★★★★★★
*_SIRRIN ƁOYE_*
                   ★★★★★★



*_STORY & WRITING BY_*



*_UMMA MUHAMMAD NAJAMAGA_*


                 *_follow me on wattpad👇_*


*_kulsuum_muhd_sadeeq🤙_*


*_ummanajamaga@gmail.com_*



*_DEDICATED 2_*

          *_AUNTY MU'AZ_*
              &
*_FATEEMA BINTU SAGEER_*


                 *_SPECIAL GIFTS 2_*



*_Ibrahim bros_*
            &
             *_hussain 80k_*
             &
*_muh'd kareem_*
              &
              *_Abbakar AK saraki_*
               &
*_Sardauna mai rake_*

             *_DOMIN JIN DAƊIN👇_*

*_Hassan ATK_*
            &
                 *_my sweet daddy muhd_*
            &
*_Nazeefi Yareema_*



🅿️5


"nan ma biyoni kayi kamin wulaƙanci? Tunda shi ɗanka bashi da matsayi matanka sunfi maka Ina gani kuma,"
       "Tuba nake hajiya Amman wani Abu ya faru ne?."
"Taya zaka sani tunda matanka sunfi maka ɗan ka ko? Gaskiya ban yadda da mai sunan maddibo ba maraya bane sai yau,domin da mahaifiyar shi na Raye baza wulaƙanta shiba Amman bakomai tunda Allah ya barmai ni shine nan."
          "Subhanallahi ! Hajiya mai ya faru Dan Allah ki daina wannan furucin in wani Abu ya faru ki min faɗa saboda kin Isa Dani da komai nawa Amman wannan maganar ki daina ta."
         "Laifin me maddibo yama?"
Saida ya ƙara gyara zaman shi sannan yace,
           "Hajiya mai sunan alhaji da kike gani bashi da kirki, kullum sai an kawo min kashen shi duka in kore su ince Dan ba ɗan su bane ,yau da abun ya dameni shine nace akira shi, wallahi hajiya tunda ya shiga babu Wanda ya gaida saini,nikuma ganina ai Mata nane kodan darajar Ina gurin ai ya gaida su,amman ƙarin ɓacin ran da nake mai faɗa ko kallo Ban isheshi ba , wallahi yau badan mai sunan alhaji bane da sai fushina ya tabba ta akan shi."
Tunda yafara maganar take kallon shi a yatsine da,irin kallon sakaran nan , Saida ya dasa aya sannan tace,
           "Naji na kuma yarda mai sunan maddibo Bai kyau taba Amman in tambaye ka ?."
"Allah yasa na sani hajiya."
        "Ni matsayi na na uwar da tayi naƙuda na haifeka meye matsayi na a gurin matanka? Kenan ni banni da darajar da matanka zasu zo su gaida ni ? Sune mutane ko ?."
Cikin in Ina ya fara magana
        "Wallahi hajiya Bansan hakan........".
Ɗaga mai hannun da shugba ta mai shiya dakatar shi sannan tace,
        "Kull !! Bana so kuma banne ma su riƙe domin da na cancan ta da sun gaida ni, Amman wannan ya kasan ce na ƙarshe da zaka ƙara kiran mai sunan maddibo akan matanka ,kai uban shine bazan hana kamai faɗa ba Amman bazan lamunci zalunci ba."
  Tadasa aya tana nuna mai ɓacin ran ta ya rausayar dakai sannan yace,
          "Insha Allah hajiya wannan shine na farko na ƙarshe hakan baxai ƙara faruwa ba."
Hira suka dasa ita da ɗanta cikin so da ƙauna suke hirar su

*************

"Uhm ni baby saina tafiyar ma har wani farin ciki kike yi ki gaji Dani ko?"
Ajje trolley ɗin tayi daga kan gado ta sakko ta kama hannun shi ta riƙe anata sannan tafara magana,
          "Haba baby taya zaka ce ban damu ba ?kasan yadda nake ji A raina ? Ji nake kamar na fasa Amman ya zanyi ? wannan tafiyar ita kaɗai ce mafita akan mu,dole inje inba haka ba dole wata ta shigo rayuwan mu abunda bazan iya ba shine ganin ka da wata mace ,duk ranar da na ganka zan iya kamuwa da ciwon zuciya inma ban mutu ba,tashi ka rakani kar nayi missing ɗin jirgi."
Tana lallaɓa shi tana kwantar mai da hankalin suka fito.
      Bayine suka ɗauki kayan ta ,Saida taje ta yiwa shugaba sallama sannan ta fito
Daret earport suka wuce yana tsaye yana ɗaga Mata hannu har ta shiga jirgi .

    Saida yaga tafiyar ta sannan ya koma mota direba yaja suka koma gida .

*_KANO_*

   A round 2:00 o'clock jirgin su gimbiya ya sauka a earport na Malam aminu, tunda ga yadda bayi suka kewaye earport nace wannan abun da kallo gaba ɗayan su sunyi anko sun jeru kowa ya sun kuyar da kai yana jiran fitowar gimbiya.... .
.


*_SORRY MY FAN'S NARASHIN GANIN UPDATING ƊINA AKAI AKAI SORRY MY PEOPLE_*.



*_IF ALLAH SAID YES NO BODY CAN SAY NO_*

SIRRIN B'OYEWhere stories live. Discover now