Babi na bakwai

93 9 0
                                    

Kindness in heart generates good deeds Its like that woven seed What you give to others is What you will eventually get in return Be prepared for being kind As gentle as you can in life Now its your turn to give it back All the things that you just lacked Be kind to whomever you meet Coz its just another way to greet Be kind in life!

A Birthday Gift To You At times, I wonder what makes you special, The smile, the trust, or the way you care. At times, I wonder what makes you fun, The bond, the memories or the way you share. A beautiful day and a sparkling occasion. Today, I wonder what should I gift you? You always have my support, care and love So I gather deep emotions to greet you. I wish you a very Happy Birthday Kawa@fathiyya Bayero😍🎂May Allah bless you abundantly

KAFIN MADAKI
Dalilin komawar lado kenan gidan su barrister indai zai ga barrister to kwa zai faki Ido yai molesting dinta(na sakaya kalmar pls saboda da ban son fadar ta abude) tun Bata fahimtar abun yake aikata mata mugun abune har ta fahimta dalili kuwa shine sau tari da dama Sai zasu fita tallar Bayan magarib zai lallaba yace ta zo dakin sa Yana son ya ga ta iya rubutu daga haka zai aikata abun da ransa keso ita Kuma dama bason zuwa tallah take ba Sai tasami ma faka in lokacin dawowar su daga talla yai sai yace ungo kudin tallar Sai yai Mata juye ,ranar da suka je islamiyya dare malama hadiza wacce uwar gida ce agun malam audu wato malamin su ta sanar masu daga yanzu Mata duk ranar labara gun ta zasu dinga karatu ba wani Abu take koya masu illa abubuwan tsarki wanka da kula dakai a matsayin su na Yan Mata har ta Dora masu da fadin kada su yarda wani ko wata ya taba masu al'auran su domin hakan sabone Kuma zasu Sami zunubin ladadi dake gefe tace malama ko kawun ka ne malama hadiza tace ko babban ka in dai bake da kanki ba Kar ku kuskura ko Kuna son kuyi ciki suka hada baki a'a malama tace to ku kiyaye,tunda daga ranar ta koma gudun sa shi Kuma abun ya dame shi.Sai ya sake dabara Sai yace abata takai Masa abinci dakinsa ita Kuma da taji haka Sai su fito tare da iro Sai iro ya Mika Masa abun fa ya fara damun sa. Daidai sanda suka rubuta JSCE ta roki malam ba tare da sanin innar su ba kancewa ita boarding take so aikwa hakan yai Masa Dadi dama tunanin sa karatun Allo yanzu kwa izun ta talatin cif don haka ya raya aransa ta dinga zuwa in anyi hutu da haka yai Mata Shirin zuwa Government girls Unity college Gwaram dake jihar jigawa aikwa taje SS 1 duk wahalar boarding ta gwanmace akan abunda kawun su lado kemata zuwan ta boarding Sai ta Kuma waye wa kan ta ya bude sosai ta Kuma gane abunda lado kemata iskanci ne Yana Kuma neman lalata , musaman da ya kasance kawarta Maryam Umar na karanta littafin hausa aboye Don Kar senior sugani to itama haka ta fara cikin hukunci Allah aka Gama first term ta koma gida.
Lado ne zaune akarshin bishiya Yana cin danwake yayin da Inna ke Kulla gyada ta kwala Mata Kira tace zo ki dauki tallan Nan kan malam ya dawo tunda Kika dawo daga makarantar Nan baki nemon ko taro ba malam ya kasa ya tsare ya Hana yau dai suna gun Mai gari malaman gona ne suka zo,ta fito da hijabi jikin ta dauka, shi Kuma ya bita da ido take ya hau lashe baki duk da hijabin dake jikin ta bai Hana shi gani baiwar da Allah yai Mata na cikakken kirji ba ai daga Nan ya daina gane me Inna ke cewa ya hau ayyya na mugun nufin sa.Soron su tagani bakinkirin Sai abun ya Bata mamaki domin tasan malam Yana kunna ko aci balbal ce don ta haska hanya gashi Bata jira iro ba don ganin manu Dan kamasho ya zuba Mata Ido hakannan Sai ta tsargu shiyasa ta sidado tai gida ko Gama saidawar batai ba tasan dai Inna zai Tai fada sosai don ba abunda Taki jini irin kayan sayarwar ta suyi kwantai abunda ba tasani wani mugun na Nan na jiranta a soron su ai Bata Kai karshen tunanin ta ba taji ankai ma na shanun ta cafka ai kuwa ta dandage ta kwalla Kara Wanda ta saka tsabar rudewa ya kunna torch dinsa dalilin haka kuma taga fuskar sa aikwa ya fita aguje Sai ga malam aguje Yana menene tsabar kidimewa tace cafka aka kawon malam wayyo Allah, riko hannun ta yai cikin gida da ita jikinta rawa yake sosai yayin da tsanar sa ke sake karuwa a zuciyar ta ,take malam ya cewa Inna duk ranar da ta Kuma dora Mata talla to abakin auren ta wannan silar daina tallar ta ta Sami yanci ba don ran innar yana so ba ko kankani.A haka hutu ya Kare ta koma makaranta Sai ya Zama ko ta zo hutu Bata Bari su hadu sannan ta daina fita Bayan magarib saboda lokacin lado ya ke kawo Mata hari abinci sa ko yace abata ta Kai masa sai iro yace shi zai Kai badan komai ba Sai don sanin cewar yayar sa Bata son zuwa Kai abincin kawu lado musaman in ya kasance ma almuru yayi,haka rayuwa taita tafiya yayin da lado kullum cikin Nemo dabarar hakke wa Yar mutane har maganar yake azuci shifa Mata a ikko rubububin sa suke Amma ita wannan Taki samuwa sam ya manta alakar dake tsakanin sa da ita ya manta hallacin mahaifin ta gare shi ture ta innar don biyan ta yake hatta abinci da ake bashi biya yake Wanda malam kyauta yace abashi Amma jarabar son kudi irin ta Inna ya saka ta ke karbar kudin abinci Dana daki.
Hutun 3rd term na S.S 1 suka zo ta tarar lado ya koma ikko neman kudi azuciyar ta ke ayyana Allah ya raka taki gona,yayin da Inna Bata ji Dadi ba ko don kudin da take samu agun sa.
*Agege ikko*Susan kin kasa fahimta ta sam designer ke fada narasa mai Kika gani agun yaron Nan lado ba, busa sigari kawai take Hankalin ta kwance Bata da niyyar tanka Masa tunda yaga haka yasan ma'anar hakan wato bazata tanka Masa ba sam don haka ya Kama Kansa ya bar Mata falon.Bebie classy ke kallon ta Kamar ta Sami majigi har takai ayyar maganar alamar gamsuwa tai kafin ta watso mata tambayar Mai ya sa kike son yin aure yanzu ? Saboda ita bariki Bata da tabbas classy ta fada tana danne wani miki na zuciyar da ya taso sannan ta dora daga ranar da aka daina yayinki a bariki kin gama yawo classy bamai Miki kallon arziki Kuma kina kallo kullum shekaru hawa kanmu suke mun ta sar ma shekarun tsufa gwanda mu rufawa kanmu asiri muyi aure daga can gidan mijin arinka buga bariki ta fada tana kashe Ido tafi classy ta dauka tana jinjinawa Susan tare da dora tambayar to why lado duk cikin mane manki masu kudi , saboda Zan juya shi son Raina Kuma ko ba komai ai mahaifi yara kyawawa suma su Zama hajjar samun kudi ta fada hankali kwance.
Gurin wani liman a agege ta koma ta zauna ta shir ya Masa zance kan cewa ta tuba da karuwan ci ta Sami miji Zatai aure tana son ya daura Mata aure yace Masha Allah Allah ya karbi tuban ki sannan ta dora da cewa ita fa sunan ta Hauwa'u dama zaman bariki ne yasa ta canza ba liman kadai ba hatta lado yai mamakin jin Susan din sa musulma ce ikon Allah fadar liman Nan suka karkare lado ya bada dubu 5 matsayin sadaki inda Bayan sallah Isha aka daura aure Hauwa mamman da Musa Saleh (lado) Akan sadaki dubu biyar lakadan.

#Team A H
#say no to rape
Share & vote please stay health & stay safe Allah ya Kare mu da kariyar sa. Amin ya rabbi


Mrs Sadi

Har Abadaحيث تعيش القصص. اكتشف الآن