PAGE 16

1.7K 134 4
                                    

  *YAR FARI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*

*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*

Written by
              zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)."
#Follow me on wattpad@zeeyybawa."
#facebook@zaynab bawa novels."
#IG@Zyernab Alabura."

      *Hy everyone,👋 nasamu interval ne tsakanin exam d'ina althrough interval d'in bawani mai yawa bane, amma daii nace bari adan ta6a, kada kumanta dasanyanii cikin addu'oiinku da bakunanku mai albarka."*
   *Su owh 😍 da owh owh😍 kuma har anfara sambad'omin kira wai anyi missing Y'AR FARI toh yaudai gashinan nayii😂 Ni inagama ba y'ar fari kukayi missing ba hafiiza kukayii missing🙊." ngd da kulawa*

***      ****      ****     ****   *****
SANARWA# SANARWA# SANARWA#
   '''Makaranta# kamar yadda kukasani qungiyar haske tadad'e tana kawo muku littattafa masu fad'akarwa dakuma ilimantarwa, sanin kanku qungiyar haske bawai suncika yin littafi kan more rayuwa bane kad'ai no beside sukanyi littafa irin wanda zai fad'akar da Al'umma,  kai kodagajin sunayen littafan zaka gane akwai haske aciki, irinsu #D'AH NAGARI, #SIRRIN MIJINA #QUNDIN QADDARA dadai sauransu dagajin sunayen way'annan littafa zakasan sun kunshi faad'akarwa aciki, haknne yasanya muga yanke shawar qara fad'akar daku da hanyoyi da dama way'anda mukaga suna kawo mana gi6i cikin al'umma dakuma zamantakewar mu tayauda kullum, Mukayanke  shawarar rubuta muku littafi mai fad'akarwa, wannan littafii naduka marubutan cikin haskene, hanu da yawa maganin 6acin miya injii hausawa😀, wannan littafi mai suna KUNDIN HASKE Kada kubarii abaku lbr,  in shs Allah zai fad'akar daku fiyeda tunaninku."'''

****   *******          ****    ******

'''Allahumma ahfizna bil islam qa'iman, wa'ahfizna bil-islam qa'idan, wa'ahfizna bil-islam raqidan, wala tushmid bii aduwan wala hasiidan, Allahumma innii as'aluka min kulli khairin haza'inuhu 8 husna take?" ko kulata batayiba lokacin tanakanjii da zafin abunda husna tayi mata, tundaga lokacin suhailat takoma  d'aki bata qara fitowaba."'''

*** ****        ********          *****

*Page 16*

   Sai bayan magrib sannan anty taleqa d'akin suhaila tace" suhaila dan Allah taso kirakani naduba husna gidan umman faruq, tun 4:00pm bata dawoba harynzu, ko kallonta suhaikat batayiba tace" adawo lpy, saiyanzu anty tatuno abunda tayi mata, juyawa tayi takwalawa mamii kira tana fitowa tace" mamii kizauna da anty suu, ynzu zanje nadawo, toh mamii tace sannan tajuya tashige d'akin suhailat, fita anty tayi tanufii gidan umman faruq."

    Gidan umman faruq kuwa tun 8:00pm jikin Husna yayi tsamarii, 6arii kawai takeyii danhaka umma tadubii faruq tace" faruq jeka kakar6o keyna motan babanka kazo mukaita asibitii, yanda jikintan nan yake dare akejii, fita yayi zuwa d'akin abbansu duk yabii yarikice yakar6o key d'in, shine yayi driving ummansa kuma da husna suna baya."

    Suna isa akayi  admitting nasu, sanda akasanyawa husna drip haryaqare sannan jikinnata yad'anyii sanyii."
Wanu drip d'in aka qara d'aura mata zuwa idanya qare za'a sallamesu."

Anty kuwa tana zuwa tasamu qofan gidan anyi locked, dake dazasu fita kullewa sukayii tawaje, baban faruq yanada key ahannunsa idanyatashii fita zaii bud'e dukda kasancewar bama fitan zaiyiiba, dan yarigada yayi sallar isha'ii, ganin gidan arufe yasanya anty sauke ajiyar zuciya, sai alokacin taji sanyi tasancewa tayi wani wajan sukaje da umman faruq."

    Sai 10:00pm kafinnansu su jamiilu suka iso shida frnds d'insa yasha mamaki sosaii ganin husna batazo tayi welcoming d'insa ba, yasan duk dare idanzaidawo toh husna bazatayi bacciba, har indai tasan da zuwannasa,  idan tayi bacci kuwa toh tabbas taba sanibane."

  Dube-dube yafaryii yana kallon gefe da gefe, yatsaya yadubii anty wacce ke fitowa tana takawa dakyar yace" ina husna takene?" nayi mamaki sosai datajii qaran motana bata fitoba, kotayii baccine?" ajere ya shiryyo mata wannan tambayr."
  Kawarda maganan anty tayi tanacewa sannunku dazuwa, kushigo mana, tafad'a tana nuna BQ wanda tunda yasanrda ita tareda frnd d'insa zasuzo, itada suhalat suka gyare wajan sosaii, qarasawa sukayii harcikin d'akin suka zauna."

Y'AR FARIWhere stories live. Discover now