41-45

786 41 0
                                    

[11/20, 1:02 AM] Antty😍: *MIJIN UMMU NAH*
TRUE LIFE STORY

BY *MARYAM S INDABAWA*
*MANS*



?? *HAJOW* ????

??‍??‍????‍??‍????‍??‍?? *HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS* ✍??✍??✍??



Page *41*


Dis page is for *Maryam Yar Sarki* really love u Baby.




"Kai kasan mene manufar hada kunne?"
"A'ah!"

"Ai kasan waye mahaifin ta kasan kuma irin dukiyar da ya bar musu. To dukiyar su kawai zamu mallake so nake duk kan abinda ya bar musu ya dawo wajena mallaki na."

Wata irin dariya shehu yayi sann, yace,
"Lallai Baba Umar ashe dai har yanzu halin nan naka na nan. Na rashin imani da tausayi."

"Ai sai abinda ya dadu. Dan da zan iya kashe yaran da tuni na aika dasu lahira.
To yaran ne akwai tsari a tare dasu. Uwar ma da kyar aikin ya shige ta."

"Anya kuwa zaka tuba Baba Umaru dan ka kai wadan nan shekarun amman abu sai gaba yake yi."

"Zan nutsu sai mun gama samun dukiyar. Yanzu dai kaje wajen ta. Zaji me zai biyo baya."

"To shi kenan. Allah bar min Baba Umaru. Wai ina ya'yan ka kuwa."
"Sunanan wajen babar su."

"Shikenan sai kaji daga gareni."
"Toh!" Suka tafa ya fice

Can bayan unguwar su ya nufa wajen wata katuwar bola.
zama yayi yana tunanin samun kudi da zasuyi dan yasan ya gana yin kudi ya bar talauci.

Abokin sa Zak ne yazo ne yasa suka fara shaye shayen su.

Sai hira kuma ta balle.
"Zak mun kusa yin kudi fa."
"Ah haba Bahbah."

"Allah wata yarimya Hafsat yar gidan matar Baba Umaru. Wacce in sunzo muke zuwa leken ta."
"Na gane ta. Wannan ajebotar yarinyar ga kyau ga kudi da ilimi."

"Yah ita wallahi. Ita zan aure."
Hhhhh ya bushe da wata mahaukaciyar dariya.

Kallon sa Shehun ya tsaya yi dan ya fuskan ci dariyar rainin wayo ce
Sai da yayi mai isar sannan yace.

"Haba Shehu, Ina  kai ina wannan yarinyar ai ruwa ba sa'an kwando bane. Baka ganin wannan yarinyar ko ya'yan masu kudi da ilimi bata kula wa bare kai kana fama da jahilcin ka."

"To naji in za'ayi bikin karka zo ko ka hana. Kuma kason da nai niyyar baka na fasa."

"Ah haba Aboki. Ayi maganr fahimta man."
Nan ya fede masa duk yadda sukai da Baba Umar. Sosai zak  ya tausayawa yarinyar.

Sai cewa yayi.
"Allah tabbatar da alheri."
"Ameen dai. Amman naga jikin ka yai sanyi."

"Abar nan ce ta fara aiki." Ya fada yana nuna abinda yake shaka.



Hafsat ce zaine da bokitin ruwa a gabanta sai kur'ani a gefen ta.

Lokacin ta gama musu tofin ayoyin da Ya Haidar ya bata.

Dakin su ta shiga ta ajiye shi. Sannan ta dibi wani a kofi ta kaiwa Ummu ta sha. Sannan ta bata ta gane jikin ta dashi.

Dakin ta koma ta sha tai tsarkake jikin ta dashi.

Sai na Khadija da Khairat.
tana cikin cire kayan ta tajiyo muryar Ummu na kiran ta.

Fitowa tayi tana amsawa.
"Kije shehu ne yaxo wai yana son magana dake.
"Shehu kuma ummu?"

"Eh!"
"Ai ban gane wanne Shehun ba."

"Oh dan gidan yayar Abban Khairat."
"To" ta fada.

Ta koma daki ta sako katon hijab din ta.

Mijin Ummu nahWhere stories live. Discover now