Episode 12

134 16 5
                                    

"I can't believe i brought that crazy girl to my house just to get this! This girls is Mad! I mean can't she find something else to hit with? "

"Why?..... Are you in pain? "

Muryar Oummin shi ne ta sa yayi saurin juyowa ya kalli ƙofar kafin ya sake juyawa fuska a daƙile yace "Mom please lets not talk about it".

Dariya tayi sannan ya dauko first aid kit ya Masa dressing ciwon kafin ta fara tattare kayan sa da ya zubar a ƙasa tace "kai fa ba ƙaramin yaro bane, kayi girman da ba sai na bi ɗakin ka ina tattare maka kaya ba, dubi yanda ka wargaza komai....me kake nema haka?".

Zama yayi bakin gado yana bin ta da kallo kafin ya amsa a taƙaice "my paint brushes".
Zama tayi gefen sa ta dube shi da murmushi kafin tace "listen son, a yanda na ga Benazir yarinya ce who is traumatized by mentality of her Dad, so she'll always feel insecure about people around her, domin zata ga kamar mutanen Dad nata are watching her every move so it's only natural, don't feel bad give her time and all will be well".

Kai ya jinjina ba tare da cewa komai ba itama Haleema murmushi tayi sannan ta miƙe ta fice shi kam Rayhan miƙe wa yayi bisa gado ya lumshe idanuwa yana jin yanda kansa ke masa raɗaɗi ya ɗan saki tsaki "is she a superwoman or what? How can she be so strong? No wonder she eats a lot".

#####
"Ya Saleem pls take me with... i also want to help you there" Hafeez ya ƙarashe maganar cikin salon damuwa
"A'a Hafeez, right now Umma and the girls need someone to take care of them while I'm away, kar wanda ya sanar wa dad inda na nufa just don't, i just hope na isa ga Benazir before Dad coz idan ta shiga hannun sa he'll not spare her at all. So stay and take care of everything whatever it is zamu yi waya."
Kai Hafeez ya jinjina sannan ya koma gida bayan yayi hugging Saleem.
Motar sa ya shiga ƙirar BMW ya kama hanya cikin wannan yammacin coz bai da time ɗin jiran Flight.

Dad kuwa tuntuni jirgin su ya yi landing a Bauchi inda tuntuni driver ke jiran shi, yana fitowa aka buɗe masa motar ya shiga fuska a daƙile
"Sir.. ina muka nufa?" Driver ya tambaya with caution.

"To the Mansion.... And don't forget to tell the boys to meet me there".
Kai driver ya jinjina yace "okay sir".

"Na manta ranar da na sa ƙafa na ƙarshe a wannan garin, amma saboda Benazir yau wannan ciwon na shekara da shekaru ya dawo min sabo, this place reminds me of so many peoples and events, it reminds me of the betrayal i went through i guess this city is only bound to give me sadness and pain".
Abdoul Hameed ya faɗa a zuciyarsa kafin ya girgiza kai ya maida duban shi ga windscreen yana kallon yanda yayyafin ruwan sama ke sauƙa ɗai_ɗai.....

Wayar Rayhaan ce tayi ringing cikin gaggawa ya ɗaga gami da kara wa a kunne da murmushin sa  "Saleem? Bro!! Don't tell me kana Nigeria yanzu haka?"
"Yes Rayhaan I'm back but right now i need your help."
Gyara zama Rayhaan yayi kafin yace "Are you okay buddy? You sound quite disturbed.. .." Rayhaan ya ƙarashe maganar  tare da miƙewa tsaye jin yanda abokin nasa Saleem yayi shiru. "Kana ina ne yanzun? How can I help you?" Sune tambayoyin da Rayhaan ya kwarara wa Saleem nan take.
"Yanzu haka ina Bauchi, but i really would like to see you, pls in babu matsala could you come over to Bauchi? I need your help with something important"
"What a coincidence! Nima yanzu haka ina Bauchi, kana ina yanzu haka? I'll pick you up insha Allah".
"Alhamdulillah" Saleem ya furta gami da sauƙe nannauyan ajiyar zuciya yace "Ina Ahmadu Bello Way yanzun haka I'm heading to GT Bank coz i need some cash, akwai mota a wajena in kana gida ne lemme know zan zo kawai maganar bazata yiwu a waya ba, It's about my sister".
"Alright Saleem, ina gida yanzu haka, sai kazo ɗin".
Nan suka yi sallama kowanne ya ajiye wayar amma Rayhaan kuma sai saƙe saƙe yake yi dalilin da Hankalin abokin nasa yake a ɗage.

A hankali ta ke sauƙa daga bene cikin sanɗa  tana gyara zaman jakan ta dake goye a bayan ta, Saida ta iso tsakiyar tafkeken falon kwatsam deep voice ɗin Rayhaan ya doki kunnen ta
"And where on earth do you think you are going".
Zaro idanuwa tayi tana juye juye, chan ta hango shi zaune a dining section yana danna wayar sa kamar ba shine wanda yayi maganar ba, A karo na biyu Rayhaan ya sake ɗagowa yana kallonta wannan karon sun gaɗa ido, amma ta kawar da kai gefe tana kallon ƙofa, cikin ranta tace
"I'm not staying here anymore i don't need any favour especially if it's from someone so arrogant like Rayhaan" don haka ta rufa da gudu tayi waje duk da cewa chanka kawai tayi bata san wanne ne ƙofar fita ba sedai tayi Sa'a domin kuwa ƙofar fita ce. Da gudu Rayhaan ya bi bayan ta  "Ke! Meye haka kike yi? Stop!".

"I don't need your help Rayhaan i can find my way, so stop following me coz it won't make me change my mind".

Tana kallon Rayhaan tana ja da baya yayinda take warning ɗin sa kwatsam taci karo da human figure da sauri ta juya a firgice ta dafe ƙirjinta suka yi ido huɗu nan take ta ƙira sunansa cike da mamaki tayi hugging ɗinsa
"Yaya Saleem!!!". Dariya yayi ya yi hugging ɗinta back yace "Bena! I've found you!!! My darling Sis. Mom was so worried now I'll tell her you are safe with me". Kai ta jinjina tana share hawayen ta kafin ta juya tana kallon Rayhaan Saleem ya ɗago wa yayi yana kallon Rayhaan da tun tuni mamaki ya dabaibaye shi.

"Saleem wannan itace sister ɗin naka da kake magana a kan ta? This crazy gal?”.
Dariya Saleem yayi ya jinjina kai kafin ya ƙarasa wajen Rayhaan yayi hugging ɗinsa yace "Thanks friend, for tolerating my crazy Sis, i know she's trouble wrapped up in human skin but still thank you for giving her shelter. Ya na ganka da  bandage a kai? What happened?".
Kawar da kallonsa Rayhaan yayi zuwa ga Benazir yace "it's a long story, first mu shiga ciki Mom and Dad suna nan, idan ka huta ka ci abinci se muyi magana. Side by side suka nufi ƙofar shiga ita kuma ta tsaya cike da mamakin ya akayi suka san juna, juyo wa Rayhaan yayi ya kalle ta  sannan yace
"What about you? Do you need any official invite kafin ki shigo?" .
Yamutsa fuska tayi kafin ta bi bayansu jiki a sanyaye tana sauraron hirar da suke yi ƙasa ƙasa.

NUR_AL_HAYATWhere stories live. Discover now