INTRODUCTION

1.2K 37 6
                                    


IMRAN

Burin kowani Uba shine yaga ya haihu kuma ya raini ɗan cikin Tarbiyya da Ilimi domin gina rayuwar ɗan dan sauke haƙƙin Allah Maɗaukakin Sarki. Shi a wurin wannan Uban ba haka bane domin kuwa ya yarda Mafi tsada cikin kyaututtukan da Allah Maɗaukakin sarki yake bawa keɓantattu daga cikin bayinsa....

IMRAN ya yi Rayuwa ne batare da gatan iyayenshi ba. Ya taso ne cikin tsangwama da hantara da jarabawa da tarin ƙalube na Rayuwa. Kasancewar Allah Ubangiji ya dasa Imani da Tawakkali acikin zuciyarsa, amma sai dai abubuwan suna neman fin ƙarfinsa da har yake tunanin bazai iya jurewa ba. Shin zai iya jure sauran ƙalubalen da zai fuskanta nan gaba a rayuwa kuwa?. Shin zai yafe wa iyayensa idan ya haɗu dasu nan gaba a rayuwarsa?.......

Kubiyo Real Ahmerd domin ya hau daku dokin labarin yakuma ja linzamin ya kaiku har cikin labarin.


Littafin IMRAN cike yake da TAUSAYI, YAUDARA, SOYAYYA, CIN MUTUNCI, ZUB DA JINI, CIN AMANA, Da ma da yawa abinda ya shafi rayuwa.


KADA KU BARI A BAKU LABARI!

#FOLLOW
#VOTE
#COMMENT

IMRANWhere stories live. Discover now