Page 44

1.7K 163 27
                                    

*Y'AR FARI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*

*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡

Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on #wattpad@zeeyybawa
#facebook@zaynab bawa novels
#IG@Zyernab Alabura

****
Allah humma inni as'alouka ilman nafi'an, wa'aouzu bika min ilmin ya yanfa'u."

*PAGE 44*
*
Cikin d'an Qanqanin lokaci aka fara gine-gine, har gidamsu husna anfarayin sashi d'aya, idan angama saisu koma sai agama d'ayanda suke, can cikin gidansuma family haouse aiki yakankama, acikn watanni dabazasufi 3month ba aaka gama komai, subhanallah😍 masu karatu bansan yaya zan fayyace muku tsaruwar gidanba, upstair akacire kerarrae mai mugun kyau, gabaki d'aya samansama glass ne, saikuma dogayen bishiyoyin flawer's da'aka qayata gidan dashi, gabaki d'aya aka rufe gaaban gidan da flawers,
Gate d'in shiga gidan kuma biyune saika wuce gate d'in farko kafinnan azo gate nabiyu, shikuma na biyun irin transparent gate ne, kodaga nesa sai gidan yad'auki idanuwanka balle kuma yakaiga kazo kusadashi,
Cikin gidan kuwa bayan kawuce gate biyu, grass carfet ne shinfid'e compound na gidan, sai wat er qaramar qofa dazai shigardakai cikin gidan, wani kyayataccen palourne saka fara riska mai d'aukeda sat na kujeru biyu, komai na palour din milk ne, hattaga kalan P O P dake saman palour d'in, kujerun palour d'in duka desingn nena royal, saikuka hefe can dining area, kujerunda suka zagaye dining table d'in sunkai 15people suzauna, domin dogone nagaske, sumadai desingn ne na royal, milk colour,
Daga right hand side kuma akwai matattakala stairs, wanda zaikaika zuwa saman gidan, jikin qarfen stairs d'in silver ne,
Shima saman idan hakau haka zalika design na palour d'in qasa akayi masa, amma shi colour d'in ruwan qasane,
Asaman d'akin yaransu yake, while shikuma da anty d'akunansu yana qasa,
Wanann gidansu husna kenan,
Can cikn family house kuwa, estate ne mai girman gaske aka gina, wanda yafi anguwa 2girma, domin giramnsa na gani nafad'a, tunda masarautace mai cikeda d'umbin mutane,
Kowannen gida d'aya sanda aka maida musushi cikakken plate nagida mai kyauwu ginin zamani, gatangar masarautar kuwa, ba'a rushetaba, saidai anbita da ginin zamani, gabaki d'aya aka rufe doguwar ganuwar,
Babban wajene yakai girman anguwa2 amma kuma kowane mungu da sako samda aka bishida enter Lock, har kayi tafiyarka zuwa cikin estate bazaka taka qasaba, sannan kuma akayi titina domin saukin tafiya, duka gidajen kala d'aya akayi amma saidai naway'ansu yafi nawasu girma, amma duka desingn d'ayane kalan green, banda tafka tafkan filayenda suke ciki way'anda ba'ama ginasuba, girambsu suma ya6aci,
Zuwa wannan lokaci kowada kowa antanada masa abinda zaiyi nasana'a zuwa abubuwan more ratuwa, ayanzu idan kaga ahalin wannan gida kosuturarsuma tafara bambamta, domin samun wadatattaun abubuwanda abaya suka rasa, aynzu sunzama hamshakai, bbu abunda suka nema suka rasa."

Zaune anty take babban plaour nakasa sai yaya agefe, kwaciya anty tayi jikin kujera tanutse cikin kujera abunda mai laushi sai lunshe idanuwa takeyi, aranta tanaji ynzu bbu wani abunda tanema tarasa, hmm jamilu yafad'a daqarfi sanda yafito waje, kallonsa bud'e idanuwa tayi tadaukesu kansa tace" yaya maikuma yafaru kake huumming kai kad'ai,
Tunani nakeyi aysha yanda kika d'auki yarda kika d'auramun tunda aka fara wannan ginin kosau d'aya baki ta6a tambayata A'ina nasamu kud'i harnayi wannan giniba?"
Murmushi anty tayi tace" yaya wallhy kokad'an banda shakku akanka, nasan bazaka ta6a cin abunda bahalalinkaba, tambayar batada amfani domin ina kallon idanni matarka banyarda dakaiba bansan waye zaiyarda dakaiba, sannan kuma tunfarko danaga wani mummunan hali taredakai bazan yarda na'aurekaba, domunshi aure idan mutum zaiyi anaso yayi abu har abadane bawai ayishi danjeka kadawoba, idan baka fahimci wanda kake taredashi wazaka fahimta, Wallhy Allah yaya nayarda dakai nasan talauchi bazaisa kashiga wata harkar haramba, sannan kuma aimu batalakawa bane domin bamu rasa ciba bamu rasa shaba, kana qoqarinka wajan tufatardamu nida yaranka, sannan kuma Allah ya azyrtamu da yara ko wannanma babban arzikine,
Nayarda dakai kasanya wannan abun aranka, nasan bazaka ta6a bamu harmba nida yaranka,
Jawota jikinsa yayi yarumgume yanajin dad'in aransa yana yiwa ubangiji godiya daya sanya aysha tazama matarsa, yana sonta sosai, domin tasoshi tun baida komai tayi hakuri darashinsa dakuma samunsa bata ta6a nuna gajiyawarta dashiba, takan rufa masa asiri, kosau d'aya bata ta6a bud'en baki tanemi wani abu wajan waniba, kota fad'awa danginta bata samun wani abun daga gareshina, komai tagani takanyi hakuri harsai Allah yahorewa mijinta yasamu yabata, wannan ita ake kira mata tagari,
Aysha nada kyawawan hali tanada kyawun mu'amala tanada kirki sanin yakamata,
Matsalarta guda d'aya shine nuna bambamci tsakanin yarnta, tana nuna sonkai tsakanin yara wanda hakan yakyawune dashiba, yana taimakawa wajan raba tsakan yaranta, tana nuna cewa wasu sunfi wasu, tad'auki mamii cikin yarnta tafifi tata, takasa 6oye sonda takeyi mata tana bayyanashi afili,
Dama wannan haka yake cikin yarnka dole zaka samu wanda kafiso amma manzon Allah ya unarcemu da 6oyewa dakuma nuna adalci atsakani, ajiyar zuciya yasauk'e yanaji aransa dama duka halayen anty kyawawane mana, dabatada bambamci mana, dakomai zaizo masa cikin sauki." wannan kuma shine ake kora rashin dace da uwa, amma maaifiya mahaifiyace duk kyawun halinda munin halinda dakuma arzikinta kokuma rashin arzikinta, lapiyarta dakuna rashin lapiyarta, hankalinta dakuma rashin hankalinta, mutuncinta dakuma rashin mutumcinta, uwace tacancanci biyayya, tacancanci akirata uwa domin tahaifa, Allah kayiwa iyayenmu albarka, Allah kakyautata qarshensu, Allah kasanya aljanna tazame musu makoma ameen."

Y'AR FARIDonde viven las historias. Descúbrelo ahora