🌵🌵 Babi Na goma🌵🌵

60 7 0
                                    

Not edited please

HML my dear brother may your be among the best Allah ya baku zaman lafiya da hakuri da juna.

Bayan Esther da Caroline sun sha hira da labarai suka Karashe da maganar zuwa gun Ojuju anan Esther ke sanar da caro ita matashin saurayi Dan shekara 18 aka ce takai Kuma tuni ta Samo don sabon saurayinta Michael dasuka hadu zatakai bana ya cika shekara 18.
Caroline gurfane gaban Ojuju kamar zata Mai sujada tana da risgar kuka akan abata option please ba zata iya barin Ojuju yai abunda ya fada da ba rakiya don tana matukar kaunar yar ta Bayan Bata wasu sa'oi ya numfasa sanna yace in the absence of that zaki bamu mahaifiyar ki Amma ita jini zamu Sha ba wancan har ka ba da sauri ta amince azuciyar take raya wace uwa Ma ta tsinana Mata gwanda tafi kawai(hmmm ko laulayin ciki aiki ne bare azo nakuda )Nan ya Bata wani Jan kalle kan tayi yadda Zatai Ma ta hau kai gyada Kai take Kamar kadangaruwa 😂😂 ta samu ta kubutar da Yar ta ta Mika uwarta ,(To Allah ya kyauta son zuciya bacinta).
Kauye su taje wanda ta Jima rabonta da zuwa  so caro day is Ur eyes shee you never worry at all to comeback home & bring something for me yeee sorry Ma it takes me time to prepare wanna bring something big for you kudi masu kauri ta fito dasu ta bawa mahaifiyar ta cike ta murna ta amshe ba ruwanta dama da tambayar Ina aka Sami kudi masu yawa sannan ta hada da shigo masu da kayana abinci duk sauran Yan uwanta Sai da ta Basu wani Abu sannan ta aiwatar da barar anje Jan kyalle da Ojuju ya bata tanada confidence cewa Ma zata hau kan gadon confirm kafin ta bar kauyen Ma ta jaddada Mata ta dinga zagayowa gida akai akai please haka suka rabu Ana farincikin zuwanta Sai da tabarwa yayanta nambar waya domin adinga sanar da ita halin da ake ciki agida akarya da ta masu tace ta ogar tace ita sectary take agun so ranar aiki zasu Kira su sameta  dama daga ita Sai driver taje.
Bayan wasu watanni yayanta ya bugo Mata Ma ta mutu Wanda ta riga shi sani don su suka shanye jinin ta adaren ranar dama an bada tazara ne don akawar da hankali mutane ,shiryawa Tai taje akai bikin binne gawa da ita Kuma Mai kyau Don ta fito da kudi sosai Bayan angama ta dawo.Rakiya ce ta shigo ta tarar da mahaifiyar ta rafka tagumi tana tunani tun zuwan su take son tambayar ta agame da al'amura da dama Amma duk sanda ta bude baki da niyyar yin wannan maganar Sai taji an karkatar da harshen ta zuwa wata maganar dan tuni ta Saba da garin kasancewar ta saka ta a makaranta Sai dai addinin ta yayi rauni don ba koyaushe take gabatar da shi ba, mummy mai ya faru numfashi ta sauke ta tsurawa "Yar ta Ido aduniya babu abunda take so sama da rakiya wacce take Kira ruky yanzu tun jiya da Ojuju ya sanar da ita wata magana hankalin ta ya tashi data tuntubi Esther Sai cewa tai meye to kawai ai hakan itakam ba zata iya ba ko kadan Esther Bata San kaunar dake tsakanin uwa da da ba shiyasa take ganin al'amarin abune Mai sauki haka, numfashi ta sauke tare da kirkiro murmushin dole kan fuskar ta nothing ruky abunda ta iya fada kenan.
Kuka take tana karawa yayin da Ojuju ke dada tabbatar Mata dole hakan ya kasance ko tana so ko Bata so dole Dana sani ya kamata a ganin zata iya hakura da komai tambayar sa tai in Taki fa yace Sai ki dawo da komai da muka mallaka Miki ki koma talakar ki ya Fadi haka ne don yana da yakinin bazata ta taba yarda ba don ta Saba da rayuwar jindadi bisa mamakin kowa na gun tace ta amince itafa da ta bawa Ojuju ruky yai ta amfani da ita Kamar matar sa gwara ta hakura, abunda bata sani ba Ojuju ya kwadaitu da surar ruky tuni ya bata Rai shifa ya ga mace Kuma Sai ya Dana ko ta tsiya ne.Duk da ta amince da mayar da komai wannan bai saka Ojuju daina matsa Mata namba ba akan rakiya yarta Esther kawarta ma gani take Caroline Bata da wayo Sam meye Don ta ba da rakiya ko acewa akai za'a Sha jinin ta bayar bare don wannan ba kashe za'ai ba kawai dai zata Zama mallaki Ojuju Kuma bazatai aure ba shikenan ba what is big deal about it,data taga ta rasa mafita agaba ta saka rakiya sukai tafi ikko(Lagos).
 

************************************
Gurin Rufkhatu kawar da suka zauna taje ba tare da Bata lokaci ba ta gaya Mata komai Rufkhatu wacce ta kasance musulma ta nisa ta ce kinyi kuskure irin wannan cult groups din dama ba'a Kare su kalau yanzu dai ga shawara ni saudia Zan tafi neman kudi ma'ana inyi abincin sayarwa kamar yadda nake anan kema dama kin taba yin abincin sayarwa in kina da ra'ayi Sai mu tafi kawai Kinga kin huta da baraza nar su amma Caroline shin dama sanda Kika zauna anan ke ba musulma bace Kai ta daga mata sannan ta Dora Amma yata musulma ce but yanzu Ina son musulumta ta gaske don mahaifin rakiya mutumin kirkine Naga abubuwa masu matukar kyau agunsa da mutanen da muka zauna a Kano dasu.
______________________________________

KAFIN MADAKI

kafe Aisha da Ido Tai gaskiya kamarta da wata Wanda ta sani Kuma jinin ta ta baci matuka abun ya matukar daure Mata kai ,yaune ake daura auren Aisha Wanda ta kasance juma'a Kuma ayau za'a wuce Kano da ita domin Mika ta gidan mijin ta kowa ka gani agidan Sai fara'a yake ga abinci Ana taci gidan Biki Ana ta wada ka.
Innar mu innar mu innar mu iro yake kwala Mata Kira tun daga zaure oho iro wannan Kira haka baka ganin Ina cikin jama'a ta fada fuskar ta a washe Don abun nema ya samu Aisha tayi goshi ko lefen ta abun kallo ne ,iro ya Karaso innarmu mutanen  Durbunde ne suka zo Kai haba da Allah fa ta fada  da farinciki wallahi kuwa na bude masu dakin soro Amma su kawu mamman ne ba su Gwagggo dije,dam gaba rakiya ya fadi da taji garin da aka anbata wato garinsu tushen ta kafin ta Gama tunani taji Inna na cewa rakiya don Allah Karki gaji abincin Nan da na Kai gidan ku za'a daukon bakin sun iso Yan uwan innata ne wlh ta fada tana cewa iro ya bi rakiya ya dauko fita sukai suka je adauko abinci Sai dai rakiya nasan ganin su Kuma tana tsoro Kar abunda take tunani ya kasance Amma da yake Yar bariki ce Sai cewa tai da iro Wai Ina bakin ne Naga dakin bakowa yace ehe ya hau hangawa can yace la gasu can jikin darbejiya suna alwala lallabawa tai tana leken su Ido ta kwalalo tabbas wacan Mai alwalar mahaifin tane malam mamman Wai gawa tai ga iro wancan Mai alwalar fa yai murmushi yace kawu mamman kenan ai Dan uwan iya ne mahaifiyar innarmu cike da kokarin danne firgici tace Wai ni ya sunan iyan ne tunda naji ance ta rasu da jimawa yace binta sunan ta haka naji gun su kawu mamman ya fada Yana karawa da ai ance kamar su Daya Aisha uhm ta iya cewa sannan tace Bari na Shiga gida ta lallaba ta shige gida tana auna maganar aranta kenan innar su Aisha Yar uwarta ce ikon Allah aikwa bazata Bari agano ta ba Amma Bari Biki ya tashi zata bincika maganar sosai.

Vote & share with family and friends please

#Team H A
#say no to rape

Mrs Sadi 😗

Har AbadaOnde histórias criam vida. Descubra agora