Babi na Hudu

149 16 2
                                    

The sun is shining, the birds are chirping and the trees are swaying, all to wish you a happy birthday!
Happy birthday to my humble self, Alhamdulillah for another year Allah ka kara Mana Imani Allah ka shiryar da mu bisa hanya madaidaiciya .Amin ya rabbi.
11th February 😍 Happy birthday to you Siyama lol😂🤣 ----

Nor come nigh to adultery: for it is a shameful (deed) and an evil, opening the road (to other evils). - 17:32 (Al-isra)

If any of your women are guilty of lewdness, Take the evidence of four (Reliable) witnesses from amongst you against them; and if they testify, confine them to houses until death do claim them, or Allah ordain for them some (other) (An-Nisa)

Abu Umamah reported: A young man came to the Prophet, peace and blessings be upon him, and he said, "O Messenger of Allah, give me permission to commit adultery." The people turned to rebuke him, saying, "Quiet! Quiet!" The Prophet said, "Come here." The young man came close and he told him to sit down. The Prophet said, "Would you like that for your mother?" The man said, "No, by Allah, may I be sacrificed for you." The Prophet said, "Neither would people like it for their mothers. Would you like that for your daughter?" The man said, "No, by Allah, may I be sacrificed for you." The Prophet said, "Neither would people like it for their daughters. Would you like that for your sister?" The man said, "No, by Allah, may I be sacrificed for you." The Prophet said, "Neither would people like it for their sisters. Would you like that for your aunts?" The man said, "No, by Allah, may I be sacrificed for you." The Prophet said, "Neither would people like it for their aunts." Then, the Prophet placed his hand on him and he said, "O Allah, forgive his sins, purify his heart, and guard his chastity." After that, the young man never again inclined to anything sinful.

In another narration, the Prophet said to him, "Then hate what Allah has hated, and love for your brother what you love for yourself."

Source: Musnad Aḥmad 21708

Grade: Sahih (authentic) according to Al-Arna'ut

Rasulullah (peace and blessings be upon him)explained: "If one of you were to be stabbed in the head with a piece of iron it would be better for him than if he were to touch a woman whom it is not permissible for him to touch". (Reported by al-Tabaraani; see also Saheeh al-Jaami, 5045).

Tushen labari

Mahaifin barrister Aisha Wanda aka fi Kira da malam Umaru headmaster haifaffen garin kafin madaki ne dake jihar bauchi ya auri matar sa innaro suke zaune cikin rufin asiri kasancewar headmaster awaccen zamanin Yana cikin mutane masu abun hannu su wannan yasa iyalin sa ke cikin wadata amma duk da haka innaro Sai ta dorawa yaran talla saboda macece Mai masifar san kudi Sai da yai Jan ido kancewa Dole yaran sa suje makaranta boko da islamiyya sannan saje Mata tallar haka akai ba Dan tana so ba suje makaranta boko da safe a taso karfe 1 su dauki shikafa da wake su tafi kasuwa su siyar duk inda karfe 3:40 take sun dawo ko sun siyar ko Basu siyar baa wannan dokar baffa su ce sunayin la'asar su wuce Makarantar Allo Sai shida ake tasowa da anyi sallar magarib su dauki tallar fura Sai gyada in lokacin tane haka zasu fita da aci balbal farko rakiya ce ke zuwa talla ita kadai daga baya hajiyannan(barrister) ta girma ita ma ta Shiga sahu tunkan ta Shiga aji Daya a primary ganin haka ya saka baffa sata a boko domin ganin innaro ta fara Dora Mata tallar gasara da safe idan rakiya ta tafi makarantar boko dama ta Allo tuni ta fara zuwa don bin rakiya take tun Bata da wayo har ta fara daukar karatu itama aka Sai Mata allon ta suke tafiya tare Sai kanin su iro shima haka ake Dora masa duk da wannan tallar bai saka sun lalace ba kasancewar baffa tsaye ya ke Akan su wajan tarbiya innaro kuwa ko ajikinta ita dai kawai kudi sune tunaninta .Bayan kammala primary rakiya ta Sami miji sectary karamar hukuma ya aure ta lokacin hajiyannan na aji 2 a primary kasancewar tsakanin su a shekaru da nisa baffa ya amince Don baya San tallar da take fita gashi ta fara tasawa talla ya dawo Sai hajiyannan da iro .
Yif jama'a ku kawo agaji daki ya fadi cewar yelwaji innalillahi lado na cikin dakin Nan da Nan aka sake kaca me wa da hayani masu kuka nayi Sai ganin mutum sukai ya fito daga baya gida Ashe ya Dan zagaya makewayi baya dakin Nan a ka Shiga murna da jajen fadawar dakin lado da soron gidan, inna inna yake kwala Mata Kira haba iro meye haka yanzu ka fita tallan Nan salon lokacin makarantar Allo tayi ka jawon asara don bata kar ya makara baije da wuri ba take ta asarar tallar da ta dora masa take ai bai Gama rufe baki ba hajiyannan ta shigo innarmu gidan baffale ne ya fadi (wato gidan su innaro) wayyo Allah na ta fada yazun kudina da na bawa yalwaji bashi shikenan tunda nasan sun mutu abunda ta fadi kenan Don ita ta kudin take Bata ahalin ta dake cikin gidan wanda harda mahaifin ta da Yan uwan ta maza da matayen su da yalwaji matar babanta ,baffane ya shigo ya tarar tana kuka yace kin Sami labari kenan ai Allah ya rufa asiri ba Wanda ya mutu Kuma soro ne sai dakin lado baffan su kana nufin duk su yalwaji lafiyar su kalau eh mana sai ta hau washe baki Bari naje gidan Kar aga banje ba tunda ansan dole Zan Sami labarin lamarin ta fada tana shigewa daki don dauko gyale haka ta yafa dan zuwa ganin kwal uwar daka ba Dan jaje ba.
Abunda za'a yi lado akwai daki a soron gida na amma yanzu kawo wani abu tukunna dan inji Dadi fadawa baffansu kaga kasamu ka koma can da kwana Kai zama gaba ma dan dàkin harda dabe Kai har shafen farar kasa ta fada tana fatan ya Amince aikuwa ya tbata kudin don shi komawa gidan yai masa daidai a duniya ba yarinya da yake shawa'a sama da hajiyannan gashi cikin sauki zai Sami damar rage zafi shifa tunda yaje kudu(Lagos) neman kudin ya dandana rayuwar bariki yake abunsa Amma aboye bayan ta fita afili ya fada me za'ai da arewa ko rungumar yarinya ka rage zafi ba dama wai Sai dai matar ka itama ba'a bayyanar jama'a saboda kunya oho mutanen sun ki wayewa ya fada cike da jin haushi shifa Banda baffa yace Sai sunyi aikin gona babu abunda zai zaunar shi acan ka ci Karan ka ba babbaka Nan take yarinyasa sussan ta fado masa ciki rai ya Shiga tunanin ta har da lashe baki nasan masu karatu zasu jin ko lado zaiyi shekara nawa a lokacin ? To baifi shekara a 21-22 zuwa da biyu amma dama can ba yaji da za'a Lagos Neman kudi baffa ya tattara shi ya tafi Ashe acan sai ya kara balbalcewa kowa ya dawo da abun arzikin da ya samo wasu har sunyi aure abunsu Amma shi ba abunda ya dawo dashi sai kakanan kaya su gajeran wando three quarter riga Mara hannu gasu Nan dai domin duk kudin da ya samu anema Mata yake karar da su kafin ya hadu da Sussan wacce ta Zam to kamar matar sa karuwa ce Mai wayayyan Kai kyawun lado shiyasa take zaune dashi ba wai kudi ta ma girmeshi da kusan shekara goma haka idonta a bude yake gwanace wajen sace zuciyar maza Yan bariki da iya kissa da kisisi na shiyasa ake Mata kirarin balbela uwar fari zinariya jiran mutum dubu da arasa ki gwanda mutum ya kwana babu ko sisi , kyakyawar macece mai sharp din coca cola komai yaji sunan ta Sussan a idon bariki hausa bakin ta kamar Jakar Kano abun na daurewa mutane Kai matuka haka yarabanci to ko Igbo aka juya shima ba za'ai Mata laya ba don shima ta iya abun da Basu Kai ga sani bama tana larabci sossai shima akwai ranar da wani fillo yazo yaci abincin madam Rhufkat yaki biya Wai shi baya jin fijin English Sai fillaci kawai da Sussan taga yazo da rainin hankali Sai akaji ta juya da fillatanci kowa ya zuba Mata cikin mamaki hardai Sai da fillo ya Sallamamata ya ba wa madam Rhufkat kudinta (Ina ga kafin mu cigaba da labarin barrister zamu taba Sussan muji yana ta labarin yake).
Rakiya mamman Durbunde haifaffiyar garin Durbunde ne dake karama hukumar takai a jihar kano bafiltanace domin ko mahaifin ta cikakken ba fillatani ne kasancewar garin abakin titi yake sikiratu ta bude gidan abinci bawanda zai ce ga daga inda sikiratu take kawai dai yaroba ce Kuma musulma kasancewar lokacin akwai masu kula da kauyi ka Yan boko dake zuwa daga birni Sai gun ya Sami karbuwa sossai mamman shi ne masinja office din malamin hakima Yana Kuma aikan sa gun sikiratu siyan abinci indai yazo kasan cewar lokacin Kano da jigawa ahade ake ba'a kai ga raba jihohin ba Yana shigowa garin Durbunde sau Daya a sati domin ganin masu kara gaban hakami in Kuma alkali zai je yawan kauye to tare suke zuwa shima to anan mamman sukai sabo da sikiratu soyayya ta Shiga tsakanin su akai ta tabka rigima da dangin sa sunce tsintanciyar mage ce ba zasu yarda ya aure ta ba shi Kuma Ya nace rigima har gaban alkali akarshe dai akai auren inda ya amince ta cigaba da sana'ar ta Bayan shekara guda ta haifo yar ta kyakkyawar gaske Mai Kama da mahaifin ta Sai manyan idon sikiratu da ta dauko sunyi murna sosai iyayen jariri yar Amma innawuro(mahaifiyar mamman) Kya be baki Tai tace oho da aka shimfida farin kalle dai da safe bamu ga komai ba Sai da Kika Gama yawon ta zubar Kika likewa Dana ai Allah Sai ya fitar mun da hankina ta fada abun na cimata zuciya sikiratu Bata tanka ba domin ta Saba kawai murmushi tai Wanda da ka gani kasan da wata kasa kullanliya.Ranar suna yace sunan innawuro zai saka , innawuro Tai tsallan albarka tace Bata yarda ba Yan uwan sa Mata suka Goya Mata baya dole haka ya hakura ya saka Mata Hauwa.kulu ta taso da fitsara Bata ragawa kowa har innawuro kaf tsoron ta ake ji babban da yaro in mamman yai magana Sai sikiratu tace kuruciya ce har ta kawo shekara goma 12 anan lamari ya fara damun sa domin ba Wanda ya fito yace Yana son kulu gashi Ana tayi yiwa sa'ointa aure a kauyen har Sai ya tuntubi bintalo yayyar sa dake aure a wani garin ko zata bata maganin farin jinin da suke bawa yaran su budar bakin ta tace ka makaro mamman kayi kuskuren bijirewa Inna ai tunda daga haihu muke fara tsuma "ya mace ita kwa ba'ai Mata tunda ka auri kabila sannan a wannan halin na rakiya wa zai kwasa zuwa take shagon uwar ta su zauna da karti suyi ta hira tana "ya mace ai filani da kunya aka sanmu ta fada.Haka rayuwa ta cigaba shekarar kulu goma Sha biyar mamman ya wayi gari bai ganta ba Sai ya dauka suna shago ita da uwar ta har dare abunda Basu Saba ba shiru lekawa yai gun innawuro yace zai je ya duba su Yana zuwa shagon ya ganshi datse da kwado abun ya daure Masa gida ya koma ya fara cigiya innawuro tace ni dai jiya Ina kallo su na ta hada shirgi lokacin kana takai yau kwa da asuba ka fi ta masallaci naga sun fita da shirgi na dauka Kano zasu tunda in zasu siyan kayan sana'a dama haka suke Kuma basa mun sallam yo tunda bani ke auren ta .Hankalin sa ya dada tashi fita neman su ya kuma yi komawa shagon yai sai ga danliti yauwa ga sakon ka wane sako Kuma inji madam sikiratu ya mika masa Leda biba ya buga babur dinsa yai gaba zazzagewa ya hauyi Sai ga wasika kasancewar yayi yaki da jahilji Sai ya bude agaban sa na tsananta faduwa da bugu.

Hey ga sabuwar character Kuma Sussan da mahaifiyar ta sikiratu ku biyo ni don jin chakwakiyar dake gaba Amma fa innaga votes da comment in bangani ba Sai Bayan sallah next chapter 😂😅 yau 2000+ fa nayi saboda special day ce aguna Ana tare 🤝

Happy birthday to My self & birthday mate Zulaihat Allah kaimana kyakkyawan karshe Allah ka bamu zuri'a dayyiba Amin ya rabbi

#TEAM H A
#Vote & comment share with family & friends

#Mrs Sadi 😍

Har AbadaWhere stories live. Discover now