Wa nake so? 152

387 25 4
                                    

*WA NAKE SO?* 💝💝💝
152

WRITTING BY MARYAM S INDABAWA
MANS

*HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS*
(HAJOW)
✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)

Facebook @Maryam Sulaiman
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSindabawa
Email @Maryamsuleiman220@gmail.com

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.

Dedicated to my lovelly sis *Nusaiba Suleiman Indabawa*

Suna shiga daki ya ajiye ta akan gado. Da sauri ta mike zaune taja baya ta jingina da pillows din kan gadon. Hawa yayi yana fadin
"Taho muyi baccin mu."

"Yaa AK bazan iya ba ni dai ka barni na tafi dakin mu."
"In kuma kika tare fa dan kunga ina daga muku kafa shine kuke barina kwana ni kadai ni ba gauro ba ko? To na gaji yanzu anan zakina kwana."

İdo ta zaro tace
"Yaa AK su Mamah fa suna nan ni dai gaskiya ba zan iya ba."
"To menene dan su Mamah suna nan!"

Fusla ta rufe da hannu tace
"Kunya nake ji."
Murmushi yayi a boye a fili kuma yace
"To dan kunya sai ki tauye hakki na ko?"

Fuska ta kwabe kamar zatai kuka yace
"Eh in kina son kuma ki dauki hakkina shikenan kofa a bude take sai da safe."

Ya kwanta tare da juya mata baya yana wani murmushi domin yasan ya kulle ta da jijiyo yin ya. Ta jima a zaune sannan ta koma ta kwanta tare da juya masa baya.

Juyowa yayi a hankali yana kallon ta sai kuma ya matsa kusa da ita yana fadin
"Ya zaki juya min baya!"

Ya fada yana juyo da ita. Idon ta a lumshe kamar me bacci murmushi yayi kawai ya zura hannun sa ta kasan rigar ta da sauri ta bude idon ta, kallon juna suka tsaya yi ya kashe mata ido daya ido tai saurin runtsewa jin yana cigaba da zura mata hannu yasa tai saurin rike hannun.

Tana jin idon sa akan ta wannan yasa ta shige jikin sa kawai. Hannun sa ya dago ya zagaye ta dashi. Ido ta lumshe tana addu'a zuciyarta kuwa sai bugawa take. Yana jin yadda take bugawa dan haka bai kara wani motsi ba sai hular kan ta da ya cire ya cusa kan sa a ciki yana shakar kamshin shanfoo da man da take amfani dashi.

Tin tana jin bacci na dibar ta tana kin yadda tayi har bata san lokacin da baccin ya dauke ta ba. Aliyu kuwa shi kadai yasan a halin da yake bai taba jin abubuwan da yaje ji ba sai a yanzu da yake tare da Ayshern sa. Sai yake zaton to ko baida lafiya ne.

Wani feeling yake ji wanda bai san da shi ba dan bai taba jin sa ko makamancin sa ba. Abu yaji yana taso masa wannan yasa ya kara rumgume ta a jikin sa kamar zai balla ta dan duk da tana bacci sai da ta saki wata yar kara. Rasa inda zai saka kan sa yayi ya mike ya shiga ya watsa ruwa amman yana fitowa yaga tana bacci ta dunkule yaji komai ya dawo masa yana jin wani abu dan har joystick din shi yaji tana mikewa kan gadon ya hau ya janyo ta jikin sa ya rumgume ya sam a jikin sa kamar zai maida ta cikin jikin sa.

Wani abu yaji yana kara taso masa. Kansa ya kara tusawa a kanta yana shakar kamshin kanta amman sai yaji kamar ana dada ingiza shi ba abinda yake bukata sai mace. Rasa yaya zai yi yayi. Rigar ta ya soma cirewa yana gama cirewa ya tsaya kallon surar jikin ta wacce take a cike dukiyar fulanin ta a tsatsaye farare masu kyau haka nan hips din ta a bude kallon surar ta ya tsaya kallo wace bai taba ganin irin ta ba. Ko Hajara  ta girme mata bata da sura mai kyau da daukar hankali irin ta ba. A kallon yaji yayi releasing daga kallon ta. Duk da haka bai ji abinda yake ji ya tafi ba. Yana mamaki menene haka dan bai taba yin releasing shi kadai ba haka kawai.  Bai san lokacin da ya kai hannu yana latsa dukiyar fulanin ta ido ya lumshen jin taushin su da yayi can ya saka kansa a tsakiyar su yana juyi hannun sa na bayan ta. Ya jima a haka sannan ya kara jin ya samu nutsuwa yayi release. A hankali kuma ya rumgume ta bai san lokacin da bacci ya dauke sa ba.

WA NAKE SO?Onde histórias criam vida. Descubra agora