Page 4

13 0 0
                                    

✨✨
        A
SIMPLE

DARE

                              ✨✨

(WASA DA SO)

WRITTEN AND STORY
                  BY
NERNAH MARYAM
            (MEEMARH)

 
             Kofa a bude take ga duk me son yin joining group dina😌,Amman Hajiya don Allah in kin san ba yin comment ko karanta littafi na zai kawo ki ba I beg you in the name of Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba!!haka zalika wanann group din na mata ne zalla don Allah Maza should stay away from my group👏

       My What's app group link👇🏻

           https://chat.whatsapp.com/EUrVVaKJnIBDTlQsxurZv0

Bismillahi Rahmanin Raheem............

(    In the name of Allah the most beneficient,the most merciful)

 
  Kofa a bude ta ke ga duk wani me good quality product da ya ke son Advertising ɗin shi,as Kaya masu kyau,da inganci (TALLAH) should contact me via :
                              08100046388

         Page 4️⃣

      TALLA!!TALLA!!TALLA!!!

       https://chat.whatsapp.com/ImtxMSS1tuSKqvBpPqc03P

Assalamu'alaikum sisters🤗
KAMSHI* mace Mai kima, mace Mai daraja, mace Mai izza, mace Mai aji itace tasan darajan kamshi, if your perfume is not unique hajiyata you're just using ordinary air freshener🤣, hajiyata ko nawa Zaki kashe indai a turare ne baki Fadi ba😘 matan da suka gane suka San yanda zasu kankaro da martabar su, suke amfani da turare, a *BAKHOOR BY FAIXY* Zaki Sami Main chic, Bachelor, Husband snatcher, Her royal sexiness, Mysterious girl, Pleasure, Boovilous, White khumra, Maroon khumra, Black khumra, Hair perfume, Turaren wanka, Turaren  wuta, Turaren tsuguno, Turaren mopping,Turaren carpet Shu'umat khumra,and more, yar uwa kar kibari abaki lbr, (wholesale and retail) WhatsApp 09067621681, siyan na gari Maida kudi gida🥳

Instagram @Bakhoor_by_faixy

******************************

     Throughout the weekend nan gidan su Sabeeha Zuhra ta zauna,inda daga Sabeehar har Umma ba karamin dadin zaman nata suka ji ba,domin Zuhra mutum ce me dadin zama,sam yarinyar bata da damuwa ga tulin barkwanci karya ka zauna da ita baka ji dadin zaman ta ba,gashi sam bata da son jikin ta,haka suka zage suka kalkale wa Umma gida tas duk kayan ta da suka yi datti saida suka wanke shi,Albarka kam sun sha har sun gaji a gurin Umman ko da yake ba na ce sun gaji ba domin ba a gajiya da karban Albarka ko neman Albarka daga gurin iyaye,ko kadan ba su ma fita ba balle har su hadu da Hajiya Ladi ko Sadauki bare ta caka musu magana har ta kai ga ran su ya baci,Latifa ce da aiki  be ishe ta ba,ta yi ta zagaye a kofar sashin su inda wuni take tana caka habaice habaicen ta,ni dai Wlhy dariya take  bani domin ko kadan in dai kan Sadauki ne ban ga amfanin abinda take yi ba,mutumin da kome tayi ba burge shi take ba,Umma ce tace kul kar na tanka ta inda nima daman a kasan rai na bani da niyar tanka mata domin sam bani da lokacin ta,ba mu kwanta da wuri ba duk da kasancewar gobe Monday kuma Mal Jibril ne zai dauke mu first period,Allah Allah nake mu gama yin alawar madara da ilokan nan mu samu mu kwanta gudun kar mu makara gobe.

  Zaune muke a kofar dakin Umma inda take taya mu  sanya alawar madaran da iloka a farin leda don irin me kaloli nake yin su,kuma alawar madaran manya ne in different sizes inda akwai yan hamsin akwai yan daya dari,sai kuma iloka shima nashi daban gulisuwa daman tun yamma muka gama packaging din su na zuba a rubber na aje.

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Where stories live. Discover now