9

89 5 3
                                    

Bismillahil Rahmar Raheem!

Wannan labarin ni na kirkira shi da kaina dan na fadakar.Ban rubuta dan na tozarta kowa ba. Idan ya zo daidai da labarinka/ki kusani is just a coincidence😀. Ina fatan zaku ban hadin kai wajen yin comment da latsa wannan tauraron 😁. Ku bini a sannu zaku fahimci darasin da yake cikin wannan labarin nawa wanda nasan zai kayatar da masu karatu in kunyi hakurin bibiyar Labarina.

Not edited🚫
💞KOMAI DAGA ALLAH NE☝️💞
(MBA).

Zuwanta ta tarar da Marka a kwance Duk ta kuma fita a hayyacinta ga majina da hawayen wahala Duk ya bata mata fuska kamar fuskar yara.
Tace yaya anya bazan kira yaya ba kuwa?
Ah ! Ah! Karki kirasa kar ya tambayi ba'asi Yahanasu ta tona mana asiri ta fada tana mikewa daga kwanciyar . Karbar ruwan tayi tasha. Amma Ina Duk bata jin dadinsa. Gashi rike kofin . Cikina ciwo yake Ina ga gudawa ce wallahi. Haka ta mike ta fice ta shiga bandakinta. Sai da tayi minti 20 ashirin cikin ban dakin kafin ta fito. Tana fitowa ta kuma komawa da gudu. Sai da tayi haka sau biyar.
Ita ma Baraka ciwon ciki ya saka ta a gaba ga ta daman tana da ulcer. Sai tusa mai uban karaaaa da shegen wari kamar ta mushe take saki Duk tayi gumi. Ga tashige bandaki shiru babu labari babu abunda yake zuwa sai uban tusa mai bala'in wari. Haka ta fito tana Allah ya isa yahanasu . Allah ya kwashe miki albarka. Allah ya hanaki jin dadin rayuwa. Wayyo Allah 🙆🏻‍♀️😭😭😭 ta fada tana kwanciya a kasa rike da ciki.
Itako Goggo Marka gudawa de ya Dan laffa sai de tashin zuciya da take ji. Itama zama tayi a kasa ragab tana jingina bayan tada da bango. Bata wani jima ba ta fara amai. Yi take kamar zata amar da kayan cikinta.😭🤮🤮🤮🤮🤢😭.
Na shiga uku Baraka ta mike yaya marka?
Sannu . Allah ya saka mana ta fada ta fice daga dakin rike da ciki.
Haka ta dauko tsumma da omo da ruwa ta tsaftace wurin tana mike wa ta sake tusa mai uban kara ga wari ji kake buuuuuuuuuuuuuut kamar  bomb 💣.
Babu shiru sai ga Goggo Marka na amai . Yi take babu tsayawa har de yazama babu komai sai ruwa da take amarwa.  Haka Baraka ta sake tsaftace wajan tsaf. Ta dawo ta zauna kusa da yayar ta tace Yaya Marka zan je na sanar da yaya kinga kina da ciki ba zai tambayi ba'asi ba. Ina tsoron Kada ki mutu. Ga Nima ciwon ciki ta saka ni gaba😭😭 ko gudawar na kasa samu bare naji saukin cikina ta fada tana sake wata tusar.
Toshe hanci Goggo tayi tana rike mararta dayake ciwo kamar zai karye. Tace kije ki kirasa bayana kamar zata balle nake ji.
Haka Baraka ta mike ta fice zuwa dakin Alhaji Buba karfe 3:40 na Safiya ta fara buga masa kofa.
Sai ga wata tusa ta fito buuuuuuuuuut.
Cikin bacci yaji kamar ana buga masa kofa. Tashiwa yayi yace waye?
Tace nice Baraka.
Ta amsa tana sake wata tusar.
Baraka? Lafiya haka cikin dare kike kwankwasa mun kofa?
Ina fa lafiya Yaya Buba .
wallahi Yaya Marka ce babu lafiya.
Ka fito mu kai ta asibiti kada ta mutu. Tafada tana sake wata tusar tare da share hawayenta.
Kasa kasa tace Allah ya isanmu Yahanasu.
Da sauri ya mike yasa kaya ya bude kofar dakin.
Ja da baya yayi yayinda yaji wani uban wari ya cika masa daki.
Yace lafiya? Baraka.
Kada Kai tayi kafun ta basa amsa ta kuma sake tusa mai shegen wari ga kara🤣🤣🤣.
Innalillahi 🏃🏽🏃🏽 yace a yayinda ya toshe hanci🤧 yayi sauri ya fara bin hanyar da zata sada shi da dakin Goggo Marka.
Haka baraka ta Bishi a baya ta na sake tusan ta masu uban wari da kara tana share hawaye.
sai de Kaji sautin tusa  buuuuuuuuuuuuuut
Boooooooooom
Burrrrrrrrrruuuuuutuuuuutu
Haka de sauti kala kala.
Suna iso wa dakin ya shige dakin da sauri.
Nan ma wata warin yaji wanda mai hade doyi.
Daurewa yayi ya kara zuwa wajen Marka ya ganta sai zufa take ta fita a hayyacinta gaba daya.
Fitowa yayi a dakin yace Baraka wai me ya Karu ne?
Batace komai ba ta sunkuyar da kanta ta sace masa wata tusan booouut🤣🤣🤣🤣😆😆.
Wucewa yayi dakin Mama Hanne yana girgiza kai yace Allah shi kyauta.
Haka ya tada cikin baccinta suka fito tare.
Suna shiga dakin Marka itama taji uban warin. Batace komai ba ta wuce wajen Goggo Marka ta kamata tace sannu . Tace Alhaji inaga haihuwace.
Bari na kirawo Yahanasu.
Haka ta fita ta buga dakin Yahanasu tace mata ta fito Marka ba lafiya tanaga haihuwa ce.
Tsaki tayi da farko akan bazata fita ba suje can su kare. Amma kuma ai ko ba komai zata so taga yadda suka wahala Dan tasan Tuwon da sukaci ne. Duk da Akwai bacci a idonta sai da tayi murmushin jin dadi😊😊😊.
Ta bita sukayi dakin Goggo Marka.
Suna shiga itama wari ya mata Salaamu Alaikum.
Kut! Tace
Ga Baraka rike da ciki a gefe tana sake tusa masu sauti kala - kala. Kallonta tayi ta kashe mata ido daya😜 tana murmushi jin dadi Duk da ta tausaya musu sosai Musamman Goggo Marka dake a halin nakuda.
Haka suka kama ta suka chanza mata kaya suka fice da ita zuwa asibiti.

KOMAI DAGA  ALLAH NE!!!( ARZIKI & ILIMI)Where stories live. Discover now