Page 17

12 0 0
                                    

✨✨

                     SIMPLE

                                         DARE

✨✨

                       (WASA DA SO)

                WRITTEN AND STORY
                                BY
                  NERNAH MARYAM
                           (MEEMARH)


Kofa a bude take ga duk me son yin joining group dina😌,Amman Hajiya don Allah in kin san ba yin comment ko karanta littafi na zai kawo ki ba I beg you in the name of Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba!!haka zalika wanann group din na mata ne zalla don Allah Maza should stay away from my group👏

My What's app group link👇🏻

https://chat.whatsapp.com/EUrVVaKJnIBDTlQsxurZv0

           Bismillahi Rahmanin Raheem............

      ( In the name of Allah the most beneficient,the most merciful)


Kofa a bude ta ke ga duk wani me good quality product da ya ke son Advertising ɗin shi,as Kaya masu kyau,da inganci (TALLAH) should contact me via :
08100046388

                 Page 1️⃣7️⃣

           TALLA!!TALLA!!TALLA!!!

https://chat.whatsapp.com/ImtxMSS1tuSKqvBpPqc03P

Assalamu'alaikum sisters🤗
KAMSHI* mace Mai kima, mace Mai daraja, mace Mai izza, mace Mai aji itace tasan darajan kamshi, if your perfume is not unique hajiyata you're just using ordinary air freshener🤣, hajiyata ko nawa Zaki kashe indai a turare ne baki Fadi ba😘 matan da suka gane suka San yanda zasu kankaro da martabar su, suke amfani da turare, a *BAKHOOR BY FAIXY* Zaki Sami Main chic, Bachelor, Husband snatcher, Her royal sexiness, Mysterious girl, Pleasure, Boovilous, White khumra, Maroon khumra, Black khumra, Hair perfume, Turaren wanka, Turaren wuta, Turaren tsuguno, Turaren mopping,Turaren carpet Shu'umat khumra,and more, yar uwa kar kibari abaki lbr, (wholesale and retail) WhatsApp 09067621681, siyan na gari Maida kudi gida🥳

Instagram @Bakhoor_by_faixy

******************************

Sidif sidif ta shiga tare da fadawa bandaki gudun kar Umma ta san ta shigo,wanka ta yi cikin kwanciyar hankali inda ta fito ta ci karo da Habiba ta kawo jarkan karshe,dariya ta kwashe da shi sanann tace "aikin banza wankin tifa ashe karyan iskanci ake Ai da an jira an ga me zan yi,banda iskanci da mugunta wanann tulin kayan abinci don son zuciya za a kwashe a wani ce za a raba wa yan gida,aa kasuwa ne an manta"Habiba bata ce komai ga banda fita sim sim da tayi ranta a masifar bace don har da su eggs da madara,yau su suka ga samu suka ga rashi,tsanar Sabeeha na kara ruruwa a ran ta,kunnan ta da Umma ta murda ne ya sanya ta sakin dan ihu tana fadin

"Wayyo Allah na Umma da zafi fa,kiyi hakuri kar ki tsinke mun kunne"ta kare tana yarfe hannu don ba karamin zafi kunnan nata da Umma ta murda ya ke yi ba,kan ta Umma ta kwade sanann tace "yo ba gwamma kunnan ya tsinke ba Sabeeha ko zan huta,ai na san da zafi ya sanya na murda kunnan tunda ba jin magana yake ba"

Baki ta turo sanann tace tana me masto kwallan gulma "Haba Umma haba Umma yanzu sabida Allah don na karbo mana hakkin mu shine nayi rashin ji?"kan ta Umma ta kuma kwade wa snanan tace "Auta a so nawa nake yi da ke kan kar ki shiga harkan matan gidan nan domin duk iyayen ki ne amman baki ji,ya sanya tun farko na boye miki batun kayan abincin nan ganin Hajiyar Ai ba bakuwa bace kuma ko ba komai ai ta girmi daga ni har ke tunda tace a kai mata ita za ta raba ai ban tunanin akwai rashin daidai a nan,tana da ikon cinye wa duka ma domin diyar su ce ke da ke da abunda zaki mallaka duk mallakin su ne balle cewa tayi in ta raba za ta bawa kowa nima za ta aiko da damu to miye abun magana kuma da hayyaniya anan?Auta kullum buri na be wuce ganin kawukan ki da yan uwan mahaifin ki sun hadu ba Wlhy bani da fata da ya wuce ganin yan uwan Margayi sun kaunace ki sun dauke ki na su,to in irin haka na faruwa ashe mafarki na ba zai taba zamo wa Gaskiya ba,abun duniya Ai me karewa ne Uwata Zumunta kuma ya fi kudi Gaskiya ban ji dadi ba sam"Umma ta kare a raunane tana me sake kunnan Sabeehar.

 A SIMPLE DARE (WASA DA SO)Where stories live. Discover now