Page 13

13 1 5
                                    

✨✨

SIMPLE

DARE

                              ✨✨

(WASA DA SO)

WRITTEN AND STORY
       BY
NERNAH MARYAM
(MEEMARH)

 
             Kofa a bude take ga duk me son yin joining group dina😌,Amman Hajiya don Allah in kin san ba yin comment ko karanta littafi na zai kawo ki ba I beg you in the name of Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba!!haka zalika wanann group din na mata ne zalla don Allah Maza should stay away from my group👏

       My What's app group link👇🏻

           https://chat.whatsapp.com/EUrVVaKJnIBDTlQsxurZv0

Bismillahi Rahmanin Raheem............

(    In the name of Allah the most beneficient,the most merciful)

 
  Kofa a bude ta ke ga duk wani me good quality product da ya ke son Advertising ɗin shi,as Kaya masu kyau,da inganci (TALLAH) should contact me via :
                              08100046388

Page 1️⃣3️⃣

TALLA!!TALLA!!TALLA!!!

       https://chat.whatsapp.com/ImtxMSS1tuSKqvBpPqc03P

Assalamu'alaikum sisters🤗
KAMSHI* mace Mai kima, mace Mai daraja, mace Mai izza, mace Mai aji itace tasan darajan kamshi, if your perfume is not unique hajiyata you're just using ordinary air freshener🤣, hajiyata ko nawa Zaki kashe indai a turare ne baki Fadi ba😘 matan da suka gane suka San yanda zasu kankaro da martabar su, suke amfani da turare, a *BAKHOOR BY FAIXY* Zaki Sami Main chic, Bachelor, Husband snatcher, Her royal sexiness, Mysterious girl, Pleasure, Boovilous, White khumra, Maroon khumra, Black khumra, Hair perfume, Turaren wanka, Turaren  wuta, Turaren tsuguno, Turaren mopping,Turaren carpet Shu'umat khumra,and more, yar uwa kar kibari abaki lbr, (wholesale and retail) WhatsApp 09067621681, siyan na gari Maida kudi gida🥳

Instagram @Bakhoor_by_faixy

******************************

Da sauri Zuhra tace "kina son ki ce mun FIK??"ta kare tana zaro idanu saida ta fada kuma tayi saurin rufe bakin ta da tafukan hannun ta deep down tana fadin "Oh shit wanann baki nawa wataran sai ya kai ni Prison"..........

Idanu Sabeeha ta zuba mata sanann tace "FIK🙄🙄Zuhra FIK kuma ke kullum baki da zance sai na wancan arrogant person din,me ya hada FIK da mutumin da nake baki labari?Ina miki tadin mutum me kirki me mutunci wanda ya san darajan yan Adam kya wani ce da ni FIK don wahala ke kullum baki da zance sai na shi" ta kare tana maka mata duka tare da watsa mata harara kamar idanun ta sa zubo kasa,abun ku da me manyan idanu.

Wata wawiyar ajiyar zuciya Zuhra ta sauke tare da murmuring "Alhamdulilah"kasa kasa sanann ta kalli Sabeeha kafin ta dan kwade kan ta,tana me godiya wa Allah da Sabeeha bata gano ta ba.

"Goofy angel kin san wani na gani me kama da shi ya wuce yanzun nan,shine na ke son nuna miki mutumin ki"ta kare tana dariya,tsaki Sabeeha ta ja kafin tace "wlhh Zuhra kina da abun kunya banda kayan raini ina ruwan ki da wani can wai FIK ko FUK??Ke dai kullum baki da zance sai na shi,to wai ko dai son shi kike bani da labari?"ta kare tana tsare ta da idanu wa.

"Subhhanalli!!!Sabeehatu!!!don Allah ki rufa mun asiri,ina ni ina FIK wace ni da shi?Wanann Ai sai ku manyan mu", "Wlhy Zuhra zan ci uban ki in baki bar hada ni da sakaran yaron nan ba kina hauka ne??Ina ruwan Biri da ga'da in banda shashanci irin naki?Haba ke baki da zance sai na shi,ni dai in son shi kike tun wuri mu san nayi,amman ni Sabeeha kam babu ni babu shi,and it's will be better for you to stay far away from him don ba mutumin kirki bane,tun wuri ki raba ni sanann ki raba kan ki da batun wani FIK in ba haka ba you go see shege"ta kare tana hade rai tare da hararan ta.

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Where stories live. Discover now