PAGE 41

1.6K 143 17
                                    

*Y'AR FARI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*

*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*

Written by
              zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on #wattpad@zeeyybawa
#facebook@zaynab bawa novels
#IG@Zyernab Alabura.

   Wannan shafin nakune my wattpadians, kuna burgeni ina burgeku💃, kuna sona inasonku,💖 Inajin dad'in comment naku sosai, amma faa arage kishi irin wannan kishi haka?😱🤔 Hudna tagode da soyyyah. ILYSM💖

*****

         JUMU'AT MABRUQ
Ya ayyuhal lazina amanu iza nudiya lil salati min yaumil JUMU'ATI, fas'au ila zikirillah wazarul bai'a, zalikum khairun lakum in kuntum ta'alamun."

*Page 41*
*
  Dagudu tabud'e gate din gidan tashiga, bata tsaya rufewaba tanufi falour d'in gidan, cinyan umma tazube tana kuka cikin tashin hankali umma tad'agata tana fad'in haba husna, menene yafaru haka?"
Ba abunda husna take furtawa sai nashiga uku, umma am done, maiya faru harkike fatan shiga uku?"
Maza tashiki fad'amun kinji! Kidaina kuka idanba hakaba nima zanshiga tashin hankali,
  Tashi tayi lokacin tadaina kukan murmuring kawai takeyi, umma tasanya hannu tana wiping d'in tear'sdakekan chicks d'in husna, tace"  shhhh husna stop crying,
Shiru husna tayi tanajan zuciya, amma bata iya cewa komaiba,
Dafa shoulder's nata umma tayi tana fad'im, say it out husna, kada kibarshi cikin ranki kinji!
Wasu hawayene masu d'umi suka fara rolling akan chicks nata tace" umma nashiga uku, i yelled at anty, Allah zaikamani da laipy, nad'aga muryana samada nata, i screamed at her, and insulted her also, umma nashiga uku, Kada Allah yahukuntani,
Inna lillahi wa'inna ilaihi raj'iun shine abunda umma take fad'i, lallai husna u made a mistake, tayaya antynki tana fad'a kina fad'a, itafa mahaifiyarkice, she's your mother,
Maiya kaiki?" kadafa kimanta duk duniya bakida wanda yafida, koda whole world zasu taru, bazasu ta6a miki rabin sonda zata miki ba,
  Hawaye yana kwaranyiwa fuskan husna tace" umma she hates me, shhh husna don't say such, she's ur mother, have u ever seen uwar da tayi gaving birth wayaro, sannan kuma tatsaneshi?" it neva happens, an it dose'nt make sence either, idan kuma hakan yafaru, toh there's reason behind, umma ynzu kina nufin there's a reason for this hatred?" umma tomai nayi kenan?"  mainayi mata?" A'a husna how can a mother carry's you for 9month in her belly, sannan ace akwai tsana, husna kinsan haihuwa kuwa?" kinsan azabarda uwa takeji wajan haihuwa?"
Kinsan dawainiyada mahaifiya takeyi da yaronta kuwa?"
Just imagine kinda ciki daga sperm yadawo blood from blood to gudan tsoka, sannan to human, yatsaga jikinki yafito, tayaya uwa zataki wannan abunda yakasnace dajininta yarayu natsawon wata tara, they breath dsame oxygen, domin numfashinta shine na yaron, sannan kuma kiyi tunanin tsana, noo husna she just want wats best for you, gata takeyi miki, zaki gahakan agaba, koda kinje gidan mijinki,
Umma nashiga uku ynzu zatayi fushi daniko?"
Aa husna bazatayi fushida keba saboda fushin uwa baya tsanani akan abunda tahaifa, uwace wanda  koda the whole world, see nothing in you, believe me husna, your mother will see one special thing in you, idanuwanta will always see whats the best in you,
  Wani irin marayan kuka husna tasaki tace shikenan ummma am the most rudest person ever, duk wannan abun nayi closing idanuwa nafad'a mata magana, tana kaiwa taqara sanya kuka,
Shhhh husna you are not rude, Aa umma kina fad'a kawai don kwantarkunda hankali, amma wanda za'iya bud'e baki yafad'awa mahaifinsa baqin magana is rude,
Hakane husna amma u'r not rude shekaru nawa kuna tare aibaki ta6ayin hakanba saiyau,
I dnt agree wif u umma, am rude just admit it, 
  Ok husna naji amma kisan most of the mutane who are rude in behaviour they cares more deep inside,
  Kedai kada kisake maimaita abunda kikayi kinji?" nodding kai husna tayi tace naji umma, shirune yaratsa wajan,
Umma  husna takira sunanta,
Na'am d'iyata! Umma ta amsa, umma takar kiran sunan, say it out husna kidaina barin abu cikin zuciyarki,
I really feels bad for behaving like that,
Eh hakane husna sometimes we speak rudely to our parent and letter we feels bad for d act,
Umma in sha Allah bazan sakeba bazan qara d'aga muryata akan nataba, toh husna dama baki ta6aba sai yau kadakisake kinji?"
Gyadakai husna tayi tace" toh umma,

Y'AR FARITempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang