13

43 2 0
                                    

★★★★★★
       *_SIRRIN ƁOYE_*
                       ★★★★★★


              *_NA_*

*_UMMA MUHAMMAD NAJAMAGA_*




*_FREE PAGE_*

🅿️13


         *_Am repeating my self book ɗina  na kuɗi ne if you read without paying is your own cup if tea_*

*_my book is very cheap Naira #200 only you can transfer your card through this number 08146405540, or transfer through  this account number, 3053905686,UMMA MUHAMMAD POLARIS BANK show your evidence of payment through this number 08146405540_*

           Tashi tayi ta shirya sannan ta nufi part ɗin gimbiya.

Zaune ta same ta tana cin abinci a poulour.

      Tsugunnawa tayi tace.

"Barka da huta wa gimbiya."

      Kallon ta gimbiya tayi kamar wacce take mamaki Amman kawai sai tayi fuska tace.

    "OK daman kina magana iskan ci da munafurci ya sanya kike share mutane."

        Aminatu sun kuyar da kai tayi ba tare da tace komai ba.

Itama share ta tayi taci gaba da cin abincin ta.

          Kuyangar data nuna mata ɗaki ita ta taso ta zuba mata abinci.

Da har gimbiya ta buɗe baki zatayi magana ko mai ta tuna kuma saita fasa.

     Koda suka gama cin abincin abunda ya kamata tayi shine taje ta gaida shugaba.

      Amman abun mamaki ko takan shugaba bata biba.

Kwanciyar ta tayi akan doguwan kujera.

   Kallon kowa na falon tayi sannan ta tsaida idonta akan Aminatu.

    Umarni ta bata akan ta taso tayi mata tausa.

     Cikin nutsuwa ta ta taso.

     Kallon bayin dake falon gimbiya tayi sannan ta ce.

      "Ku!! Kuma uwarku kuke jira? Kun wani tsare mutane da ido."

     Kowaccw baiwa tayi sim sim ta fice.

     Falon ya rage daga gimbiya sai Aminatu.

      Ga dukkan alama gimbiya najin daɗin wannan tausar.

Idanun gimbiya a lumshe suke,ga dukkan alamu bacci zai iya ɗauke ta a kowanne lokaci.

       Aikuwa bata jima tana mata tausan ba bacci ya ɗauke ta.

Itama Aminatu sai hamma take itama da alama baccin zatayi.

     Meƙewa tayi itama ta kwanta a kan kafet ɗin falon.

      Matashi tayi da hannun ta.

  Kamar daga sama take jin maganar mutane.

    Ahankali take buɗe idonta bakin ta ɗauke da addu'an tashi daga bacci.

     Addu'an da take ita ta janyo hankalin Wanda suke falon...

.


*_NAIRA 200 KACAL XAKU BIYA katin waya ko kuma account number ɗina_*

SIRRIN B'OYEHikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin