Episode 16

51 9 1
                                    

        "The first time I met your Dad i had fallen for him instantly, you can say it's love at first sight, na haɗu da Mahmoud tun farko kafin na haɗu da abokin sa Abdoulhameed, abunda ya faru shine bani da masaniyar cewa aminan juna suke, I have never had even an atom size of love for Abdoulhameed Zayn.

The one i love is your father, a kwana a tashi abu ya zama cewa we have entered into a love triangle at a young age i decided to follow my heart and chose Mahmoud over Abdoulhameed. And that's when the long lasting friendship ended, duk da cewa banji daɗin abinda ya faru ba, bana regretting zaɓen da nayi, Because I've found a friend and lover in Mahmoud....."

  Dariya Mahmoud yayi yace

"we've followed our hearts and at the same time wannan rana ta zamto baƙa a rayuwa na, nayi rashin ɗanuwa, kuma abokina na tun yarinta, rabuwar mu ba na dadi mukayi ba, before leaving, Abdoulhameed Zayn made sure to take all our hard earned savings, dukiyar da muka tara duk ya kwashe a cewar sa bazai yi biyu babu ba, i was left devastated, the fact that 85% na dukiyar tawace, a haka na auri mahaifiyar ka sannan na  kafa sabon business da ɗan ƙalilan ɗin kuɗaden da suka rage mani, i had to start from scratch fortunately Allah ya taimakeni i was able to make a comeback in three years, daga ranar da ya tafi bai sake waiwaye ba har sai after seven years, Haɗuwar mu ba ta daɗi bane, a meeting ne na world business forum and it didn't go down well saboda har lokacin ɗacin Abun yana ransa bai mance ba, Abdoulhameed Zayn is the type to hold grudges, kuma ban san yanda wannan wutar dake ruruwa a zuciyarsa zata mutu ba. Wutar da ta juya abota zuwa ƙiyayya......"

Shiru wajen kamar babu kowa Benazir ta sunkuyar da kai tace

"After all those things my Dad did to you, you chose to take my side, ka goye min baya gameda abunda ya faru, you even called me your daughter after knowing well that I'm his flesh and blood....."

Jinjina kai Mahmoud yayi sannan yace "kamar yadda na faɗa miki Abdoulhameed ɗan uwana ne kuma na jima da yafe masa abunda yayi min that was all in the past, and I'm not the type to hold onto grudges for long,"

Bayan hira mai tsayi cike da walwala da farin ciki Rayhaan ya nufi ɗakin shi with a heavy heart duk da Haleema ta lura da hakan ta basar sai da suka koma cikin gida sannan ta haura stairs zuwa ɗakin Rayhaan, buɗe ta samu ƙofar, da sallama ta shiga tana waige waige kafin ta hango shi ta balcony tsaye  tayi murmushi ta ƙarasa daf da shi sannan ta tsaya itama da nannauyan ajiyar zuciya take kallon hasken rana da yayi shirin faɗuwa tace

"Rayhaan......"

"Na'am Hayaaty "

"Akwai abunda yake damunka ne?  A lokaci guda naga fuskar ka ta sauya, I'm your Mom, tell me if anything is bothering you, ko ba komai I'll be able to help ko da addu'a ne ma, amma bana son ganin ka keɓe waje guda cike da damuwa"

"Hayaaty..... It's just that I've been so unfair to Dad, duk wahalhalu da ya sha a rayuwa, yana neman yaga na samu cigaba a rayuwa ni kuma babu abunda nake masa sai sa shi damuwa, i didn't even know how he felt during those struggles, the tears he shed and the nights he spent sick and sleepless, ta yaya ya samu ƙwarin gwiwar cigaba da rayuwa haka? And me......

I can't believe how tiring it must be for him to cope with me. I really wanted to make him proud sedai ɓangare ɗaya na zuciya na yana faɗa min i should follow my heart and dreams, yet i do not want to break his heart or loose him. What do I do Hayaaty? I'm confused."

Dad da ya daɗe da shigowa ɗakin ya kuma saurari maganganun Rayhaan, yayi murmushi yace

"Then follow your heart son..... I will never force you to do anything you never wanted no matter how, but the company, the properties and everything that belongs to me is yours Rayhaan. All i am trying to make you understand is that you only need to sign the papers and take what belongs to you, idan har bakayi hakan ba hankali na bazai kwanta ba, so far you have signed only few property papers but i want you understand this is not enough, nan gaba kaɗan zaka fahimci dalilin da ya sa na yi hakan"

Shiru Rayhaan yayi bai ce komai ba har saida Mahmoud ya juya zai fita sai yace

"Fine Dad ....... I'll sign the papers, I'll do it."
Kallon juna Haleema da Mahmoud sukayi cike da farin ciki wanda shi kanshi Rayhaan bai san dalilin ba, Mahmoud ya dawo ya rungume Rayhaan yace

"You do not know how elated you've made me right now, i promise you won't regret this Inshaa Allah. Wait here, I'll go get the papers, and get ready zamu fita there's someone you have to meet."

Yana kai nan ya fice da sauri yana dariya.
Kai Rayhaan ya jinjina ya kalli Mahaifiyarsa yace

"Who could that be?"

Maƙe kafaɗa tayi tace "oho.... Ko ma wanene I'm sure it's someone important, ban daɗe ba a Bauchi muka koma Abuja da zama, shi kuwa mahaifin ka a nan ya fara taking first step ɗin shi na farko a rayuwa, so I'm sure yana da wasu na kirki waɗanda nima ban san da su ba or I'd rather say bai sanar da ni ofexistence nasu ba. So go on and get ready."

"Okay Hayaaty".

Ya amsa da murmushi ya bita da kallo har ta fice daga ɗakin nasa.........

**********.     ***********

   "Saleem ina fatan babu wata matsala? Yaya Benazir take? Me yasa baka ƙira ni ba? Tun ɗazu nake tsammanin ƙiran ka, I'm worried saboda na san mahaifinku da........."

"Oummi babu komai, Benazir lafiya ƙalau take."
Saleem ya katse Aminatou da ke zubo masa tambayoyi kamar an sa mata battery. Ya cigaba da cewa

"Akwai dalilin da yasa ban ƙira ki ba Oummi. Nan ya kwashe labarin abunda ya faru daga zuwan Abdoulhameed har labarin da Mahmoud ya basu ya sanar da ita."
Ta daɗe wayan yana kunnen ta bata ce komai ba saida Benazir ta karbi wayar daga hannun Saleem.

"Salam Oummi......"

"My baby!"

Aminatou ta ƙira sunan ta cikin rawar murya. "Yaya kike? Fatan babu wata matsala? Look Bena, do not worry about what your da says; Words that are said in anger shouldn't be taken to heart."

"I know Oummi I'm perfectly fine. You know I'm your brave girl, so I'll be alright. I just wish you were here Oummi. Nayi kewar ku sosai especially my little angel Aysha."

Dariya Aminatou tayi sannan tace "I'm glad you are okay, i can see my baby is all grown up huh?"

Kunya ya sa Benazir rufe fuskar ta da tafin hannun ta ɗaya tana dariya, shi ko yayan nata kallon ta kawai yake yana dariya.

"Yes mom Iyayen Rayhaan suna da kirki sosai, so do not worry about me, eat your food on time, sleep well and be happy coz I'm totally safe and Yaya Saleem is also here."
Kai Aminatou ta jinjina tace "alright my baby, i will Insha Allah. I'm hanging up now ki gaida kowa, in Allah ya yarda zan ƙira sai ku haɗamu mu gaisa ko ba komai Allah ne ya haɗa mu, and knowing who they are hakan ya sa hankali na ya kwanta."

"Okay Oummi take care."

"I will baby, bye."

Miƙa wayar tayi wa Saleem tana washe baki shima dariyan yake yi yace "do that again and I'll break your head..."

"Me nayi?"

Benazir ta tambaya tana tura baki yayinda ya watsa mata harara yace

"karɓe waya da kikayi ina tsakiyar magana da Oummi, sa'an ki ne ni? Can't you wait?."

Sunkuyar da kai tayi bakinta yana motsi da gani ka san magana take yi cikin sauri Saleem ya miƙe kamar zai bugeta don haka ta ruga tana dariya, shima dariyan yake ya ce

"Silly girl "..............

Hello beautiful people here we go again!
I hope you enjoy reading Noor Al Hayat.
Please show some love and  vote 🤞🏻.




NUR_AL_HAYATWhere stories live. Discover now