ANNOUNCEMENT

545 65 25
                                    

Assalamu alakikummmm!

   It feels soo good to be back after all these years.
It has been a minute and to say I miss you guys is an understatement.
  Gani na dawo da babbar murya mai d'auke da fatan alkhairi a gareku.

Ina mai farin cikin sanar da masoyana cewa ina shirin dawowa da sabon littafi mai suna *HAYATEEY*
  Littafi ne wanda na bawa zuk'atanku hassa so tsananin soyayya tsakanin Ahmad da Farrah. Wanda inshaa Allah zan fara zuwa maku dashi a farkon watan October.
  Ina fatan zaku karb'eni hannu bibbiyu kaman yadda kuka saba.

SANARWA!
  This is going to be a paid book in shaa Allah wanda idan lokacin yayi zanyi sanarwa, amma kafin nan zamu fara da sakin free pages.

HayateeyWhere stories live. Discover now