new book

52 2 0
                                    

✨✨
A
                     SIMPLE

                                         DARE

✨✨

                       (WASA DA SO)

                WRITTEN AND STORY
                 BY
                  NERNAH MARYAM
                (MEEMARH)

Duk kan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Ubangijin da ya hura mun rai,ya bani aron rai da lafiya har na kammala littafin UBANA NE KO KISHIYA TA!lafiya,kuma ya kara bani ikon da daman fara wani cikin iko da yardar sa,na zo muku da sabon littafi,me dauke da sabon salo,Ya Allah yanda na fara rubutun nan lafiya,Allah ka bani ikon rubuta daidai, sannan kayi tsari da hannu na daga rubuta abinda zai bata tarbiyyan bayin ka,sannan ka bani ikon gama shi lafiya kamar yanda na fara shi lafiya..............

   
            Gargadi!!!!!Gargadi!!!!!Gargadi!!!!!

         Wannan littafin ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba,haka zalika ba nayi shi bane don kwaikwayon rayuwar wani ko wata ,it's a fiction story domin gyaran abubuwan da kan faru na yau da kullum a al'umman mu,in yayi daidai da rayuwar ki ko rayuwar ka,to ayi mun afuwa kuskure ne🥰

        Wannan littafin mallakar Meemarh ce labari da tsarawa tare da rubuta wa duk nawa ne,so a kiyaye juya ko kwafa mun labari,ko kuma amfani da shi ta wani sashi na daban ba tare da izini na ba,don Allah a kiyaye,domin sabawa haka zai sanya a dauki mataki ga duk Wanda aka kama da laifin karya doka!


                   Sadaukar wa!!!!!!

          Na sadaukar da littafin nan kwocokam  wa Yan Group din UBANA NE KO KISHIYA TA,ina godiya da irin kauna da goyan bayan da kuke bani,don haka littafin nan na ku ne kuyi yanda kuke so da shi💃🏻💃🏻and ina fatan za ku so shi,tare da karban shi hannu biyu,ku nuna mun kauna kuma fiye da littafin UBANA NE KO KISHIYA TA🥰

Kofa a bude take ga duk me son yin joining group dina😌,Amman Hajiya don Allah in kin san ba yin comment ko karanta littafi na zai kawo ki ba I beg you in the name of Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba!!haka zalika wanann group din na mata ne zalla don Allah Maza should stay away from my group👏

My What's app group link👇🏻

https://chat.whatsapp.com/EUrVVaKJnIBDTlQsxurZv0

            
      Bismillahi Rahmanin Raheem............

      ( In the name of Allah the most beneficient,the most merciful)


Kofa a bude ta ke ga duk wani me good quality product da ya ke son Advertising ɗin shi,as Kaya masu kyau,da inganci (TALLAH) should contact me via :
08100046388

    TALLA!!TALLA!!TALLA!!!

https://chat.whatsapp.com/ImtxMSS1tuSKqvBpPqc03P

Assalamu'alaikum sisters🤗
KAMSHI* mace Mai kima, mace Mai daraja, mace Mai izza, mace Mai aji itace tasan darajan kamshi, if your perfume is not unique hajiyata you're just using ordinary air freshener🤣, hajiyata ko nawa Zaki kashe indai a turare ne baki Fadi ba😘 matan da suka gane suka San yanda zasu kankaro da martabar su, suke amfani da turare, a *BAKHOOR BY FAIXY* Zaki Sami Main chic, Bachelor, Husband snatcher, Her royal sexiness, Mysterious girl, Pleasure, Boovilous, White khumra, Maroon khumra, Black khumra, Hair perfume, Turaren wanka, Turaren wuta, Turaren tsuguno, Turaren mopping,Turaren carpet Shu'umat khumra,and more, yar uwa kar kibari abaki lbr, (wholesale and retail) WhatsApp 09067621681, siyan na gari Maida kudi gida🥳

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Where stories live. Discover now