46-50

662 42 0
                                    

[11/20, 1:05 AM] Antty😍: *MIJIN UMMU NAH*
TRUE LIFE STORY




BY *Maryamm S Indabawa*
*Mans*



??HAJOW????

??‍??‍????‍??‍????‍??‍?? HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS✍??✍??✍??



Page *46*



Dedicated to u Rukky yakasai u re among of the people dat we meet on social media.

Love u Rukky. wish u all the best.






Komawar Ya Haidar da kwana biyar aka kawo lefe.

Lefen da kowa ya gani sai ya yaba da dukiyar da aka kashe mata.

Dan akwatin nan ma kansu abun kallo ne bare kayan ciki.
gwala gwalai a ciki wajen guda 6.

Dagin Abbu sosai suka taya yar su murnar.

Lokacin Abbi baya nan dan bai san komai game da auren ba.

Shirye shirye ya dau zafi. Dan har rabo yayi nisa. zasu yi Children day sai kamu da yinin Ummu da dinner shikenan.

sannan Za ayi, dinner a lagos.

Sauram sati biyu biki Abbi ya dawo gida. A ranar ya daga mana hankali dan shi yace dolee sai shehu zan aura.

Wannan abun da yayi ba karamin ta da min hankali yayi.

Dan tin daga ranar na fara jin canjin kirjina yai nauyi ga wata faduwar gaba da nake sai zazzabi.

Ummu sai hakuri take bawa Hafsat amman Da ta bar wajen zata kara koma wa cikin tunani da damuwa.

Ya Haidar Yayi tambayar duniya amma ban fada masa. Har Ummu ya tambaya tace ba komai. Dan bata son ya sa damuwa shima a ransa.

Sauran sati biyu Hauwa ta dawo gidan mu. Dan Ya Nura tare dasu Ya haidar zasu taho.

Mai gyara Momyn Faiza ta kuma kawon ni duk na gaji da murje murje nan da shaye shayen.

Amman sai ai ta matsa min. Dole nake hakura nasha.

In na fadi yadda na koma sai abin ya bada mamaki sosai. Na cuko kirji na ya daga sosai haka hip din sun kara fito wa.

Jiki na yai laushi sai kace ballo, gashin kaina ya kara fito wa. Ido na ya dada haske da kyau. Bakina ya koma ruwan hoda.

Komai na jiki na yayi kyau. sai dai ni kadai nasan me ke damuna a cikin zciya ta

Dan ranan naga wani sako ya shigon ba na kowa bane sai na Shehu yadda ya jadada min yake in naga ba ai bikin nan ba to mutuwa yayi.

Ranar kuwa nasha kuka. Kamar raina zai fita. Dan ina mamakin wannan wane irin abune.

Haka na dinga jure abinda ke damu na. Har Ummu ta fahimta tace muje asibiti amman nace aah.

Duk matsawar da tayi naki.

Ana sauran kwana biyar fara biki Ya Haidar ya iso. Ran talata aka zo i akai mana lalle ja da baki. Sosai sukai karan kyau dan ya zanu. Gashi ya hau kan farar fatata.

Gidan da Dadyn Ya Haidar ya bashi ya hadu dan wadan da suka kai kaya naji suna ta zuzuta gidan.

Wasu na cewa aljannar duniya.
Kanin abbu na ya shiryammin daki daya da falo.

Gyaran gashi da komai anyi. Ranan laraba akai children day. Mai kwalliya aka dauko tazo tai mana kwalliya.

White gown ta amare na saka Ya Haidar yasa suit baka. Yara akai musu orange din riga da bakin wando.

Mijin Ummu nahWhere stories live. Discover now