2

141 8 0
                                    

Bismillahil Rahmar Raheem!

Wannan labarin ni na kirkira shi da kaina dan na fadakar.Ban rubuta dan na tozarta kowa ba. Idan ya zo daidai da labarinka/ki kusani is just a coincidence😀. Ina fatan zaku ban hadin kai wajen yin comment da latsa wannan tauraron 😁. Ku bini a sannu zaku fahimci darasin da yake cikin wannan labarin nawa wanda nasan zai kayatar da masu karatu in kunyi hakurin bibiyar Labarina.

Not edited🚫
💞KOMAI DAGA ALLAH NE☝️💞
(MBA)

Cikin minti arabain ta kamala shirinta ta  cikin shigar red and golden English gown ya balain kamata kamar ta yi tusa mai karfi ya yage 😆lol. Tulare kamar dashi tayi wanka. Ga fuskarnan duk yasha kwalliyar zamani. Kanta yasha kitson ghana weaving mai tsawo . Kafarta kuma tasa red shoe 👠 mai shegen tsini. Amma kuma haka take takunta step by step cikin gwarewa gwanin sha'awa ga mai kallo. Gaskiya SOPHIE kyakyawace a zahiri na bugawa a jarida sai de babu kyaun hali 🤦🏼‍♀️ ga mace har mace amma ta kare a gidan karuwai.
Hajiya na zaune a falo sai danna waya take tana murmushi. Da alama de chatting take, Kuma tana jindadinsa ( ko dawa take chatting? Oho mata saninta babu ruwan mu 🤷🏻‍♀️) Kamshin tularen da ta shaka ne ya tabbatar mata SOPHIE ta fito. Dago kanta tayi ta zuba mata ido a zuciyarta tace gaskiya nayi babban kamu. Wannan jarin dana samo ba karamin kudin zansamu ba ta hanyar SOPHIE dubi yarinya kamar ita tayi kanta Dan kyau ga diri back and front Amma yar iska ta fita son kudi. Gaskiya dole ta sake komawa wajen bokanta Dan wallahi bazai taba yuwaba.
Hajjaju!
Kiran sunanta da SOPHIE tayi ne ya dawo da ita daga maganar zuci da take yi.
Ah! Ah! SOPHIE kin fito.
Mr Andy na wajen bature ya biyo sawu ta fada tana dariyar shekiyarci.
Wuce ta SOPHIE tayi tace ba dole ba. Yana samun yadda yake so.
Yanzu fitar zakiyi? Babu zaki jira ya shiga ba? Hajiya Ruky ta tambaya! Sabo itade so take ta tambayesa kudi. Tafita wajensa Amma abun haushin waya yakeyi. Haka ta juya ba tare da ta samu abunda taje nema ba.
Yes ! Kuma ba tsayawa zanyi ba SOPHIE tace
Kinga wucewa ta.
Tayi gaba abunta batare da ta tsaya ya amsan Hajiya Ruky ba.
Hajiya Ruky ko sake baki tayi tabi bayanta da kallo! Sannan ta girgiza kai " zaki sani ne ai shegiya da wani duwawunki kamar an dura tsummah. Anya ma ba kari takeyi ba . Zaki zo ne kisame ni Dan yau daidai zamu raba kudin nan yarinya sai rashin kunya da maitar son kudi ! . Haka de tayi ta kananan maganganu Duk ita daya. Karshe  ta tashi tayi shigewar ta daki .

Tana fita taga Mr Andy yana waya a waje da alama de wayar mai muhimmanci ne tunda har ya sashi fitowa waje.
Tana isa kusa da shi ta tsaya. Ya juya yayi murmushi .
Ita ma sake masa murmushitayi ta kashe masa ido daya.
Oo! oo! Mallam bature tuni ya disconnecting wayar da yake yi batare da ya kammala ba.
Yace Wow baby you look so pretty and breath- taking.
Fari ta kuma masa da ido da tasan zai gigitashi sannan tayi Magana cikin jan hankali.
My love , thank you for the compliment.  You don't look bad either. I am almost loosing it looking at you now.
Wow! Really baby girl.
Yeah darling.
Okay! Why can't we then take a drive ya fada yana bude murfin motar.
Ladies first
Shiga tayi tana murmushi.
Gaskiya Mr Andy daban yake Duk da ba wai tana sonsa bane amma Duk cikin manemanta babu mai bata girma, ya nunamata kula da kalaman soyyaya ya tarairayeta sannan uwa uba ya bata abunda take mugun so (Kudi) . Kashe mata kudi yake kamar wanda yake da bishiyoyin kudi ko rigiyar kudi. Kuma in ya tashi bata a dollors yake bata.
Gaskiya da ace Muslimine kuma tana daniyar aure gaskiya da bata da miji sai Mr Andy. Kai in ko tana da niyar aure wallahi ko baya so sai ta mai dashi musulmi kuma sunyi aurensu balle ma tana da tabbacin ba karamin so yake mata ba.
My Queen do you need something?
What can I serve you?
Tambayar Mr Andy shiya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi.
Murmushi ta masa mai kayatarwa irin na karuwai wanda suka goge da karuwanci.
Tace My favorite!
Bude dan karamin fridge in cikin motar yayi ya fito mata da Hollandia yougurt ya sa mata a kofi ya bata.
Karba tayi tana kurba a hankali cikin nutsuwa da sari.
Shide kullum yana mamakin Duk cikin matan da ya sani ita kadai ce bata shan giya ko sigari.
Ko Hajiya Ruky yasan tana Dan taba shan giya. Dan ya sha ganinta a buge. Sanan gashi ita yana jindadin harka da ita. Komai nata daban ne, tafiyarta, kalmanta, Jan ajinta. Gaskiya ita tabance a cikin karuwa. Ko a kasarsu ta America a ganinsa Duk mata da karuwan garin Duk basu kama kafarta ba. Ita din karuwa mai Aji ce. Tun haduwarsu ya rage mu'amala da wasu matan. Yanzu haka ko matarsa ba bata kulawa yakeyi ba. Wannan dalilin ne ma yasa tayi bincike tagane akwai wanda yake mu'amala da ita. Kuma abun takaicin yar nigeria bakar fata. Da ta tambaye sa sam bai boye mata ba .
Haka tasa mutane bincike har nigeria aka samo mata inda SOPHIE take aka sace ta na sawing wata daya aka ajeyeta a wani  gida a cikin daji. Ana azabtar da ita. Sannan sukayi warning din ta da ta rabu da Mr Andy ko su kasheta. Akan case din nan sai da Mr Andy da matarsa LISA suka je kotu. Yanzu haka suna processing divorce. Amma Duk da haka SOPHIE tsoron haduwarta da LISA take.
Murmushi yayi.
Yace I am going to the US on Friday ! Will you mind if I take you along with me? I will take good care of you.
Murmushi tayi Mr Andy !
I thought we are done with this?
I told you several times I can't follow you to US.
What about your wife?
The last time you told her about me.
I almost lost my life.
Gaskiya bazata iya binsa ba. Yanzu ma kafun ta saurareshi sai da yasha wahala har suka dawo dai dai kuma ya kashe kudi ba na wasa ba. Kullum yana zuwa gidan. Sai da Hajiya Ruky tayi da gaske kafun ta saureshi. Kuma ko ba komai de yana bata abunda takeso (Kudi) . Amma wallahi babu inda zata.
The divorce is almost finalized ! Beside we don't stay together. She is my past and am her past .
I will miss you so much.
I wouldn't leave if it wasn't necessary.
Murmushi tayi !
My love! I will miss you too.
I will be so lonely with out you but the fact remains the same. I can't follow you to the States.
Bata fuska yayi ya juya yana kallon titi . Ganin sun kusa isa gidansa yayi shiru.
Baby, ta fada tana riko hannunshi. Please understand! I don't mean to upset you. I love you. And I will miss you. The world will be upside down with out you.
But I can't come along.
Please understand me My candy sweet.
Juyawa yayi yana kallonta daidai lokacinda suka iso gidan nasa. Mai gadi ya bude get driver yayi packing a wajen parking mota ( parking lounge).
Come with me, ta fada tana riko hannunshi.
I will take care of you.
I will give you a warm massage and a dose of my love you will remember while in the states.
Murmushi yayi ya bita kamar zombie 🧟‍♂️.
Suna shiga cikin gidan ta fara cire kayanta tun a falo. Daman haka take. Ya rage da ga bra sai pant mai gold da red a jinta. Haka shima ta rage masa kayansa. Ta jashi suka hau sama . Dakinsa suka shiga ta kwantar dashi ta fara masa massaging mai tsayawa a zuciya daga nan sai salon da lamarin ya chanza suka shi ga cikin aikin batanci. Ni kuma na bude kofa na bar dakin na sauko kasa nasa takalmina na dau jaka ta nabar gidan a guje. Mai gadi  na ta kira na. Nace bada ni ba baba mai gadi. Zanje wajen MUDDASIR daukan rahotu .

KOMAI DAGA  ALLAH NE!!!( ARZIKI & ILIMI)Where stories live. Discover now