a lokacin tunani iri iri suka dinga zuwa mata ,da dinga godewa allah da samuwarsu gareta ,dan sun zame mata sanyi idaniya ,suke debe mata kewar mahaifinsu data kauracewa, shima ak tattarata yayi ya shareta yacigaba da tsabgoginsa,amman daya ga shine zai cutu yayi sorronder ya zubda makaman yakinsa yasoma neman hanyar shiri daita inda yasameta a d'akinta a wata safiyar juma , zaune ta rungume da d'anta.yasami guri zauna gefen gadon yakamo tafin hannuta cikin sana yana massaging ahankali ta runtse idanunwata kad'an hawaye suka zu'bo mata tasa bayan hannuta Tana gogewa, shima runtse idanunsa yayi na minti biyu sannan yasoma mgn cike da sanyin murya "ummul ihsan ......
yakira sunanta yana matse hannunta cikin nashi"kiyi hkr plz akan abinda nayi .. ta bude bakinta da kyar hawaye nabin kuncinta tace "na hakura amman wallahi sai kaje kabawa ummata hakuri tunda ba daga sama na fad'o ba."kai samun ya'yan kayi daga sama ita ko sai data sha gwagwamayar rayuwa kafin tasameni da zaka dinga wulakatamin ita, yayi ta bata hakuri ita kuma ta rantse sai yaje ya bawa mahaifiyarta hakuri sannan komai zai wuce..
"shikenan naji zanje nabata hakuri, amman plz ki d'an sakin ranki banajin dad'in yadda nake ganinki , rashin walwalarki tasoma haifar min da damuwa da nida yarana."aranta tace kai kajiyo da matsalarka, amman wannan karon i mean it sai na karyar wanan kudirin naka sai na sauke girman kan dake damunka,gajiya yayi da zaman shiru ya tashi ya wuce office.

YOU ARE READING
SAI KA AURENI DOLE
Romancesai ka aureni dole all talk about betrayal of consent, love involves sacrifice, disagree with destiny, following witcraft.