page 33

1.6K 137 9
                                    

*Y'AR FARI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*

*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*

Written by
              zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on #wattpad@zeeyybawa
#facebook@zaynab bawa novels
#IG@Zyernab Alabura

*Page 33*
*
  Tsaki faruq yaja sannan yanemi waje yazauna yace mamii zonan kizauna, yanuna mata gabamsa dahannu, batayi musuba tazo tazauna agabansa, yakai 5minute baice komaiba saidaga baya yad'an nisa sannna yad'anyi gyaran murya yace, akwai wani abunda baki saniba mamii i have been admiring you for a quit long time, narasa tayanda zanfad'a miki, akullum kwanna duniya dasoyayyarki nake kwana nake tashi, amma kuma husna tarigada tayimun tsaye babu yanda na'iyada ita, ynzu dole munemo mafita, share hawayen fuskarta tayi tana fad'in Allah dagaske  yaya faruq?" yap for sure, nafad'a miki yanzu yaya za'ayi kinsandai zaiyi wahala ace baba dakuma umma da yaya sunfasa aurennan, domin kinsan irin yanda sukesonta, wajan antykam nasan kokad'an baza'a samu matsalaba, ynzu futo mana wata hanyar yaya za'ayi?" hannu tasanya aha6arta🤔 tana tunani, dasauri tad'ago tace" yaya i have an idea, ehem ina sauraronki, maizai hana mugudu, no way tayaya za'ayi mugudu ke bakida hankaline kam?" bakison umma dasu yaya zasu shiga tashin hankalba, just find another way, buh ba wannan ba, owk yaya toh mufad'a kawai, we should let everyone knows, aibabu yanda zasuyi, baza ayi posing d'inkaba, nop another way banda wannan, owkk toh yaya we should let her knw, nasan halinta zatayi hakauri tabarmu tare, zatayi convising d'insu, uhmm uhmm find another way banda wannan, yay you should talk ideas dina sun qare, d'aga kafad'ansa yayi yace" nawa bazasu wuce 2 option ba, nafarko dai ynzda za'ayi d best way d best solution shine mukauda husna, mekake nufi?" like how zamu batarda ita, owh baki gane ba?" nafarko zamuyi idan bazai yiwuba saidai muyi na biyu, nafarko shine mubadda ita kadata dawo duniya gabaki d'aya ina nufin mukasheta, sanda mamii tajada baya tana fad'in A'a yaya wallhy bazan iya kashetaba y'ar uwatace faa, auhakafaa, ashe y'ar uwarkice, toh ayi nabiyu, mu6atarda ita kawai sabayan munyi aure saita dawo, nanma girgiza kaitayi tana fad'in wallhy duka bazan iyaba, saidai muneno wata hanya amma bazna iya cutarda y'ar uwataba, ashefa hakaa y'ar uwarkice, dama kisanda y'ar uwarkice kike qoqarin kiga kin ruguza mata farinciknta, mamii mai husna tatare miki arayuwa?" anya kekuwa mutumce ba dabbaba, uwa d'aya uba d'aya, nihar kike tunanin zansoki what makes you so dump har haka?" tunda naka rayuwa banda6a kallon y'ar uwa kamar kiba mamii, wanda bata damuda y'ar uwartaba batason cigaban y'ar uwarta, bakida hankali kuma  ke wawiyace kinsnada husna tanada kirkiri, zata iya barmikini amma kekikeson cutarda ita y'ar uwarkicefa tajini, wallhy idan akacire  mahaifanku harki mutu aduniya bazaki ta6a samun wanda zaisoki kamr yanda husna kesonkiba, despite knowing zata iya sadaukarda komai akanki zata iya barmiki ni harkike tunani cutarda ita, haba mamii what makes you so stupid nehar haka?" kekinada  zuciyar imani kuwa?" lallai zanyi maganainki, ashekema iskancinki kad'anne tunda harkike ganin bazaki iya cutarda itaba, kenan ad'ayar zuciyarki kina sonta?" mummunar d'ayar zuciyarkine take ingizaki kiyi nata mugunta nagane abunda yake damunki hassadace taantsa, nayi miki dabara najikoh zaki ita cutarda husna, Allah dakin yarda sainayiki cewa a6atarda ita, kesainayi miki mummunan hukunci,  amma tsayama  barina tambayeki maiysa kikesona?" shiru tayi kamar batajishiba, kexan takakaifa bamagana nakeyi mikiba?"
  Meyasa kikesona natambayeki?  Jiki yana rawa tace yaya to aikai kaga kyakkyawane shiyasa, uhmm wato kywuna kikeso ahirdinki kuma kwalelenki husna kawai nakeso, wannan kyawu natane ita kad'ai nafad'a miki wani abuu?" wallhy Allah if you dare naji wannan magana  tayi spreading wallhy zan'iya kasheski kebama hakaba, wallhy tunda kika fara haka, saina sanya yaya ya aura miki mai tallan raken bakin hanya, kuma kinsan aiyanajin maganata, plz try me kigani, jiki yana 6ari tace yaya dan Allah kayi hakuri mai rake kuma?" eh dai mamii mairake, dan Allah kayi hakuri wallhy bazna sake tada maganarba, better, mahaucakiya tashi kibani waje tunkafin na canja ra'ayi natakaki, miqewa tayi jiki babu kwari, hartakai bakin qofa yakira sunanta mamii, juyowa tayi yace, kituna abunda nafad'a miki  mutum d'aya kika fad'awa wannana magana kisani mairake yana jira, kuma ninema zanbiya masa sadaki, girgizakai tayi tace" bazan fad'aba, kinkyautawa kanki, yafad'a,
Maza wuce nadaina kallon mummunar fuskarki, ficewa tayi daga gidan baki d'aya."
faruq yaja tsaki harcikin ransa yakejin haushin yarinyar, tsaki yaqaraja duk saiyaji gidan ya'isheshi, fita yayi daga gidan gabaki daya."

Y'AR FARIWhere stories live. Discover now