Page 104

1.5K 137 6
                                    

*Y'AR FARI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*

*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡

Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on #wattpad@zeeyybawa
#facebook@zaynab bawa novels
#IG@Zyernab Alabura."

*Page 104*
*
   kwanaki sunja yayinda Dr anas yaturo manyansa akayi magana aka fahimci juna,
anan aka kawo kayan sanya rana had'eda sadaki,
yayinda aka tsayarda rana nanda wata d'aya da sati biyu,
hakan yakama wata biyu da aurem abdul da husna,
   husna batasan da sanya ranarba domin bata shiga cikin gidaba kamar yanda itama babysis tun zuwansu da ummii bata qara shigaba,
soyayyace mai zafin gaske take gudana tsakanin husa da abdul yayinda duk wani qoqarinsa yaqare akan son faranta mata da sanya soyayyarsa cikin zuciyarsa,
abdul yakasance ba maison hayaniyaba ita kuma husna da hakuri da biyayya saboda tun tana gida da irin yanda tatashi kenan,
shiyasa zamansu yakeyin kyau babu mai neman 6atawa wani acikinsu,
yayinda akullum martaba d kimar mahaifan husna yake qaruwa cikim zuciyarsa yakanji dad'in zaman takewarsu hakan yasa yakanyiwa iyayenta addu'a domin jajircewa dasukayi wajan bawa d'iyarsu tarbiya ka yakasance yanzu shine yakecin moriyar wannan tarbiya,
yanza haka zaune yake a parlour yana ta6a kallo dominshi bawai ya'iya yazauna yayta kallo haka bane,

  Husna ce tafito daga kitchen hannuta d'aukeda electric lemonade, zuwa tayi gabanaa had'eda tsayawa akansa,
tunda tafito harta tsaya bai juyo ya kalletaba,
tura baki tayi tana fad'in broda kaimafa yanzu ka koyi kallo ko?"
nafito ko d'aga idanuwa bakayi kadubeniba,
sai alokacin yad'ago yana kallonta,
murmushi yayi had'eda kar6an cup d'in hannunta ya ajuye agafe hannunta yajawo har zuwa jikinsa tazauna akan cinyarsa ya sanya hannu ya rungumeta,
kan hancinnta yakaiwa peck sannan yace" bawani gane film d'in nakeyiba saboda ban fara daga farkoba kawai dai ina kallone idan kindawo nabaki lbr saboda naga kinaso sosai,
murmushi tayi sannan tace" aini kuma natafi had'a naka wani abunne,
kuma yafimun kallon aii,
tsugunawa tayi tad'auko cup d'in tasanya stro d'in abakinsa,
had'eda d'age masa gira d'aya,
idonsa yana kan fuskarta yad'an zuga,
cirewa yayi sannan yace" ma sha Allah wato inaga nafi kowa sa'ar mata aduniya,
farr tayi da idanuwanta sannan tace mai yasa kace haka?"
ehem dole nace haka mana!
komaiba kin iya, danayi asararki nayi babbar asararda nasan maida kamarta zaiyi mugun wahala,
i love yhou!❤
kwanciya tayi ajikinsa tanaso ta amsa masa itama tana sonsa kozaiji dad'i amma bata gama tabbatarda sonda takeyi masaba, batason sugina soyayyarsu cikin qarya amma tasan lokacin yana dab da zuwa domin ko ahalin yanzu irin jinsa takeyi cikin jikinta abun har mamaki yake bata,
kokad'an bata ta6ajin sabo da mutum irin basaba,
koda fita yayi takan zuba idanuwa akan agogo domin ganin lokacin dawowarsa,
yanda Allah yatakimaketa shine abdul bai kasance mai son yawoba idanba sallah ba kokuma fita gaida mahaifansuba baya fita ko'ina, sabodashi baya fita aiki."
   kamar wanda aka tsikari abdul ya miqe ga dukkan alamu wani abin yatuno, tayarda husna yayi sannan yadubeta yace" tashi kishirya zamuyi tafiya,
tafiya kuma broda?"
ehem yafad'a yana qoqarin shiga d'aki
  binsa tayi abaya cikin rashin fahimta tasan abdul ba mutum bane mai tsolaya dan haja datace zolayarta yakeyi,
tafiya kuma broda!
batareda saniba?"
bamu sanardasu ummii  bafa,
sannan duksu anty basu saniba kaga yakamata mufad'a musu,
sannan kuma!!
shhhh husna babu wanda zamu yiwa sallama kikira babysis kifad'a mata amma banda ummii da anty,
kozaki iya duban fuskar anty kice mata zamu tafi honeymoon?"
zaro idanuwa tayi tace"
honeymoon kuma?"
Aa gaskiya bazan iya fad'a mataba,
okk zaki iya fad'awa ummii?"
Aa bazan iya fad'a girgiza kai yayi sannan tace" no bazan iya fad'a mataba ummin zan duba nace mata zamu tafi honeymoon?"
Aa bazan iyaba, ban kai nanba,
murmushi yayi sannan yace" nima dai abunda nagani kenan,
amma broda tafiya babu sabarwa akwai hatsari cikin hakan,
zan fad'awa muhammad yanda muke kifad'awa babysis da al'amin shikenan ina?"
zama tayi bakin gado fuska da alamun damuwa,
barin had'a kayanda yakeyi yayi had'eda durkusawa agabanta yakamo hannunta,
menene yafaru?"
yatambay cikin sonjin dalilin wannan damuwa lokaci d'aya,
uhmm broda amma kana ganin baza'a d'auki hakan matsayin rashin kunyaba?"
muntafi,,,,,
shhhhhh babu wanda zai d'auki haka okkk,
hasalima mahaifanmu zasuji dad'i zasuga mun sake zuciyarmu dajunane,
kawai dai nasan idan muka dawo ne bazaki iya had'a idanuwan da kowaba amma kada kidamu zan siya miki glass yakarashe maganar cikin tsolaya,
kwanciya tayi ajikinsa tayi luff, tana shaqar kamshin rurarensa,
shikuma yana safa bayanta had'eda sanya hannunsa cikin rigarta yazura hannunsa aramin cibiyarta yana wasa dashi ahankali yanda yasan bazaiyi mata zafiba,
ganin yana qoqari yin sama yasanya
tayi saurin miqewa had'eda fad'in broda barina had'a kayan,
a trolly d'aya tahad'a musu kayan nasu sannan tad'auki wata y'ar qaramar kit tazuba musu wasu abubuwan,
lokuta kad'an yad'aukesu suka gama shiri, kashe duk wasu electric na gidan sukayi  sannan suka d'auki hanya,
basu fita daga cikin gariba sanda suka biya super market,
husna bata shigaba tana zaunw acikin mota yashiga y'an minute yad'auka yafito hannunsa daukeda ledoji,
bud'e bayan motan yayi yazubasu, bata tambayi menen acikiba,
domin ita haka Allah yayita bamai yawan tambaya kokuma yasanya ido akan abun waniba."

Y'AR FARIWhere stories live. Discover now