PAGE 31

1.5K 118 14
                                    

*Y'AR FARI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*

*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*

Written by
              zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on #wattpad@zeeyybawa
#facebook@zaynab bawa novels
#IG@Zyernab Alabura

*page 31*
*
  Kallon habibu takeyi amugun tsorace tace maiya sami ummina?" dan Allah kafad'amun maiyasami ummiin juyawa yayi batareda yace mata komaiba, d'akinsa yakoma yad'auki wayarsa abba yakira yafad'a masa abunda yake faruwa, itakuwa babysis jikin ummii takoma takwanta tana kuka tana fad'in ummina dam Allah kada kitafi kibarni ummina wani irin rayuwa kikeso nayi  babuke?" ummina maiyasa zakimun haka?" dam Allah kitashi, rayuwa babu dad'i idanbabukeh, menene amfanin rayuwar babuke kusadani?" ummina kitashi kinji?" dan Allah ummii kitshi kuka takeyi sosai tana jijjiga ummii tunda magana ahankali harta fara ihu, amma ummii komotsi batayi, wani irin ihu tasake sanda gidan gabaki d'aya yad'auka, jijjiga ummii takeyi harta fad'o qasa tana ihu muryanta hardashewa yafara, hafiizane da hameeda suka qaraso cikin d'akin yayinda hfiiza takebin d'akinda kallo tsaki taja lokacinda takai kallonta kan ummii wacce take kwance babu raii itakuwa babysis tana kanta tana kwala qara, dafara'arta taqaraso cikin d'akin tana fad'in laahh  tamutune?" barina kira sadik azo ayi sauri ad'aka mana gawa cikin gidan kinsan gawada gizo kada tazo tanayi mana gizo, baabysis wacce take aikin ihunta batamasan maiyake faruwaba, damurna takira abba, amma shiru baid'aukaba, tayi yakai 10misscal baid'agaba, kawai saita fice tana fad'in wani aikin yakeyi domin baid'agaba, barimu fitatoh kada amana gozo, hannun hameeda takama zata jata, hameeda tatsaya cakk tana kallon mahaifiyarta tace" mama mutuwafa tayi kike irin wanna zancen, mutuwar tayi mana hameeda uwarkice tamutu?" fincikota tayi tacr maza mufice, tajuyo takalli gawar ummii tace toh safiyyah Allah yaqara nauyin qasa, yahad'aki da walakiri, tana isa palour tasakewa gidan kida, kafin wani lokaci babysis tafara fita hayyacinta domin ihunda takeyi yafata fita ahayyaci, abdul neyafara isowa gidan damugun gudu, d'akin ummii yafad'a ganinta akwance gwa yasnayashi yanke jiki yafad'i sumamme, baifida 10minuteba abba yashigo shikan yafi abdul rikicewa, guiwowinsa yazube yama kasa kuka ga abdul nan sume kusada gawan ummii itakuwa babysis tanumfashi take jaa kamar mai shirin had'iyar zuciya, rasa tawa zaifarayi yayi, hankalinsa kamar wani zautacce yazama statue, daguiwa yaja yaqarasa gaban ummii, hannunta yad'ago yajanye babysis yad'aurata akan cinyarsa yakasa gaskanta dagaske ummii tarasu, haka yazauna dasu ad'akin natsawon 30minute baimotsaba,  shidai yadawo mutum mutumi, dakyar ya'iya daga hannunsa yahad'ada hannun ummii dasauri yakai kallonsa kanta yarasa murna zaiyi ko akasin haka, hannunsa yaqarasa sawa anata hannun yamatse dai-dai jijiyan hannunta, aikuwa dagske jijiyan hannunta tana harbawa, miqewa yayi dasauri dan yanzu rayuwarta tana cikin hatsari idanta qara wasu lokutan akan wanda yanzu ta'eba za'asamu mtsala, d'aukanta yayi suka wuce asibiti qanqanin lokacine yakaisu asibitin, taimakaon gaggawa yafara bata shida wasu sauran nurse d'in basu dad'e akantaba numfashinta yadawo dai-dai, yayi mata alluran bacci dantana  buqatar hutu, saibayan lokacin yatuna halinda yabar babysis dakuma abdul, ahanzarce yakoma gida, saiyanzu yalaurada kidanda yake tashi, tsaki yaja yakashe yace" ynzu yasan haka hameedace itace kullum cikinjin kida, yanda yabarsu haka yasamesu, wasu taimakon yayi musu abdul neyafara farfad'owa yana fad'in ummina abba ina ummina?" umminka tana asibiti kada kadamu komai yadawo normal ynzu haka bacci takeyi, kallonsa yakai akan babysis yace" abba maiyasa bata farkaba?" zata farka abdul in sha Allahu, tarazanane shiyasa,  gyadakai abdul yayi yace abba toh tashi mutafi asibitin, aa abdul mubari qanwarka tafarfad'o tukunna saboda kasan bazamu tafi mubarta ahakaba, saimu tafi tareda ita, babysis tad'auki 30minute babu alamun motsi hakan yatsoratasu, abba yace abdul muwuce da'ita asibiti nadubata acan kada muzauna anankuma wani abun yazo yafaru, toh abdul yace sannan yad'auketa suka wuce asibiti,
Itama babysis d'in yayi mata abunda yadace sannan akabarta d'ki kusadana umminta, d'akin ummii kuwa tashi suka shiga shida abdul, da mugun mamaki suke duban ummii wacce take zaune kamar babu abunda yasameta yagudu abdul yaqarsa ya rumgumeta tsamm kamar zaishiga da'ita jikinsa, auchh abdul zaka 6allani aii, kijinta baiyiba yaqara qanqameta yana fad'in ummi dan Allah kada kisakeyin abunda kikayi, bazamu iya d'aukaba, dan Allah ummi kiji tausayinmu kiji kanmu kada kisake tafiya irinhaka kibarmu, idankika mutu zamu biki, asshha kaji shashanci haba abdul idan mutuwa tazo na'isa nataretane kaidai fatana kawai mucika da imani, ajiyar zuciya yasauke kawai, ina mamana?" yajefo musu tambayar, abbane yaqarso yana fad'in kinason kashemun yarakam asma'u nakwance anan d'akin gefenki, haryanzu bata farfad'oba, gaskiyar yaronkine kada kisake yinhaka plz, nima badason raina nayiba plz kuyi hakuri, basai kinbani hakuriba munsan bayin kanki bane, amma zuciyoyinmune bazasu iya d'aukaba, kokarin saukowa ummii takeyi tace toh naji amma ynzu barinaje naga mamana, A'a yaushe kika warke dahar zakice zakije wani waje?"  Allah babu yanda nakeji babu yanda yakemun ciwo, eh dukda hakanma amma kuma dole kiyi hakuri, saikin qara warwarewa, komawa tayi amma bawai danta soba,  wata nursece tashigo hannunta d'aukeda takardun result d'in miqa masa tayi sannan tafice" duba takardun yayi nandanan fara'a tabayyana afuskarsa, kallon abdul yayi yace" abdul jeka dubamin babysis ad'akin datake kota farfad'o, miqewa abdul yayi tafice, abba yamiqe yadawo kusada ummii yana fad'in kinsna me result d'innan yanuna?" girgizakai tayi tace A'a, yanuna kina d'aukeda cikina 5month, zaro ido tayi tace ciki? Ciki kuma?" totayaya kenan abban abdul dama cikj yana zama babu mahaifane?" ganin yanda tarud'e yasnayashi kwantarda murya yace" kiyi hakuri safiyya alokacinda nashaida miki najuya miki mahaifa qarya nayi, banason ganin tashin hankalinkine saboda naga yanda hankalinki yatashi acikin muhammad, wanda shine kika had'uda jinya harynzu baki warkeba, amma kinga dake da rabon wannan cikin gashi bancireba Allah ya azutammu dashi, shafa cikinta ummii takeyi yayinda hawaye suke zirara akan kuncinta wanda narasa namenene?" shidai abba kallonta kawai yakeyi,  yarasa wani mood take ciki, bazai iya gane farinciki takeyi kokuma akasin hakaba, bud'e ido tayi kawai tafara dariya yayinda dariya tahad'eda kuka, abban abdul dagaske kakeyi?" nima zanqara haihuwa?" d'aga matakai yayi kawai, danmamaki baid'auka farincikinta zaikai hakaba, Alhmdllh, Alhmdllh, Allah nagode maka Allah kafitomun da'abunda yake wannan ciki lpy, Allah narokeka kaji tausayin baiwarka, kasanya  wannan ciki yazo doron duniya, Allah nagode maka, abban abdul wato mutum baicire raida rahamar ubangijinsa nayarda dawannan, hakane safiyya Allah daiya saukeki lpy amin ta amsa tasauri hannunta yanakan cikinta tana yawo dashi( ya Allah ya ubangiji ya arrahman ya arrahim, Ya almulk, ya alquddus , ya hayyum yaqayyum yazul jaalal, wal ikram, Allah kaine abungijin talikai wanda yahalicci rana dawata ya Mujibul da'awati, Allah ka amshi addu'ata kadubi baiwarka *RASHIDA*   da idon rahama, kabata yara masu albarka, Allah ka albarkaceta da zuria d'ayiiba, Allah kabata zuria wanda zasuji kanta su tausya mata, Kutayani amsawa da amin dan Allah dabaku nanku masu albarka, 6tatace *RASHIDA*)."

Y'AR FARIWhere stories live. Discover now