Page 2

21 0 0
                                    

✨✨
A
                     SIMPLE

                                         DARE

✨✨

                       (WASA DA SO)

                WRITTEN AND STORY
                BY
                  NERNAH MARYAM
               (MEEMARH)

Kofa a bude take ga duk me son yin joining group dina😌,Amman Hajiya don Allah in kin san ba yin comment ko karanta littafi na zai kawo ki ba I beg you in the name of Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba!!haka zalika wanann group din na mata ne zalla don Allah Maza should stay away from my group👏

My What's app group link👇🏻


https://chat.whatsapp.com/EUrVVaKJnIBDTlQsxurZv0

           Bismillahi Rahmanin Raheem............

      ( In the name of Allah the most beneficient,the most merciful)


Kofa a bude ta ke ga duk wani me good quality product da ya ke son Advertising ɗin shi,as Kaya masu kyau,da inganci (TALLA) should contact me via :
08100046388

     TALLA!!TALLA!!TALLA!!!

https://chat.whatsapp.com/ImtxMSS1tuSKqvBpPqc03P

Assalamu'alaikum sisters🤗
KAMSHI* mace Mai kima, mace Mai daraja, mace Mai izza, mace Mai aji itace tasan darajan kamshi, if your perfume is not unique hajiyata you're just using ordinary air freshener🤣, hajiyata ko nawa Zaki kashe indai a turare ne baki Fadi ba😘 matan da suka gane suka San yanda zasu kankaro da martabar su, suke amfani da turare, a *BAKHOOR BY FAIXY* Zaki Sami Main chic, Bachelor, Husband snatcher, Her royal sexiness, Mysterious girl, Pleasure, Boovilous, White khumra, Maroon khumra, Black khumra, Hair perfume, Turaren wanka, Turaren wuta, Turaren tsuguno, Turaren mopping,Turaren carpet Shu'umat khumra,and more, yar uwa kar kibari abaki lbr, (wholesale and retail) WhatsApp 09067621681, siyan na gari Maida kudi gida🥳

Instagram @Bakhoor_by_faixy

Page 2️⃣

******************************

    Ganin jiri na neman yada ta ne ya sanya ta neman guri kasan wata katuwar bishiya ganin akwai kujera a gurin ya sanya ta nufi gurin da hanzari tare da zama,kan ta ta kifa cikin cinyoyin ta tare da sakin hawayen da suka fara zubowa dazu,ranta in yayi dubu to tabbas ya baci,domin abubuwan ne suka taru suka mata yawa,babu abinda in ta tuna ya ke kuma sanya ta kuka kamar in ta tuno ba za ta samu damar submitting din assignment din da Malam Jibril ya basu ba,gashi a rayuwa sam ta ki jini bin Malami office don yin complain kan ta rasa wani abun sa,domin Allah na tuba daya daya ne ake dace a samu na gari,don at times Malami be yi noticing din ki a class din shi ba amman daga zaran kin kai kan ki office din shi shike nan sorry to say my sister in har dan iska ne babu Allah a  ran shi to kin kai mishi kan ki,don daga nan ne zai samu daman bijiro miki da zantukan banza da wanda basu dace ba,ya sanya duk rintsi take kokarin ganin ta kiyaye duk wani abinda zai sanya ta zuwa office din wani Malami duk da aka ce wai ba duka aka taru aka zamo daya ba,amman wai aka ce maganin bari kar ma
a fara,bayan wannan abun da ya kuma shakar da ita be wuce inda me motar da ya watsa mata ruwa yayi wucewar shi kamar babu abinda ya faru ba,ai ko Kare  ka buge mafi kaskantatciyar dabba,ka tsaya ka duba lafiyar sa,balle sukutum dan mutum,a hakan ma mace halitta  mafi rauni,tabbas wannan ya gwada karshen rashin imani,kuma da za ta hadu da shi sai ta sanar da shi abunda ke cikin ranta,don sam abinda ya aikata ba daidai bane,tana nan zaune jugum har guraran 9:30,ringing din da wayar ta ke ta faman yi ne ya sanya ta fiddo ta daga jaka tare da daukan kiran.

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Where stories live. Discover now