PAGE 45

1.4K 147 23
                                    

*Y'AR FARI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*

*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡

Written by
              zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on #wattpad@zeeyybawa
#facebook@zaynab bawa novels
#IG@Zyernab Alabura.

****

Allah humma inni as'aluka min fadlika warahmatika, fa'innahu la yamlukuha illa anta."

******

*PAGE 45*

    *BAYAN SHEKARU UKU*

Dagudu Al'ameen yake sakkowa daga kan matattakalan, mamii na biye dashi abaya, da bualal ahannunta da alamu dukansa zatayi, husna wacce take palour tana danne-danne wayarta taji ihun al'ameen saurin d'agowa tayi tana dubansu,
Haba-haba mamii da girmanki kedao ba yarinya bace kina binsa dagudu zaki dukeshi?" maiyayi miki?"
Kr ynzu aka barkida al'ameen kin'isa dukansa?"
Tsaki mamii taja tana kallonta tace ina ruwanki toh?" ko munafurci?"
Zafi husna taji aranta da kalamrda takirata dashi amma saita jure tajuyaga al'amin tace buddy mekayi mata?"
Did bbufa abunda nayi matafa, kawai nasameta d'akintane tana video call da kayan jikintannan shine nace zankira yaya infad'amasa, kallon mamii husna tayi, daga itasai skinny shirt jikinta saikuma skinny troser, dukda kayanba transparent bane amma sunkamata kwata-kwata baikamata tayi video call dashiba,

  Sake baki husna tayi tana kallonta tace mamii takira sunan sounding suprised, maiya kaiki?" kinada hankali kuwa?"
Cikin zafin rai mamii tace saodai kece marar hankali amma baniba, munafuka kawai ina ruwankitoh,
Mamii bata rufe bakiba al'ameen yad'auke mamii da mari yana fad'in didin kike cewa munafuka?" didince marar hankali,
Afudance mamii tadanqaro ashar tayikan al'ameen zata dukeshi, takai masa mari caraf yarike hannunta yamurd'e sanda yayi qara,wani irin ihu tasaki, jinginuwa husna tayi jikin stairs d'in tana kallonsu, tana ganin yanda fad'an zai kaya idan mamii zata iya dukan al'ameen taraba idankuwa shizai iya dukanta wallhy bari zatayi ya jibegeta dama aii ance duk abunda kayiwa nagaba dakai idanna bayanka yatashi maka ninki zaiyi maka,

  Kamashi mamii tayida kokuwa aikuwa yafara kai mata naushi nan dama fad'a yakaure, ba'a dadeba yakaita qasa yana jibga, ihu tahauyi tana fad'in, shegiya husna munafuka kina kallo bazaki rababa, wallhy ke muguwace Allah ya'isa, dan Allah kihanashi,
Kawardakai gefe husna tayi tana fad'in ni aibani bake jibgankiba dazakicemun muguwa, kibawa wanda yake dubanki hakuri saiya bari, bazan bayarba  mamii tafad'a lokacinda take kaiwa al'ameen cizo, aikuwa sanda yayi qara, bakin yasamu yanausa daqarfi,
Bakin mamii bai mutuba tana fad'in Allah ya'isana y'ay'an iska kawai, wallhu anty zata dawo,
Kawardakai husna tayi gefe tacigabada danne-danne wayanta,
Saida takalli mamii dagske cizon al'ameen takeyi daya guni, tana shirin illatashi husna tace al'ameen! Al'ameen saketa kaji, saketa yayi itama tayi saurin tashi tayi gefe, jawoshi husna tayi tana fad'in rabuda ita haka, aiko ynzu zatasan rashin kunya ba abunyi bane, yarfe hannunsa yakeyi, yace mayya kawai didi kalli yanda tayi biting d'in, sai tara farcuna kaman kafura,
Mamii wacce sai haki takeyi tace wallhy yausainaci uwarka agidannan ai anty zata dawo ba'acan zata zauna har abadaba, wallhy zaka sanine, hardakema munafuka kawai, mai had'a waje, d'age kafad'a husna tayi🤷 ko'ajikinta, mamii kuwa
tahaye sama dasauri, kallonsa husna tayi tace jekati wanka da ruwan zafi kabarta kawai kaji, nodding head nasa yayi yace toh!
  Ba'akai 40minute ba anty tashigo gidan sannu dadawowa husna tafad'i dakyar ta'amsa tafara kwala kiran mamii! mamii! Dagudu tasauko tarungume anty tana kuka, subhanallahi anty tafad'i tana d'ago bakinta wanda harya fara kumbura, au abun haryakai hakan?"
al'ameen! Al'ameen!
Na'am.ya amsa adakile yana saukowa daga stairs ahankali kamr bazai isa wajansuba,
Ynz zuwa yatsaya yace gani, mekeyi haka kenan?" d'agowa yayi darashin damuwa yace mainayi kuma?"
Hungo naka qaniyanka kayi, abunda kayiwa yayarka nake nufi,
Dukana tati shine nima narama, tafa hannu anty tayi tana fad'in ahh lallai bakada kunya, bayarka bace donta dukeka zaka rama?"
Aff ashe yatace namanta aii naga itama bata bada nagaba da'ita girmane,
Ahh lallai al'ameen wuyanka yayi kwari sosai, nikake fad'awa haka?" gefe yake kallo baice komaiba,
Kuka mamii tasanya tana fad'in wasshh cikina wayyo Allah anty zanmutu cikina,
Afrigice anty take fad'in yadukeki acikinne?" gyadakai tayi tace nauyishina yayi tayi anty acikin,
Duka anty takai masa yayi saurin gocewa yana fad'in wallhy bazaki dukeni akan wannan abunda yafada yana nuna mamii, tokai haryaushe wuyanka yayi kwari?"
Dahar zandukeka kakauce katsaya kana  fad'amun magana, kwata-kwata shekarunka 13nefa, idan kuma kagirma sai yaya kenan?"
Wayasani yafad'a ahalin ko inkula,

Y'AR FARIDonde viven las historias. Descúbrelo ahora