Page 7

7 1 0
                                    

✨✨
A
                     SIMPLE

                                         DARE

✨✨

                       (WASA DA SO)

                WRITTEN AND STORY
                   BY
                  NERNAH MARYAM
                  (MEEMARH)


Kofa a bude take ga duk me son yin joining group dina😌,Amman Hajiya don Allah in kin san ba yin comment ko karanta littafi na zai kawo ki ba I beg you in the name of Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba!!haka zalika wanann group din na mata ne zalla don Allah Maza should stay away from my group👏

My What's app group link👇🏻

https://chat.whatsapp.com/EUrVVaKJnIBDTlQsxurZv0

           Bismillahi Rahmanin Raheem............

      ( In the name of Allah the most beneficient,the most merciful)


Kofa a bude ta ke ga duk wani me good quality product da ya ke son Advertising ɗin shi,as Kaya masu kyau,da inganci (TALLAH) should contact me via :
08100046388

           Page 7️⃣

        TALLA!!TALLA!!TALLA!!!

https://chat.whatsapp.com/ImtxMSS1tuSKqvBpPqc03P

Assalamu'alaikum sisters🤗
KAMSHI* mace Mai kima, mace Mai daraja, mace Mai izza, mace Mai aji itace tasan darajan kamshi, if your perfume is not unique hajiyata you're just using ordinary air freshener🤣, hajiyata ko nawa Zaki kashe indai a turare ne baki Fadi ba😘 matan da suka gane suka San yanda zasu kankaro da martabar su, suke amfani da turare, a *BAKHOOR BY FAIXY* Zaki Sami Main chic, Bachelor, Husband snatcher, Her royal sexiness, Mysterious girl, Pleasure, Boovilous, White khumra, Maroon khumra, Black khumra, Hair perfume, Turaren wanka, Turaren wuta, Turaren tsuguno, Turaren mopping,Turaren carpet Shu'umat khumra,and more, yar uwa kar kibari abaki lbr, (wholesale and retail) WhatsApp 09067621681, siyan na gari Maida kudi gida🥳

Instagram @Bakhoor_by_faixy

******************************

  Throughout that day Sabeeha ga ta nan ga ta nan ne kawai tana dai zaune cikin aji ne amman kwacokam hankalin ta da tunanin ta baya tare da ita,don tun sanda ta ga card din nan ta fada kogin tunani kan wane ne wannan da ke neman takura rayuwar ta?Babu abun haushi irin a tura maka sako ka kuma karasa daga gurin waye wannan sakon yake,ganin in ta tsaya tunani za ta takura kan ta ne ya sanya ko da aka gama musu lectures din yau sai ta watsar da tunanin don in wanda ya turo sakon ya matsu zai bayyana kan shi in ji ta da fada,hostel direct suka wuce da Zuhra inda ta baje ta shiga shan chocolates din da aka kawo harda iba ta aje a gefe kan cewa wai za ta bai wa Habeebi ne in ya zo zance,ita dai Sabeeha da ido kawai take bin ta don ko taba chocolates din ta kasa yi,ganin haka ne ya sanya Zuhra dake ta sannnan tace

"Goofy angel sup?"saida ta sauke ajiyar zuciya sannan tace "Zuhra ke kam sai dai in cigaba da roka miki shiriya a gurin me duka,yanzu saboda girman Allah baki san Waye wannan mutumin ba,Mutum ne?Aa Aljani ne?Maye ne duk fa baki sani ba daga kawo chocolates saboda kin fi kowa bakin kwadayi ki baje sai sha kike harda aje wa Habeebi yake ko Habeebu"

  "Aa Sabeeha banda Habeebi,kan Habeebi zan iya tubewa mu daku,da kike cewa mutum ko aljani yasin babu kaffara wanann mutum ne,wani Aljani ne ya san Chocolates me tsada da dadi irin wannan?Wlhy tun da na zo duniya ni ban taba ganin irin wannan kayan dadin na yan gayu ba sai yau,yasin baki ji dadin su ba,ke ma da cire bakin halin nan naki kika yi kika sha abun nan ko za ki goge Zero"ta kare tana dariyan rainin wayo.

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Where stories live. Discover now