*WA NAKE SO?* 💝💝💝
43-44WRITTING BY MARYAM S INDABAWA
MANS*HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS*
(HAJOW)
✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)Facebook @Maryam Sulaiman
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSindabawa
Email @Maryamsuleiman220@gmail.comDA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.
Dedicated to my lovelly sis *Nusaiba Suleiman Indabawa*
🌐🌐🌐 *_HAJOW HOT 10_* 🌐🌐🌐
❣ *_Wa nake so.?_*
_Maryam S Indabawa_ 💖
❣ *_Burin zuciya_*
_Bintu Shaik_ 💖
❣ _*Afreen ko Afra*_
_Princess Mayyat_ 💖
❣ _*Waye Angon.?*_
_Barrister Sady_ 💖
❣ *_Koshin Wahala_*
_Zeebusafana_ 💖
❣ *_Hakan Ya Cancanta_*
_Amyrad MD_ 💖
❣ *_Tsaiko_*
_Maman Sadeeq_ 💖
❣ _*Deezai*_
_princess Ameeroory_ 💖
❣ *_Nur~Al~Hayat_*
_Jidda ja'o_ 💖
❣ *_Tafi Jinina_*
_Nabiha Aminu_ 💖_________________________
Ajiyar zuciya ta sauke tana kallon sa tace
"Ilimi ya zama koma baya bayan shi ya kamata ya zama abu na farko da za a taimaka mana dashi.
Sai abu na biyu asibito cin mu. Yaa AK ranan da aka kai ni asibiti bani da lafiya ga malaman jinyar basa zuwa da wuri kuma in sun zo sai dai su tsaya sagadar sagadar ba zasuyi abinda ya dace ba a lokaci sai lokaci ya kure su duba mutune kadan suce an tashi bayan wani tin asuba yaje amman baza su gashin ba. Gashi sam ba sa aikin da ya dace kawai kansu suka sani ba tausayi bayan abun da ya kamata su fara kenan tausayi."Idon ta ne ya cika da kwalla tace
"Dalilin da yaza malam kamis na kusa da gidan mu ya rasu kenan sun kasa bashi taimakon da yake nema duk da abin yazo da karar kwana amman da gangancin su yanzu a haka zamu cigaba da rayuwa kenan.
After all kaje kaga asibtin kamar ba asibiti ba ba gyara ba tsafta gini bakyau kuma ba kayan aiki. Tayaya ba zamu na mutuwa ba ka fadamin a haka muka san an bawa garin mu jiha har an bamu gwamna da zai kula da matsalolin mu."Murmushi tayi tace
"Da shine bai da lafiya kasar waje zai je a duba shi wannan yasa sam shugabanin mu basa damuwa da inganta abubuwan damu talakawa ke so ha. Saboda ya'yan su basa karatu a cikin mu talakawa sai dai akai su makarantu masu kyau ko a fitar dasu waje. Haka nan asibiti ma basa zuwa na gwamnati sai dai a kai su private in abun yai gaba a fitar dasu waje ka fada min tayaya zasu damu da samar mana ingantattu malami da likitoci da kayan aiki.""Kalli matasan mu ba aikin yi wasu sun gama secondary amman ba mai daukar nauyin su har su tafi gaba da secondary sai zaman banza. wannan ba shi ke kawo bata gqri ba yan fashi yan ta'ada yan shaye shaye da sauran su. Duk da an basu abin yi zasu concentration on what to do to achieved their goals but an dakusar dasu suna ganin ba zasu taba cimma burin su ba kaga sai yi komai yazo musu.
Bamu da ruwan famfo tuka tukan ma guda daya ne damu a garin nan in kaga layi kamar me ai ta fada.
Ga ba wuta sam na manta rabon da naga wutar Nepa. Shin shi yasan da rashin ruwa da wuta da ya kunno famfo ruwa yazo haka wata 24 hours bata daukewa. Amman mu ko masallacen mu ba wuta bare generator da za'a na kunnawa. Yan unguwa su suke dan hada kudin mai yau in akwai gobe babu a haka ake gangarawa.
Kana bin titi nan mu kuwa? Titi nan mu sun zama kamar hanya ba alamar wata coalter akai.
Yaa AK garin nan na da matsala yana matukar bukatar gyara kana bawa dan uwan ka shawara dan naga mai daukar shawara ne."Dagowa tayi tana kallon sa tace
"Yauwah dan Allah kai masa maganar Abba nane?"Shiru yai yana kallon ta. Tace
"Dazu aka zo aka bashi rumfa a kasuwa har da jari naji dadi naji dadi sosai amman kasan me akwai mabukata da suka fi Abbah na, bukata. da su aka taimakawa da yafi samun lada."

YOU ARE READING
WA NAKE SO?
FantasyLabari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa. Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun hadu ne a inda suka rasa gane wanda suke so? Aliyu, Muhammad da Aisha Fauwaz, Fu'...