page 34

1.6K 115 9
                                    

*Y'AR FARI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*

*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*

Written by
              zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on #wattpad@zeeyybawa
#facebook@zaynab bawa novels
#IG@Zyernab Alabura

*********

Wannan shafin sadaikarwane gareku ZAYNAB BAWA NOVELS, musamman HAJJA FATU, MAIMOUNATUH, XEECUL, ZAYNAB S,K, RAHAMA Dear, ASMA'U, zaynab bawa najin dad'in comment d'inku, Allah yabar so,😍ILYSM❤

  Gaisuwarki tadabance FATIMA DARMA, sosai nake qaunarki, irin yanda kikeson YAR FARI dabanne."ILYSM❤

***
*Page 34*
  Husna tashi kitafi gida kinga dare yayi, d'ago kanta tayi gamamkinta gari yayi baqi kirin, alamun dare yshiga sosai, kallon wayar hannunta tayi tace" lahh yaya har 10:00pm, eh nima ban ankarana muntsaya tad'i, tashi narakaki maza kinji, miqewa tayi tana fad'in yaya yaushe zaka kaini wajan kakan taka tafad'amun labarin?" sairanda kika shirya d'iyata, yaya toh baka amsamin tambayarda nayi maka ynzuba, yawwa namantane ranarda kika cika 18 kizoki akwai abunda zanbaki saimu samo amsarda kanmu, toh kawai tace, harbakin gate d'in gidan yarakata, yatsaya sanda tabud'e qaramin qofar dake jikin gate d'in tashiga, faruq tagani tsaye abakin shiga cikin gidan, sai zirga-girga yake yakasa zaune yakaa tsaye, yana kallonta yaqarso dasauri yana fad'in haba Asma'u, tayaya za'ayi kikai dare haka awaje?" yaya umar inatareda yayanefa nasani Asma'u dukda hakandai dare yayi sosai, wuce kishiga kinga dare yayi kikwanta, shiga palour d'in tayi dasallama amma kuma babu kowa apalour din hakan yasanya taja qofan tarufe dakey, sannan kuma tawuce d'aki, dake tunda akafara zancen bikin anware mata d'akinta daban wanda akeyi mata gyra, bacci takeji sosai hakan yasa tana kwanciya bata dad'eba baccin yad'auketa, ba'ita tafarkaba saida asubahi, nama sallah kawai tayi takoma abunta, safe kuwa hayaniyane yatasheta domin aranar bikin yarage saura 5days, wata irin yunwane take ciciyarya, jitayi gabaki d'aya takasa hakuri harwani duru-duru take kallo, futowa husna tayi alokacin umma tana babban palour itada frnds nata da akwatuna agabansu sun baje ana kallo kaya, jikin umma ta'isa takwanta tana fad'in ina kwana ummana?" lpy qlau d'iyata antashi?" gaydakai husna tayi tace natashi umma wallhy yunwama nakeji, sannu bari nasa akawo miki abinci toh,  kara lafewa tayi jikin umma tana fad'in toh ummana, d'aya daga cikin kawayen ummane tace sakaliya y'ar ummanta kekuma yaushene naki auren?" sunkuyardakai husna tayi, dama kuma bata gaishesuba, tagaidasu sannan takoma d'aki tama fad'in umma inajira Allah kamr cikina zaikoma baya, daya matarne tadubi umma tace" wannan yarinyarkin tabani sha'awa kamar nayiwa yarona kamu, gatada jikinta fatarta sai shaqi takeyi, dariya umma tayi tace" aihusna kam tayi fintinkau faruq yarigashi, bud'e baki tace" habadai faruq d'in biyu zaiyi?" A'a dayama zaiyi itace amaryar aii, subhanallhi anyi abun kunya, amma aikamar naga tayi yarinya, hmm kawai umma tace" sannan tamiqe tana kiran fati akan tazo takaiwa husna abinci, kayan breakfast d'in tahad'a tanufi d'akin husna dashi, ajiyewa tayi tana husna ga abun karyawa, sake baki husna tayi tana fad'in, fati kefa bakida kunya wallhy nifa matar yayanjine kike kiran sunana kai tsaye babu girmamawa, zama fati tayi gefenta tana fad'in lallai husna, nidai baznace miki antyba, kalan kirainani nafa gurmeki, umma tace sanda aka yayeni kafinnama akahaifeki, edai dukda haka, aibazaki kira sunan yaya umar kaitsayeba, wallhy koki girmamani koyanzu nafad'a masa, kwanciya fati tayi daga zaunenda take tace, saikifad'a mana, kefa husna dawallhy bakida surutu amma kema ynzu wasa gaske sosakikeyi kifalle, husna bata kulataba tad'aga wayarta number d'in yaya faruq talatsa tasanya a handsfree ring biyu aka d'auka, sallama yayi dasauri fati tamiqe duk iskancinta tad'auka husna bazata kirashi bane, Zaro idanuwa tayi tana fad'in haba husna dan Allah kiyi hakuri, kinsan halin yaya ynzu saiyayimun funishment, ceh anty sainayi hakuri, Karya murya tati tana fad'in haba anty husna dan Allah kiyi hakuri, shikuwa faruq dama tuni yakashe jinyanata sallama shiru, d'aga wayar tayi daga kunneta tace Allah kintaki sa'a sosai, hmm kawai fati tace tana tsoron wani abunyasake futowa abakinta, takirshi tafad'a masa."

Y'AR FARIWhere stories live. Discover now