Page ten

14 1 0
                                    

✨✨
        A
SIMPLE

DARE

                              ✨✨

(WASA DA SO)

WRITTEN AND STORY
          BY
NERNAH MARYAM
    (MEEMARH)

 
             Kofa a bude take ga duk me son yin joining group dina😌,Amman Hajiya don Allah in kin san ba yin comment ko karanta littafi na zai kawo ki ba I beg you in the name of Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba!!haka zalika wanann group din na mata ne zalla don Allah Maza should stay away from my group👏

       My What's app group link👇🏻

           https://chat.whatsapp.com/EUrVVaKJnIBDTlQsxurZv0

Bismillahi Rahmanin Raheem............

(    In the name of Allah the most beneficient,the most merciful)

 
  Kofa a bude ta ke ga duk wani me good quality product da ya ke son Advertising ɗin shi,as Kaya masu kyau,da inganci (TALLAH) should contact me via :
                              08100046388

Page 1️⃣0️⃣

TALLA!!TALLA!!TALLA!!!

       https://chat.whatsapp.com/ImtxMSS1tuSKqvBpPqc03P

Assalamu'alaikum sisters🤗
KAMSHI* mace Mai kima, mace Mai daraja, mace Mai izza, mace Mai aji itace tasan darajan kamshi, if your perfume is not unique hajiyata you're just using ordinary air freshener🤣, hajiyata ko nawa Zaki kashe indai a turare ne baki Fadi ba😘 matan da suka gane suka San yanda zasu kankaro da martabar su, suke amfani da turare, a *BAKHOOR BY FAIXY* Zaki Sami Main chic, Bachelor, Husband snatcher, Her royal sexiness, Mysterious girl, Pleasure, Boovilous, White khumra, Maroon khumra, Black khumra, Hair perfume, Turaren wanka, Turaren  wuta, Turaren tsuguno, Turaren mopping,Turaren carpet Shu'umat khumra,and more, yar uwa kar kibari abaki lbr, (wholesale and retail) WhatsApp 09067621681, siyan na gari Maida kudi gida🥳

Instagram @Bakhoor_by_faixy

******************************

   Jin Abban na su ya fara mita ya sanya cikin sauri ta mike tare da shafa mai cikin sauri ta sanya yar rigar bacci,tare da daura zumbuleliyar hijabi akai,ko powder bata shafa ba ta fesa turaruka sannan ta fito,tana kokarin sanya takalmi kawai ta ji dundu a gadon bayan ta,wanda sai da ya sanya ta sakan ihu tare da bankarewa don ba karya dundun ya shige ta,tun kan ma ta dago ta ga waye ta ji muryan Abba a zafafe yana fadin

"Amman ya tabbata yau kam zan ci uban ki Zuhra kina da hankali kuwa?Yau na shige su Jama'a taya ni gani,ashe ke dai ba yarinyar arziki bace"ya kare kamar zai rufe ta da duka,baki ta cuno tana kokarin matso kwalla tace "Abba sabida Allah me nayi kuma?"

"Me kika yi??Me kika yi na ji kamar kin ce,kin rufa mun baki ko sai na fasa ta,nace kin mun shiru ko yaya?Ana kokarin yin abun arziki da ke ashe ban sani ba ke kam ai baki gaji arziki ba,za ki wuce ki cire wanann tsuman tufafin jikin naki ki sanya kayan arziki ko sai na ci uwar ki cikin daran nan,shegiya me son jawo wa mutane zagi,ya gan ki haka Qur'ani Allah baya kara dawo wa ko in be dawo wa da Uban ki kike son na daura muku Auran nan da sati uku sai Allah,yi maza tun kan raina be gama baci ba in tube ki da kai na in shirya ki,koma maza ki canzo wanann shigar haukar naki tun kafin na sumar da ke,shegen bakin ciki kamar na Uwar ki ko da yake gado kika yi,to Allah ba shi yu wa wannan karan ba zan ga samu na rasa ba,na baki mintuna 5 ki shiryo ki fito in ba haka ba ni da ke ne"ya kare yana make ta a kafada,da sauri ta shige daki tana kokarin maida kwallan da ke shirin zubo mata na takaicin halin uban su da Allah ya basu,jin har yanzu yana ruwan masifa a tsakar gida ya sanya ta saurin dauko plain bakar Abaya ta saka,tare da rolling veil din kayan,ko powder bata shafa ba,banda man baki da ta shafa a lips din ta,sai turarukan da ta fesa a jikin ta,da sauri ta nufo kofa don fitowa inda suka ci karo da Abban nasu zai shiga cikin dakin,da sauri ta dan ja da baya sanann tace

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Where stories live. Discover now