Page 11

10 0 0
                                    

✨✨
        A
SIMPLE

DARE

                              ✨✨

(WASA DA SO)

WRITTEN AND STORY
         BY
NERNAH MARYAM
   (MEEMARH)

 
             Kofa a bude take ga duk me son yin joining group dina😌,Amman Hajiya don Allah in kin san ba yin comment ko karanta littafi na zai kawo ki ba I beg you in the name of Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba!!haka zalika wanann group din na mata ne zalla don Allah Maza should stay away from my group👏

       My What's app group link👇🏻

           https://chat.whatsapp.com/EUrVVaKJnIBDTlQsxurZv0

Bismillahi Rahmanin Raheem............

(    In the name of Allah the most beneficient,the most merciful)

 
  Kofa a bude ta ke ga duk wani me good quality product da ya ke son Advertising ɗin shi,as Kaya masu kyau,da inganci (TALLAH) should contact me via :
                              08100046388

Page 1️⃣1️⃣

TALLA!!TALLA!!TALLA!!!

       https://chat.whatsapp.com/ImtxMSS1tuSKqvBpPqc03P

Assalamu'alaikum sisters🤗
KAMSHI* mace Mai kima, mace Mai daraja, mace Mai izza, mace Mai aji itace tasan darajan kamshi, if your perfume is not unique hajiyata you're just using ordinary air freshener🤣, hajiyata ko nawa Zaki kashe indai a turare ne baki Fadi ba😘 matan da suka gane suka San yanda zasu kankaro da martabar su, suke amfani da turare, a *BAKHOOR BY FAIXY* Zaki Sami Main chic, Bachelor, Husband snatcher, Her royal sexiness, Mysterious girl, Pleasure, Boovilous, White khumra, Maroon khumra, Black khumra, Hair perfume, Turaren wanka, Turaren  wuta, Turaren tsuguno, Turaren mopping,Turaren carpet Shu'umat khumra,and more, yar uwa kar kibari abaki lbr, (wholesale and retail) WhatsApp 09067621681, siyan na gari Maida kudi gida🥳

Instagram @Bakhoor_by_faixy

******************************

A take yace "Awnnn I love you too baby",jin abunda ya fada ne ya sanya ta sakin yar karamar dariyar da bata ma yi shirin fitowan ta ba,da sauri Zuhra ta kalle ta,saida ta dan kara dariya sanann tace "definitely kayi mistake gurin karban number ko in ce gurin kira,don wrong number ka kira"

Cikin sauri yace "Naaahh pls don't cut the call ba wani mistake din da nayi,wacce na kira ita nake nema kuma ba kowa bane illa ke"jin haka ne ya sanya ta dan zaro idanu don jin yanda yake magana cike da kafin gwiwa kamar wanda ya san tan nan ko yake waya da budurwan shi,kafin a hankali ta nuna kan ta "are you sure ni kake nema?"ta kare tana dan zaro idanu kamar tana gaban shi,don abun ya so bata mamaki a iya sanin ta bata ba wani stranger number din ta ba,haka zalika bata expecting call daga gurin wani,and dadin dadawa ma ko gane shi bata yi ba,taya ma zai ce ita yake nema?.

"Yeah Princess ke nake nema,and thank god na same ki,da baki dauka ba aswear kila da na haukace ko na mutu ma"ya kare a mugun shagwabe kamar me shirin kuka,jin haka ne ya sanya Sabeeha daure fuska ganin yana kokarin flirting da ita.

"Excuse me sir na fada ma ban gane ka ba,so pls can you stop flirting with me😏"ta kare tana hararar wayan kamar yana ganin ta.

"Ba na fada miki suna na ba?Me kuma kike son kara sani in fada miki yanzu yanzu", "a yaushe ka fada mun sunan naka🙄?"

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Where stories live. Discover now