Page 24/25

20 0 7
                                    

✨✨

SIMPLE

DARE

✨✨

(WASA DA SO)

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MEEMARH)

✨ _*GORGEOUS WRITERS FORUM*_ ✨

✨ _*G.W.F*_ ✨

_*HOME OF GORGEOUS, INTERLLIGENT,AND EXPERT WRITERS,WE THE BEST AMONG THE REST*_

Kofa a bude take ga duk me son yin joining group dina😌,Amman Hajiya don Allah in kin san ba yin comment ko karanta littafi na zai kawo ki ba I beg you in the name of Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba!!haka zalika wanann group din na mata ne zalla don Allah Maza should stay away from my group👏

My What's app group link👇🏻

https://chat.whatsapp.com/EUrVVaKJnIBDTlQsxurZv0

Bismillahi Rahmanin Raheem............

( In the name of Allah the most beneficient,the most merciful)


Kofa a bude ta ke ga duk wani me good quality product da ya ke son Advertising ɗin shi,as Kaya masu kyau,da inganci (TALLAH) should contact me via :
08100046388

Page 2️⃣4️⃣/2️⃣5️⃣

TALLA!!TALLA!!TALLA!!!

https://chat.whatsapp.com/ImtxMSS1tuSKqvBpPqc03P

Assalamu'alaikum sisters🤗
KAMSHI* mace Mai kima, mace Mai daraja, mace Mai izza, mace Mai aji itace tasan darajan kamshi, if your perfume is not unique hajiyata you're just using ordinary air freshener🤣, hajiyata ko nawa Zaki kashe indai a turare ne baki Fadi ba😘 matan da suka gane suka San yanda zasu kankaro da martabar su, suke amfani da turare, a *BAKHOOR BY FAIXY* Zaki Sami Main chic, Bachelor, Husband snatcher, Her royal sexiness, Mysterious girl, Pleasure, Boovilous, White khumra, Maroon khumra, Black khumra, Hair perfume, Turaren wanka, Turaren wuta, Turaren tsuguno, Turaren mopping,Turaren carpet Shu'umat khumra,and more, yar uwa kar kibari abaki lbr, (wholesale and retail) WhatsApp 09067621681, siyan na gari Maida kudi gida🥳

Instagram @Bakhoor_by_faixy

******************************

A matukar rude Umma ta shigo asibitin Amini kano,inda direct inda Zuhra ta kira ta shada mata suke nan ta nufa ba ma ta ganin hanya da kyau don ko ba a auna ba ta san jinin ta yayi sama,ta gama gyaran daki ke nan ta hada abincin kari,sai ga kiran Zuhra inda tana kuka ta sheda mata Sabeeha ta fadi sun wuce da ita asibiti ita da Mansoor,hankali a tashe Umma ta ziro hijabi yanda ta hada abincin haka ta tsallaka shi purse din ta kawai ta dauka tare da fitowa hankali a tashe,inda kamar za ta kurma ihu ganin ta rasa abun hawa,saida ta ci taku sosai sannan Allah ya dube ta ta samu abun hawa ko tsayawa ciniki ma bata yi ba ta dalle tare da adduar Allah ya kai su lafiya.

Tafiyar da take gani kamar ba za a isa ba ke nan,domin Wlhy ji take kamar ta karbi Adaidaitan ta ja da kan ta kila ta fishi sauri,hankalin ta in yayi dubu ya tashi addua kawai take faman yi a ran ta Allah ya sa Sabeeha tana raye don yanda Zuhra ta kira tana kuka ba karamin daga mata hankali yayi ba,tambayoyi ne birjit a ran ta akan me ya samu Sabeehar har ya kai ta da faduwa a makaranta?A iya sanin ta sun yi sallama ta fita ko ciwon kai babu tattare da ita,ganin damuwa kawai za ta kara wa kan ta in ta biye wa tunani hakan ne ya sanya ta rintse idanu a hankali tana karanto "inalilhi wa ina ilaihi raju'un"tare da cewa me adaidaitan kan ya kara gudu don Allah,don gani take kamar in tayi latti za ta je ta tarar da gawan Sabeeha ne.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Mar 16 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Where stories live. Discover now