Page 20/21

18 0 0
                                    

✨✨

                     SIMPLE

                                         DARE

                              ✨✨

                       (WASA DA SO)

                WRITTEN AND STORY
                                  BY
                  NERNAH MARYAM
                           (MEEMARH)

       ✨ _*GORGEOUS WRITERS FORUM*_ ✨

         ✨ _*G.W.F*_ ✨

_*HOME OF GORGEOUS, INTERLLIGENT,AND EXPERT WRITERS,WE THE BEST AMONG THE REST*_

             Kofa a bude take ga duk me son yin joining group dina😌,Amman Hajiya don Allah in kin san ba yin comment ko karanta littafi na zai kawo ki ba I beg you in the name of Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba!!haka zalika wanann group din na mata ne zalla don Allah Maza should stay away from my group👏

       My What's app group link👇🏻

           https://chat.whatsapp.com/EUrVVaKJnIBDTlQsxurZv0

           Bismillahi Rahmanin Raheem............

      (    In the name of Allah the most beneficient,the most merciful)

 
  Kofa a bude ta ke ga duk wani me good quality product da ya ke son Advertising ɗin shi,as Kaya masu kyau,da inganci (TALLAH) should contact me via :
                              08100046388

                 Page 2️⃣0️⃣/2️⃣1️⃣

           TALLA!!TALLA!!TALLA!!!

       https://chat.whatsapp.com/ImtxMSS1tuSKqvBpPqc03P

Assalamu'alaikum sisters🤗
KAMSHI* mace Mai kima, mace Mai daraja, mace Mai izza, mace Mai aji itace tasan darajan kamshi, if your perfume is not unique hajiyata you're just using ordinary air freshener🤣, hajiyata ko nawa Zaki kashe indai a turare ne baki Fadi ba😘 matan da suka gane suka San yanda zasu kankaro da martabar su, suke amfani da turare, a *BAKHOOR BY FAIXY* Zaki Sami Main chic, Bachelor, Husband snatcher, Her royal sexiness, Mysterious girl, Pleasure, Boovilous, White khumra, Maroon khumra, Black khumra, Hair perfume, Turaren wanka, Turaren  wuta, Turaren tsuguno, Turaren mopping,Turaren carpet Shu'umat khumra,and more, yar uwa kar kibari abaki lbr, (wholesale and retail) WhatsApp 09067621681, siyan na gari Maida kudi gida🥳

Instagram @Bakhoor_by_faixy

******************************

      Wata hadaddiyar private hospital Faizaan ya ce da driver din shi ya kai su,inda saboda saurin da suke yi ba tare da sun dauki lokaci me tsaho ba suka iso asibitin,inda ya shiga yana jin jiri don shi karan kan shi ma yana da bukatar ganin likitan,office din doctor din ya nufa inda akwai sanaiya a tsakanin su,nan yayi masa bayani ya zo da mara lafiya tana mota,kallon shi Doc yayi sanann yace

"It's seems like kaima kana bukatar likita Ai sir"hanci FIK ya ja yana ko kuwa da numfashin shi sanann ya girgiza kai "I'm okay duk wani abunda ya dace ayi mata a tabbatar an bata kula na musamman" ya kare tare da mike wa,a tare suka fito da Doc din inda ya kwashi Nurses tare da dauko Stretcher aka nufi waje gurin motan don dauko Umma,inda kuwa su suka fito da ita tare da daura ta kan gadon aka wuce da ita Emergency don bata taimakon gaggawa.

   Gurin Shatu ya nufa da har yanzu kuka take kan yi,kallon ta yayi na yan mintuna kafin yace "To kuma kukan na miye kike har yanzu?Ba ya wuce ba?Ko kina tunanin halin da Umma ke ciki ne?Doctors suna kan ta in no time na san za ta samu lafiya,so wipe away this tears and pray for her okay"

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Where stories live. Discover now