★★★★★★
       *_SIRRIN ƁOYE_*
                       ★★★★★★


              *_NA_*

*_UMMA MUHAMMAD NAJAMAGA_*

🅿️9

*_FREE PAGE_*

         *_Am repeating my self book ɗina  na kuɗi ne if you read without paying is your own cup if tea_*

*_my book is very cheap Naira #200 only you can transfer your card through this number 08146405540, or transfer through  this account number, 3053905686,UMMA MUHAMMAD POLARIS BANK show your evidence of payment through this number 08146405540_*

Inno da baba mudi na zaune gaban mahaifiyar gimbiya maryam.
 
         Saida ta ƙara ƙare musu kallo a wulaƙance sannan tace.

"Kune Wanda jakidaya ta kawo ko ?".

       Saida suka ƙara sun kuyar da kai sannan inno mahaifiyar su tace.

"Ranki daɗe mune muna godiya Allah ya ƙara girma ya ƙara kare ku".

      Saida ta ƙara ɗaure fuska sannan tace.

"Ameen dalilin da yasa nace ku dawo fada da Zama domin yarinyar kune ,koda taje can tayi rashin ɗa'a to kuna hannuna nikuma zan muku hukunci daidai da abunda ta aikata"..

         "Insha Allah Fulani babu abunda zai faru kuma mun gode da karamci."

Saida ta ya mutsa fuska sannan tace.

      "Yawwa sai Abu na gaba,gaskiya Ni bana buƙatar ƴan aiki domin nawa ma sun ishe Ni Dan haka saiku tashi ku koma inda aka Baku gida Ni bana biɗar ku.".

Gaba ɗayan su sandarewa sukayi jin wani salon wulaƙance.

       Ganin sunyi shuru dukan su ya sanya ta faɗin.

         "Kun tsaya kuna kallona ku tashi maza maza ku barmin falona".

Dukan su meƙewa sukayi kamar Wanda ƙwai ya fashe musu a ciki,gaskiya yau sun tabbatar da rashin mutuncin Fulani da Ake faɗa a gari."

Wani tunani ne ya faɗowa Fulani a ranta murmushi tayi sannan tace.

       "Am ku dawo."

Allah sarki talaka bawan Allah gaban ta suka dawo suka zauna su duka.

*_yanzu yadda zanyi nasan kilishi da tausayi da tsoran Allah gata kuma itace mai ƴaƴa maza har guda 7 Bari tasa jakidaya ta raka su gurin ta domin wannan yaran masu kama da Aljanu tasan dole cikin ƴaƴan ta sune mesu hhhhh shine nan Allah ya kawomin ƙarshen ta da man gata itace uwar gidan sarki sai abunda da tace sannan ga ƴaƴa maza._*

     Ƙara kallon su tayi sannan tace.

"Yawwa Bari in sa jakadiya ta raka ku gurin kilishi nasan zata ɗauke ku  domin tafi Ni buƙatar ƴan aiki,ni bada kowanne ƙazamin nake aiki ba."

        Hakan ma godiya suka fara  mata suna Rakata da addu'o'i na alkairi.

Koda aka raka su gurin kilishi basu samu wata damuwa da itaba saima tarban su da tayi hannu 2.

      Bayan part ɗinta tayi musu masauki su duka Inda ta basu wasu ɗa kuna dake bayan gidan nasu.

Rayuwa tayi musu daɗi kuma Alhamdulillah suna zaune da kilishi lafiya,tana mutunta inno sosai domin tamkar ƙawa ta ɗauke ta, suma yaran suna mutun tasu, duka sun koma school dake cikin fada ɗin..





★★★★★
      *_JIGAWA_*
          ★★★★★★★★

Takure take a cikin jirgi sai zazzare ido take.

    Tabbas ita tunda take a duniya ko filin saukar jirgi bata taɓa zuwa ba.

Amman wai yau itace har a cikin jirgi a zaune.

      Awannan lokacin in zaka tsaga jikin Aminatu to babu jini a jikin ta.

Addu'a take kawai cikin ranta na Allah ya kaisu lafiya,

       Hhhhh lol Aminatu a jirgi.

Around 2:00 pm jirgin su Aminatu ya sauka cikin jihar jigawa.

     Cabb Aminatu fa yau take baiwa idon ta abinci ,daman haka wannan jahar take da kyau ? Kamar a gari abuja haka dutse take.

     Bata dawo daga duniyar tunanin ba taji muryan gimbiya na cewa.

   

*_ZANYI SHAFI 15 FREE KAFIN YA KOMA NA IYA WANDA SUKA BIYA ,_*

*_yi ƙoƙari ki siya Ni bazan yi Allah ya isaba  Amman kuma ku kyautata mu'amulata daku please👏_*
.

*_zangane soyayyan da kuke mun nida book ɗina ta hanyar biyan #200 nagode_*

SIRRIN B'OYEWhere stories live. Discover now