APOLOGY

708 46 11
                                        

Assalamu alaikum lovelice dafatan kuna lafiya , ina me baku hkrin rashin jina da kuka yi kwana biyo, hakan ya faru ne abisa acct dina dake bani matsala Amma yanzu insha'Allah I'm fully back dafatan zaku yafe min laifina 😊nagode

And again bazan samu damar qarasa littafin SA'IDAH ba har se na kammala wanda nake yi yanzu me taken DABAIBAYI, wanda na fara shi dalilin wattpad dina daya samu matsala Dan banason na qarasa SA'IDAH na bar wattpadians 😙 a baya, da fatan zaku nuna min son so  ta hanyar vote and comment dan qara min qarfin gwiwa.

Insha'Allah zuwa gobe zan sako muku duka pages din da nayi zuwa inda na tsaya. #onelove

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 15, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

SA'IDAHWhere stories live. Discover now