Assalamu alakikummmm!
It feels soo good to be back after all these years.
It has been a minute and to say I miss you guys is an understatement.
Gani na dawo da babbar murya mai d'auke da fatan alkhairi a gareku.Ina mai farin cikin sanar da masoyana cewa ina shirin dawowa da sabon littafi mai suna *HAYATEEY*
Littafi ne wanda na bawa zuk'atanku hassa so tsananin soyayya tsakanin Ahmad da Farrah. Wanda inshaa Allah zan fara zuwa maku dashi a farkon watan October.
Ina fatan zaku karb'eni hannu bibbiyu kaman yadda kuka saba.SANARWA!
This is going to be a paid book in shaa Allah wanda idan lokacin yayi zanyi sanarwa, amma kafin nan zamu fara da sakin free pages.
![](https://img.wattpad.com/cover/321266651-288-k923115.jpg)