Page 18

16 0 0
                                    

✨✨

SIMPLE

DARE

                              ✨✨

(WASA DA SO)

WRITTEN AND STORY
  BY
NERNAH MARYAM
(MEEMARH)

 
             Kofa a bude take ga duk me son yin joining group dina😌,Amman Hajiya don Allah in kin san ba yin comment ko karanta littafi na zai kawo ki ba I beg you in the name of Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba!!haka zalika wanann group din na mata ne zalla don Allah Maza should stay away from my group👏

       My What's app group link👇🏻

           https://chat.whatsapp.com/EUrVVaKJnIBDTlQsxurZv0

Bismillahi Rahmanin Raheem............

(    In the name of Allah the most beneficient,the most merciful)

 
  Kofa a bude ta ke ga duk wani me good quality product da ya ke son Advertising ɗin shi,as Kaya masu kyau,da inganci (TALLAH) should contact me via :
                              08100046388

Page 1️⃣8️⃣

TALLA!!TALLA!!TALLA!!!

       https://chat.whatsapp.com/ImtxMSS1tuSKqvBpPqc03P

Assalamu'alaikum sisters🤗
KAMSHI* mace Mai kima, mace Mai daraja, mace Mai izza, mace Mai aji itace tasan darajan kamshi, if your perfume is not unique hajiyata you're just using ordinary air freshener🤣, hajiyata ko nawa Zaki kashe indai a turare ne baki Fadi ba😘 matan da suka gane suka San yanda zasu kankaro da martabar su, suke amfani da turare, a *BAKHOOR BY FAIXY* Zaki Sami Main chic, Bachelor, Husband snatcher, Her royal sexiness, Mysterious girl, Pleasure, Boovilous, White khumra, Maroon khumra, Black khumra, Hair perfume, Turaren wanka, Turaren  wuta, Turaren tsuguno, Turaren mopping,Turaren carpet Shu'umat khumra,and more, yar uwa kar kibari abaki lbr, (wholesale and retail) WhatsApp 09067621681, siyan na gari Maida kudi gida🥳

Instagram @Bakhoor_by_faixy

******************************

Dakin Mama Zuhra ta shige tare da fadawa jikin ta inda ta sake kukan bakin ciki,dago ta Mama tayi saurin yi don ya jima da ta ga kukan Zuhran haka,domin kuka ne taki yin shi daga cikin zuciyar ta na bakin ciki,duk da ba sosai take jiyo su ba amman shakka babu ta san sa'bani suka samu da Sabeehar wace tun shigowar ta daman ta fahimci akwai matsala,ta so shiga ta ji ba'asin zancen amman sai tayi tunanin ta bar su kawai suyi tsakanin su tunda duk babu wace bata mallaki hanklain kan ta ba a cikin su.


"Ya isa haka kukan nan Zuhra yi shiru in banda abun ki ma miye na kukan to?Wani zama ne aka ce miki ba a samun Sa'bani don kuma shedan ya ingiza ku duk biyun kun yi fadi in fada,ita ta fice rai bace tana fadin ba ta kara zuwa gidan nan ke kuma kin zo nan kina kuka,ina amfanin irin haka?"

Cikin kuka Zuhran tace "Haba Mama!!haba Mama don Allah ni miye laifi na da Sabeeha ta kasa gane wa,wai har ni Sabeeha za ta ce wai ashe za a iya hada baki da ni a cutar da ita?Wlhy ba karamin zafi da ciwon kalman nan na ji ba,Mama duk fa kan Faizan take maganganu da fushin nan fa,yau ya je gidan su ta gan shi shike nan ta yi masa cin mutuncin karshe,ya zo gidan nan ya gama fada mun kamar zai yi kuka,tare da roko na in taimake shi na mata bayani tare da shawo kan ta Wlhy Auran ta yake son yi,amman ki ga abunda ta zo tayi mun,yau na dauka Goofy angel ko wani can na bashi number din ta za ta mishi kara sanann zai ci albarakaci na na dau ina da wannan right din a kan ta tunda Aminiya ta ce na tun yarinta,amman baki ji mugayen maganganun da ta fada mun ba,wallahi tallahi Mama Allah ne sheda na ba don komai nayi haka ba sai don ina son ta da Alkhairi da arziki,Mama duk duniya babu kawa irin Sabeeha ya sanya duk wani abun arziki nake fatan ta Riga ni samu,Wlhy yau da ace yaron nan don wasa da hanklain ta ko kuma yaudara ko bata lokaci ya zo yana son na hada su,ko zai mutu ba zan hada ba,amman Auran ta yace mun yana son yi Mama laifi ne yau don na so Sabeeha tayi aure?Auaran ma Auaran gata Auran nuna wa sa'a"ta kare tana share hawayen ta.

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin