page 28

1.6K 131 0
                                    

*Y'AR FARI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*

*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*

Written by
              zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on #wattpad@zeeyybawa
#facebook@zaynab bawa novels
#IG@Zyernab Alabura

***
   Ankarbo daga kaulat bint hakim tace" manzon Allah Sallal lahu alaihi wasallam yace" duk wnada yasanya qafarsa zaifita daga gida sannan ya ambaci, a'uzu bikali matillahi tammat min sharrin ma kalaq, bbu wani abunda zai sameshi harsai yadwo gida."   Allah kasa muyi kykkywan qarshe👏 Ameen👏."

*Page 28*
*
   Bayan fitan umma da husna sosai baba yakeyiwa fadeela fad'a akan abunda tayi, yanuna mata 6acin ransa sosai, sannan kuma yadawo yana  rararshi yana fad'in fadeela da'ace bannemawa  faruq auren husnaba, tofa dani zanfi kowa farinciki akan wannan batun,  tun shekarun baya  najewajan mahaifinta domin neman auran d'iyarsa bai qiba yabani, akancewa idantagirma sai ayi auren, fadeela nimai aura miki faruq ne tunda ke y'atace kuma zanso abunda kikeso, amm dahakan baata faruba saikid'auki salama kisanyawa ranki, wannan zantukan baban sunshigeta sosai saita kejin kunya dakauma nauyida dana sanin abunda ta'aiakata, kuka takeyi sosai tana fad'in baba kayafeni, bbu komai fadeela awajena komai yawuce, saidai kinemi gafarar d'an uwanki faruq,  amma  kada kisake  qoqarin aikata abunda kikayi koda kuwa wabarene bad'an uwankiba, in sha Allah bazan sakeba baba, Allah yayarda baba yafad'a, faruq kuwa kafinma tajuyo tanemi gafarasa yasanya kai yafice, baba ya kalleshi yagirgiza kai yasan dalilin fitarshin, itakuwa fadeela jiki asnayaye tatashi tafice."

  Husna tana fita daga d'akin gidansu tawuce, tayi sallama tashiga babu kowa acikn gida, palourn anty tanufa taqarayin wata sallamar akaro nabiyu, wa'alakisslama anty ta'amsa daga yanayin muryarta zainuna anty taji dad'in ganin husna, itada mamii nezaune afalo d'in, zaunawa husna tayi tana fad'in sannuda gida anty, yawwa sannu husna wato husna ketunda ummanki suhailat tabar gidannan kallonki yakeyi mana wahala, murmushi kawai husna tayi batareda tace komai, juyawa tayi takalli mamii wanda tanuna batasan dashigowarta bama tace mamii ya makaranta, wani irin kallo ta'aika mata, sanna ta'ebeta tawatsar, ganin haka yasanya husna tayi shiru, dama abunda yasa tayi mata magana dantaga kamar batasan tsshigo bane, muryar anty taji tana fad'in husna wai maiyasa bakison zuwa wajena muzauna ne?" gabaki d'aya kinkasa sabo dani nifa mahaifiyarkice, ko'ina yimiki wani abunne dazakina jaa baya dani?" miqewa husna tayi batareda tace komaiba domin batada amsar wannan tambayoyin, batasan maizatace mataba, domin iceh tun yana d'anye ake tanqwarashi, tuntana yarinya bata yanjota ajikiba shiyasa babu wani sabo atsakaninsu, kallonta anty takeyi wanda ahalin yanzu halin ko'inkula na husna yafara damunta, bata iya zama suyi zance mai nisa, d'ari-d'ari takeyi da'ita, kamar maijin tsoronta, d'akin anty tashige kai tsaye tafara dube-dube, d'aga murya tayi tana fad'in anty ina sabbin kayana wanda nad'inka zansanya abikin umma suhailat bansaba?" anty wanda hankalinta yakekan tv tace" nikuma husna inazansanine?" kiduba mana, dubawa tacigaba dayi tafito hannunta d'aukeda kaya kala1, hankalinta tamaida akan anty sannna tace" anty kala dayafa nagani ina sauran suke?"
  Bansaniba husna a'irin wannan rububin bikin bazan'iya saniba, kiduba d'akin suhailan mana, Allah yasa sunanan, tafad'a had'eda juyawa, daff zata fita tacinkayo muryan mamii tana fad'in wama zaid'auka miki kayanki?" mai mutum zaiyi dakaya buhu, sosai ran husna yasosu amma saita nuna kamar batajiba tashige d'akin antyy suu, bincike tafara sosai harata kaiga tashuga cikin kayyyakinta nada, wata envalopece tafad'o wanda husnan bata lurada itaba, hartagama neman kayan tasamu sannan tajuya zata tafi ball taji tayida wani abun, envalaope tagani tasauri taqarasa tad'auka tana qare mata kallo sosai take kallon envalope d'in iaadai tasan ba'ita ta'ajiyeba, inaga na umma suhailatne tafad'a afili, idannatane tamanta kenan?" amma yaushe umma suhalaila tafara ajiya acikin kayana?" uhmm tafad'a kawai dantasan tana wahalarda kwakwalwarta datambaya wanda batada amsa akai, d'akin anty takoma dakayan ad'ayan hannunta, d'ayan kuma d'aukeda envalope, ajiye kayan tayi akan y'an uwnasu sannna tadubi anty tana fad'in, anty kokinsan wannan envalope d'in tawaye?"
Ko umma suhailat ce tamanta?" acikin kayana naganta, kallon hannun husna umma takeyi tanason tunowa yanda tasanta amma takasa miqa hannu tayi tace" nagani?" mika mata husna tayi tatsaya tana jiran feedback,  laaah husna kardai wannan saqon ummin babysis d'inannane?" dasauri husna tazauna gefenta jinta ambaci babysis cikin zumud'i take cewa" anty dama babysis sunyi aikane?" kardaima adress dinsune aciki?" taqarasa fad'an haka lokacinda fara'arta take qaruwa, bandai saniba saikin duba kingani, anty  tafad'a, domin wannan abun 3yrs kenan tun lokacinda zasu tafi suka bayar abaki lokacin kuma bakiji dad'iba banma tunkareki damaganarba, kuma daga baya kikabar zaman gidannan magabaki  d'aya, shine nasanya miki cikin kayanki, nima kuwa kinga namanta, ungo duba anty tamiqawa husna, dasauri husna taqar6a tafara bud'ewa ring ne yafad'o aciki dasauri tatsugunna tad'auki ring d'in, ainihin zobben azurfane mai kyawun gske samansa na diamond anyi desingn  crown na queen👑 ajiki sai kyalli yakeyi, sosai husna tashagala wajan kallon ring d'in domin yagama tafiyada ita, bahusna kad'ai baceta shagala wajan kallon ring d'in hadda anty, da mamii kallonsa sujeyi, miqomin nan nagani anty tafad'a miqa mata tayi takar6a tana jujjuyawa, cikin murna husna take fad'in anty  babysisce tayi mana anko koh?" eh husna aidaga kalloma itace amma zobben yayi kyau jikinsana azurbane samansa kumana diamond me, lallai babysis tayi qoqari dandudka bansa farashin diamondba amma nasan wannan diamond d'in mai mai tsadane yanada farashi mai kyau, ankashe dukiya wajan qerashi, murmushin jindad'i kawai husna takeyi, miqa mata ring d'in tayi tana fad'in naga kamar akwai wani abun acikin envalope d'in bud'eshi nagani, babu musu husna tad'auki envalope d'in tamiqawa anty tana fad'in bud'eda kanki anty, qarasa bud'ewa anty tayi wani box ne d'an madaodaici mai kyawun gaske, dakuma letter aciki, jujjuya box d'in anty takeyi domin kyawunsa ya'isa akirashi kyau, shikansa abun kallone balle kuma ajega abunda yake cikinsa, redne kalan box d'in anyi masa desingn na royal, pressing saman anty tayi kawai saigashi yabud'e, ma sha Allah tafad'a alokacinda tayi arba da abunda yake ciki, neckless ce ta zinare had'eda ring d'inta dakuma earings d'inta, sai d'an siririn qaramin abun hannu maikyawun gaske, lallai wamna sarka abun kalloce, wanda yaqyrata yasan darajar sarka domin yafitar mata da style expensive, sannan kuma classic, batayi girma sosaiba saikyauda d'aukan ido, kallon sarkan husna takeyi, dukda batasna tsadanta dakuma qimartaba, lallai wannan sarka takasance abu mafii daraja ahannunta domin daga hannun umminta yafito, ganin yanda anty tamance komai tashagala wajan Jujjuya sarkan yasnaya husna tad'auki lettern kan cinyarta domin taqagu taji menene rubuce ajikin letter d'in, kallon rubutun takeyi dukda batasna rubutun ummiiba amma jikinta yabata itace tarubuta wannan letter domin daga alamu wnada yarubuta jikinsa yana rawa, dan karkata da rubtun yayi, sanda tagama jujjuyata sanna ta maida hankali donson sanin maike cikinta."
Sallama tafara gani sannan kuma da rubtunda yabiyo baya kamar haka."
Asslamu alaiki, diyata husna, nasan alokacinda kike karanta wannan wasika tabbas nayi nisa bana tare dake, kigafarceni ba'ason raina natafi navarkiba d'iyata saidai hakan yazama mun dolene babu ynda na'iya,  ga kyautan sarka nan wanda umminki tabarmiki,
naso ace nida kaina zansnaya miki wanna sarka,  amma hakan baiyiwuba idan daraban nida kaina zansnaya miki tabbas nasan wata rana sainsa sanya miki, nidai kiyimun alqawarin koda ace bananan aurenki yatashi zaki sanyata kiyi ado, koda ace bananan bangankiba, amma zantsinci kaina cikin farinciki, zansan kinyi alfahari dakyautarda umminki tayi miki, keda y'ar uwarki asma'u nasaya muku naci burin kowace ran auranta nasanya mata tayi ado dashi nafitar biki,  naganku cikin farinciki nasanya muku albarka, amma hakan baiyiwuba, amma bansan konan gaba hakan zata yuwuba, domin ikon ubangiji dayawa yake, husnata hannu bazai iya rubuta irin kaunarda nakeyi mikiba dakuma irin kewarki dazamuyiba, husna d'iyata kiriqe mutumcinki na d'iya mace, kisan martabarki na d'iya mace, kiriqe tarbiyarki akowani irin hali kika tsinci kanki, kisani ke mutum ne mai daraja, KE HASKE CEH, gaduk wanda yara6eki, sannan zan qara jaddada miki kirike darajarki nad'iya mace, domin ako'ina mace take itad'in mai darajace, Allah yayi miki albarka yakuma albarkaci rayuwarki, bayan husna takainan tasanya tafin hannunta tashare hawayenda yakeyi mata zurya afuska sannan taci gabada karantawa, nayi nisa dake husna, nisan gaske nisa mai tsanani, naso nafad'a miki yanda zamuje amma kuma gani nayi fad'anma baida amfani sai damuwa dazai qara sanyaki aciki, ki kwantarda hankalinki duk daran dad'ewa zamu dawo kuma zamu nemeki, kada kisanya damuwa aranki,  kiyi hakuquri ki gafarci umminki kokad'an bada son ranta tatafi tabarkiba, haka yafaru bada iyawata kokuma dabarataba, inasonki sosai kamar yanda nakeson babysis,  kirayu cikin aminci dakuma salama, In sha Allahu wata rana zamu had'u, nidai kawai inason kid'aukamin alqawarin bazaki mance damuba, har'iya tsawon lokacinda zamu eba bamu dawoba, Allah yayi miki albarka yasanyaki zamo abun kwatance wa duniya baki d'aya,  nasan wasu daga cikin kalamaina zasuyi miki tsauri ballallai ashekarunki ki fahimci mai nake nufiiba, amma ki'ajiye wasiqar alokacinda shekarunki sukaja kisake karantata, nasan zatafi zauna miki akwakwalwa,  muna sonki iya qarshen so bissalam UMMINKI TANA KAUNARKI."

Y'AR FARIWhere stories live. Discover now