Page 16

11 0 0
                                    

✨✨

                     SIMPLE

                                         DARE

✨✨

                       (WASA DA SO)

                WRITTEN AND STORY
                               BY
                  NERNAH MARYAM
                           (MEEMARH)


Kofa a bude take ga duk me son yin joining group dina😌,Amman Hajiya don Allah in kin san ba yin comment ko karanta littafi na zai kawo ki ba I beg you in the name of Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba!!haka zalika wanann group din na mata ne zalla don Allah Maza should stay away from my group👏

My What's app group link👇🏻

https://chat.whatsapp.com/EUrVVaKJnIBDTlQsxurZv0

           Bismillahi Rahmanin Raheem............

      ( In the name of Allah the most beneficient,the most merciful)


Kofa a bude ta ke ga duk wani me good quality product da ya ke son Advertising ɗin shi,as Kaya masu kyau,da inganci (TALLAH) should contact me via :
08100046388

                 Page 1️⃣6️⃣

           TALLA!!TALLA!!TALLA!!!

https://chat.whatsapp.com/ImtxMSS1tuSKqvBpPqc03P

Assalamu'alaikum sisters🤗
KAMSHI* mace Mai kima, mace Mai daraja, mace Mai izza, mace Mai aji itace tasan darajan kamshi, if your perfume is not unique hajiyata you're just using ordinary air freshener🤣, hajiyata ko nawa Zaki kashe indai a turare ne baki Fadi ba😘 matan da suka gane suka San yanda zasu kankaro da martabar su, suke amfani da turare, a *BAKHOOR BY FAIXY* Zaki Sami Main chic, Bachelor, Husband snatcher, Her royal sexiness, Mysterious girl, Pleasure, Boovilous, White khumra, Maroon khumra, Black khumra, Hair perfume, Turaren wanka, Turaren wuta, Turaren tsuguno, Turaren mopping,Turaren carpet Shu'umat khumra,and more, yar uwa kar kibari abaki lbr, (wholesale and retail) WhatsApp 09067621681, siyan na gari Maida kudi gida🥳

Instagram @Bakhoor_by_faixy

******************************

"stay calm pls ba duk mata haka suke ba,wasu matan dai haka suke,amman maganar Gaskiya abunda tayi be yi dadi ba kuma bata kyauta ba,tayi playing din ka,ni fa dalilin haka ya sanya a rayuwa sam ban taba soyayay ba kuma bana jin zan yi coz ina da tsoron heart break kana zaman zaman ka a sanya ka cikin damuwa,kayi hakuri haka Allah ya so ita kuma za ta gani in baka yafe ba sai Allah ya rama maka tunda har ta saka kuka"ta kare cikin muryan lallashi.............

"How do you expect me to stay calm for crying out loud yarinyar nan has cheated on me🥹🥹she just used and dumped me, I tired all my best na nuna mata duk wani so da kauna,nayi duk iya kokari na gurin ganin na ba wa yarinyar nan duk abunda take so,but kalli abunda na samu at the end wallah zuciya ta zafi take mun,ina ji ba dadi"sai ya kuma saka kuka.

Mikewa zaune Sabeeha tayi hankali a tashe don ba karya ya bata tausayi,bata taba soyayya ba balle tace ta san zafin ka so abu ka rasa shi,saidai a rayuwar soyayya da Auran Adda Nawwara kadai ya isa ta fahimci duk sanda zuciya ta rasa abunda take so to takan shiga damuwa da kunci,tabbas babu abunda ya kai soyayya dadi,haka zalika ba abunda ya kai shi zafi,ba so ba rashi ko na kankani bayi da dadi,don hakikanin Gaskiya Allah ka dai ya san yanda ta ji a lokacin da ta rasa Adda Nawwara har yau gani yake kamar wasa har yau tana ganin kamar ba ta mutu ba,ita ce abunda za ta ce ta so fiye da karan kanta don ba karamin kauna da tattali Adda Nawwaran ta nuna mata ba,yana daga cikin abunda ya sanya ta yanke wa kan ta har ta koma ga mahallicin ta babu ita babu da na miji,domin ba karamin azabbtuwa yar uwar ta tayi a hannun mijin ta ba duk da sunan tana kaunar shi ta aure ta,ya sanya take jin tausayin zuciyar da aka yaudara ko aka kuntata wa a kan Soyayya,duk da ita bata taba yi ba amamn tana kwatonton zafin da zafin rasa yar uwar ta tilo guda da tayi.

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Where stories live. Discover now