Page 14

18 1 4
                                    

✨✨

                     SIMPLE

                                         DARE

✨✨

                       (WASA DA SO)

                WRITTEN AND STORY
                            BY
                  NERNAH MARYAM
                           (MEEMARH)


Kofa a bude take ga duk me son yin joining group dina😌,Amman Hajiya don Allah in kin san ba yin comment ko karanta littafi na zai kawo ki ba I beg you in the name of Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba!!haka zalika wanann group din na mata ne zalla don Allah Maza should stay away from my group👏

My What's app group link👇🏻

https://chat.whatsapp.com/EUrVVaKJnIBDTlQsxurZv0

           Bismillahi Rahmanin Raheem............

      ( In the name of Allah the most beneficient,the most merciful)


Kofa a bude ta ke ga duk wani me good quality product da ya ke son Advertising ɗin shi,as Kaya masu kyau,da inganci (TALLAH) should contact me via :
08100046388

                 Page 1️⃣4️⃣

           TALLA!!TALLA!!TALLA!!!

https://chat.whatsapp.com/ImtxMSS1tuSKqvBpPqc03P

Assalamu'alaikum sisters🤗
KAMSHI* mace Mai kima, mace Mai daraja, mace Mai izza, mace Mai aji itace tasan darajan kamshi, if your perfume is not unique hajiyata you're just using ordinary air freshener🤣, hajiyata ko nawa Zaki kashe indai a turare ne baki Fadi ba😘 matan da suka gane suka San yanda zasu kankaro da martabar su, suke amfani da turare, a *BAKHOOR BY FAIXY* Zaki Sami Main chic, Bachelor, Husband snatcher, Her royal sexiness, Mysterious girl, Pleasure, Boovilous, White khumra, Maroon khumra, Black khumra, Hair perfume, Turaren wanka, Turaren wuta, Turaren tsuguno, Turaren mopping,Turaren carpet Shu'umat khumra,and more, yar uwa kar kibari abaki lbr, (wholesale and retail) WhatsApp 09067621681, siyan na gari Maida kudi gida🥳

Instagram @Bakhoor_by_faixy

******************************

   kamar cikin mafarki ta fara jiyo vibrating din wayan ta dake kasan pillow,har ga Allah da farko ta dauka cikin bacci ne saida ta ji kiran yaki daina wa ne ya sanya a hankali ta mika hannu tare da janyo wayar ba tare da ta kalli sunan me kira ba ma kawai tayi picking tare da manna wa a kunnan ta,cikin muryan bacci tace "Assalamu Alaikum......"

Saida yayi juyi tare da rungumo pillow gam  a kirjin shi sannan cikin calm voice yace "My Ustaza har cikin dare baki mancewa da sallama"ya kare yana dan dariya,firgit ta mike tare da zaro idanu at the same time tana me zare wayan daga kunnan ta sanann ta zuba wa screen din ido ko shakka babu ba mafarki take ba kiran nata yayi da gaske.

Jin ya ce "hello are you there?"Ne ya sanya ta maida wayan kunnan ta a hankali sanann tace "it's actually you,hope lafiya ka kira cikin daran nan?"ta kare tana musssuka idanu,tare da turo baki.

"Kar dai kin fara bacci na tashe ki?"ya fada cikin muryan sangarta,dan hararan wayan tayi sannan tace "past 12 fa to one ake nema in ban yi bacci ba yanzu Ai a zaunar da ni a ji dalili,why kai baka son bacci ne??Na lura da hakan tun randa ka fara kira"

Saida ya kuma gyara kwanciya sanann yace "in fada miki Gaskiya babu wanda ya kai ni son bacci,kawai tun randa na ji sweet voice din nan naki ne shike nan bacci ya dauke mun,ko na kwanta sai na ji kamar ana ce mun tashi ka kira Princess ka ji muryan ta"ya kare cikin muryan yara.

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Where stories live. Discover now